*MIJIN YARINYA*
*By Fatima Mrs Ahfat*
*Elegant online write's*
Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*
*I'm
selling MTN data with this cheap price**MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month**Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951**Bismillahir rahmanin Rahim*
_____________Yace" please ki bani madarar nan nasha my Baby" dan ture fuskar sa da kafadarta tayi cikin rashin fahimtar abunda ya fada tace" wani madara kuma?ni ban fitoh dashi ba" murmushi yyi yana kara cusa fuskarsa a kafadarta ya sanya hannunsa saman na shanunta yace" wanan please" Zaro idanunta tay tana buge hannunsa tace" please me yen haka? ta fada tana kokarin cire hannayensa but yaki sakinta sai ma kara matsesu da yake a hankali yana kokarin saka hannunsa cikin rigar,da sauri ta kama hannusa cikin b'acin rai tace" wai me yen haka zaka zo kana wani tabani bana son iskanci fa" ta fada tare da mikewa ta na janye jikinta daga nasa, kara rungumeta yyi yace" uhmmm Baby rigima ai koma me yen nayi ke din tawace nidai ki bana waen nan madarar nasha su please' yaushe na zama takan please ka tsakeni bana so" ta fada tana mutsu mutsun kwatar kanta, baice komai ba sai jin da tayi ya dagota sama yace" muje ciki sai na fada miki yaushe kika zama tawan" d'iddire k'afafunta ta farayi tana dukan k'irjinsa tana cewa" please ka sauke ni Allah bana so sai na gayawa Momy" be kulata ba har suka isah part dinsa direct bedroom dinsa ya wuce da ita, saman bed dinsa ya sauke ta yana murmushi yace" Momy zaki fadawa ko?" Kai ta girgiza masa tana turu masa baki, lips din yabi da kallo yace" uhmmm shikenan karki damu nida kai na zan fada mata cewar Matata ta girma, idanunta ta Zaro waje tace" me kake nufi kena?" Yanzu zaki sani yarinya" ya fada tare da hade bakinsu waje daya ya fara kissing dinta turesa ta farayi but bai bata damar hakan, biye masa ta farayi ai kuwa ba karamin gigita sa tayi ba, domin karance² book da take shiya kara wayar mata da kai ga SONA dake kara fada mata wasu abubuwa" bude button din rigarta, kusan sumewa yyi ganin na shanunta a waje manya dasu gasu jawur, bai san lkcn daya cafko ya fara musu mahaukacin tsutsa daya sata kara bakka ru mishi dasu domin itama dad'in abun take ji, hmmm ai ba k'aramin dad'i hakan ya masa ba, romance dinta yake sosai ganin da tay yana kokarin wuce gona da iri ne yasa ta fara kokarin turesa tana bashi hakuri ya barta haka, ganin be ma san tanayi ba yasata fashe masa da kuka tana cewa" please Yaya bana son irin iskancin nan fa 😂 kukan da take ne ya dawo dashi ni tsuwarsa, dago da rinannun idanunsa ya kalleta dashi cikin wani irin murya yace" toh na bari but please ki dai na wannan kuka haka kar kizo kanki yana miki ciwo Baby" bata kulasa ba sai ka kara masa kukan shugwub'a da take tana d'iddire kafa" dafe kansa yyi yace" wanan yarinyar so take ta kashe ni da wannan abubuwan nata" rungumeta yyi ya fara lallashinta tare da bubbuga bayanta, lafewa tayi Saman k'irjinsa tana mai da nunfashi, a hankali yace" me yen kuma?" toh ba kai bane" ni kuma me nayi?" Zunburu baki kawai tayi, murmushi yyi yace " nifa ki dai turumin bakin nan wlh" kanta ta cusa a k'irjinta tana murmushin da ita kadai tasan tana yinsa"
Bakinsa ya kai kunnenta a hankali yace" oya muje muyi wanka my love" kanta ta girgiza tace " ah ah kuma ni ba my love din ka bace ka nemeta" dago da fuskarta yyi suna kallon junan su yace" seriously ?" gira ta daga masa, hada fuskukin su yayi yace" ina sonki, ina kaunar ki kece duniya ta, rasaki t'amkar rasa rayuwata sonki a cikin jinina yake na dade ina dakon sonki a zuciyata please ki sone ko da rabin wanda nake miki ne my Teema"
Hawayen farin ciki ne ya fara zubu mata,
Zuba mata idanu yyi cikin tashin hankali yace" don Allah kar kice baki sona please' kuka ta fashe dashi tace " ba wani sona da kake ka manta irin cin zalina da kake min, bacin haka ma tun yaushe ka tafi ko a waya baka taba cewa a bani mu gaisa ba shine daga dawo wanka kace wai kana Sona, gaskiya wannan mgnr hankali ba zai dauka ba ni dai gaskiya k.....saurin kaseta yyi yace " please ki dai na tuna duk abunda ya faru a baya, ko tafiyar da nayi wlh har cikin rai na bason tafiyar nake ba, magana akan bamu taba gaisawa ba kuma ina mai baki hakuri but idan zaki tuna ai duk lokacin da nakira sai nayi yanda zai ji muryar ki ko baki niyar magaba sai na ja Sona da hira har sai kinyi mgn kafin nan na kashe" ajiyar zuciya ta sauke lkcn data tuna maganar haka take" batace komai ta fara janye jikinta daga nasa, riketa yyi tare da shugwub'e fuskarsa yace" please do you love me dear?" Ita ma fuskar ta shugwub'e tana turu masa baki, please.... please..... please my Teema" uhmm nidai ka bari ba yanzu ba" sai yaushe my Teema?" Wani fari ta masa da ido daya sashi dafe satin zuciyar sa alamun kin gama dani, ido daya ta kashi tana kokarin sauka daga jikinsa ta ya fisgota ta fada jikinsa suka dariya a tare, hancinta ya ja, ta saki yar kara tana cewa" Allah ban yanda ba sai na rama, ta fada tana kokarin kai hannayenta fuskar sa dariya kawai yake mata domin ta kasa kai hannunta kan fuskar sa, gajiya tayi ta barshi tana tunturu baki, dagota sama yyi yace " oya wanka zamuyi yanzu sai na baki sarabar dana kawo miki my Teema, wani irin kunya ce ta rufeta taya ma za'a ce ta iya wanka dashi ina abun bazai yuba, ganin yana kokarin shiga toilet din da ita ne yasa ta fara masa jakulkuli dariya ya farayi hakan ya sa ta samu damar sauka daga jikinsa tana masa dariya ta nufi haryar kofar dakin tana masa gwalo tace " uhmmm asha wanka lafiya, yi yayi kamar zai bita ai sai ta arce da gudu tabar dakin tana gyara button din rigarta ta fita daga part din zuciyar ta cike da farin ciki" sumar kansa ya shafa yana murmushi ya wuce toilet, yana shiga ya sakar wa kansa da shower yana murmushi shi kadai, ya dade tsaye kafin yyi wanka ya sark'ake jikinsa ya fita daure da towel gaban dressing mirror ya tsaya y......Mrs Ahfat ✍️