*MIJIN YARINYA*
*By Fatima Mrs Ahfat*
And
*Asmeety**Elegant online write's*
*Bismillahir rahmanin Rahim*
Wani irrin kallo Saif yayi mata
Tsaki taja ta bangade sa tayi wucewar taZaif cikin ladabi ya duka har ƙasa ya gaida Mom nan Sona ma ta gaida shi ya amsa mata kafin suka shige ɗakin
Fatu zaune take kan gadon tana hango Inna kam cikin sauri ta fara ƙoƙarin sauka daga kan gadon idanun ta suka sauka kan Saif wani irrin kallo yayi mata nan taƙe ta koma tayi zaman ta
Inna karitso inɗa taƙe tayi ta Zauna baƙin gadon tana faɗin"Ai daman nasan baki da wayo, wato dan karuwar da take neman hallakaki shine baki mata dan banzan duka ba ,har tayi miki wannan illan haka kina gani"
Sunkuyar da kai fatu tayi tana wasa da yatsun hannunta
Kama baki Inna Tayi tana salati tace"yanzu wai ƙe ƴar nan wannan shegen yaron ne kiƙe jin tsoron sa baki bani amsa ta"
Nan ma shiru tayi sai kuma tace"Inakwana Inna, kun iso lafiya"
"Innadillahi wa'inna ilaihi raju'un, yoo da bamu iso lafiya ba zaki ganmu haka ne jimin ja'irar Yarinya"
Saude tana zama kusa da Inna tace"Yaya jikin naki Fatu?"
Murmushi Fatu tayi tana kallon ta tace"Da sauki ya kuka baro ƙauye?"
"Lafiya lau duk suna gaishe ki"
"Ina amsawa" ta faɗa tana gaida Mom da Sona wanda Dariya kawai taƙe dan abin Inna yanzu sai Lahaula
Saif ne Yana kallonsu Mom yace" Bara na wuce gida zuwa anjima kafin abamu sallama zanzo"
"To sai kazo" cewar MomDa wani irrin salon kallo yabi Fatu dashi
Tana daga kanta idanun ta suka sauka cikin nashi, kashe mata ido ɗaya yayiInna da tasa musu ido taga abinda Saif yayi salati tasa tana tafa hannu tace"Yau naga ta kaina anan yara basujin kunya haka, ai kaikam Saifodi ka gantalai ce tuntuni "
Harara ya dalla mata kafin ya fice daga ɗakinA can Police station kuwa Ruky haka ƴan sanɗa sukayi mata dukan siya kamar yadda Saif ya Umar ce su suyi mata
Bayan taji jiki kuma aka zuba mata ruwan zafi nan ma sosai taji jiki tana neman taimakoSaif bayan ya tafi gida Direct sashin sa ya nufa
Yana zuwa yayo wanka
Bayan yayi wanka ya shirya cikin manyan kaya kafin ya fice ya nufi Police stationYana zuwa ya sami waje ya zauna sannan ya nemi ganin Ruky
Wata Police ce ta ciro da ita daga sal
Suna fita idanun sa ya sauka kanta
Wani irrin kallon tsana ya bita dashi yana ya mutse fuskaMurmushi Ruky tayi tana kallon Saif tace"Ko babu komai na cika Alƙawari na tunda na kashe wannan shegiyar aljanar"
Shima Saif Murmushi yayi yana kwaɓe fuska yace" Ai rai baya hannun ɗan Adam ɗuk abinɗa zakiyi mata sai Allah yace zata tafi to anan ne zata tafi amma koda guntule mata hannu kikayi baza ta mutu ba, So yanzu haka ina tare da Matata kuma uwar ƴaƴa na"
Ihu Ruky tasa tana nuna Saif da yatsa tace"Wllhy karya kaƙe sai naga bayan ta kaidin nawa ne Ni kaɗai bada wata ba Wllhy sai na kashe ta"
Saif Yana kallon ƴan sanɗa yace"ta sami tabon hankali ku komar da ita ko kuma kukai ta asibitin mahaukata" yana gama faɗin haka ya fice daga police station ɗinKomar da Ruky akayi cikin sal
Ganin ta dame su da Ihun yasa su yi mata dukan siya sanda sukaga tayi lakwas kafin suka kele taYana fita ya wuce asibiti
Lokacin da ya karitso cikin Asibitin dai dai kuma abokin Dady Doctor Shima ya karitso atare suka shiga ciki
Direct office ɗin sa suka wuce nan ya rubuta musu sallama daman tun jiya jira yayi kawai su kwana inba haka ba da yabasu sallama a JiyanYana fita daga office na Doctor ɗakin da su Fatu suƙe ya nufa
Yana zuwa ya tura kofan ya shiga da Sallama
Inna ce kwance kan gadon sai Mom daƙe Zaune kan kujera Sona da Saude kuma suna can gyafe kan kujera da Fatu suna hira
Saif binsu yayi da kallo yana hango Inna waro ido yayi cikin ɗakawar murya yace"Yanzu ƙe wannan sohuwar matan tawa Kika sauƙe ƙe Kuma kika haura kan gadon marasa lafiyan?"
Yayi Maganan ne yana kallon Fatu data wani sunkuyar da kai tana turo baki
Inna cikin salati tace"Shikenan Ni yaron nan zayyiwa rashin mutun ci " tana fashewa da kuka
Mom wani irrin kallo tayiwa Saif sai kuma tace"fita ka bamu waje"
Tsosa kyaya yayi sai yanzu yaƙe jin kunyar abinɗa ya faɗa sai kuma yace"Amm daman sallaman ne aka bamu "
"To kaje waje ka jiramu gamunan zuwa"
Badan yaso ba ya fita daga ɗakinYana fita Mom ta kalli su Sona tace"Kutashi mutafi ko"
Tashi sukayi dukan su amma banda Fatu dan baza ta iya tashi ba
Su Mom babu yadda basuyi da Fatu tadan taka koda kaɗan kaɗan ba amma ina taki wai ita gurin yana mata ciwo idan tana takawa , haka suka hakura suka barta a ɗakin akan Saif zaizo ya ɗauke taSaif Yana tsaye su Mom suka fita yana ganin su ya nufo inɗa suƙe
Mom kallonsa tayi tace"Je ka ɗauko ta"ciki ya wuceSu Mom Kuma suka shiga Motan Sona sukabar Asibitin
Turo kofar ɗakin yayi a hankali
Idanun sane suka sauka kanta tana zaune ta jingina bayan ta da jikin bango t
Karisa inda taƙe yayi yana zuwa ya ɗuka ya kamo hannu ta
Ɗagowa tayi ta kallesa sai kuma ta shagwaɓe fuska cikin shagwaɓa tace" bana iya tafiya"
Shafa gyafen kyakkyawar fuskarta yayi yana Murmushi yace"Sorry Babyn zaki fara tafiya kinji"
Gyaɗa masa kai tayi
Hannu yasa ya ɗauke ta cak ya fito da ita
Baiga su Mom ba Kuma bai damu da hakan ba ya sanya Fatu cikin Motan shi kuma ya zaga wajan mazaunin Driver kafin ya taɗa Motan suka bar AsibitinA hanya kuwa sanda ya saya yayi mata siyayya kafin suka wuce gida
Bayan yayi Parking ya fito da ita Direct Side ɗin sa ya wuce da ita
Fatu na ganin haka ta shagwaɓe fuska kamar mai Son yin kuka tace"Yaya ka kaini ɗakin mu"
Bai kulata ba yayi tafiyar sa
Yana zuwa Direct Bedroom yayi da ita ya shige Toilet da ita
Kujera daƙe cikin Bayin yaja ya zaunar da ita kafin ya fara cire mata kayan Jikinta
Babu yadda ta iya haka ta runtse Idanun ta tana ji ya gama cire mata kayan Jikinta sannan ya ɗauke ta cak ya shige da ita cikin bafo
Waro ido tayi jin harɗa shi cikin ruwa
Aiko cikin rashin Sa'a idanun ta suka sauka inɗa batayi zato da sammani ba
Cikin sauri ta komar da idanun ta ta kulle su rubMurmushi Saif yayi yana janyo ta jikinsa yakai bakinsa kunnen ta yace"Buɗe idanun ki mana Babyn"
Girgiza masa kai tayi
Matseta yayi ta baya yana faɗin"Mai yasa to?"
Tana turo baki tace"Yaya kafita nayi wanka na"
Kissing din wuyan ta yayi yana shafan jikinta cikin salo da mantar da ko wacce ƴa mace
Aiko Fatu kasa koda motsin kirki tayi tana jin yadda yaƙe bin sassan jikin ta da wani irrin tsalo
Bata ankara ba taji yana shafan Dukiyar fulanin ta , kamkame hannun sa tayi tana fidda numfashi
Saif Kan wani irrin daɗi yaƙe ji yadda yaji Kirjinta da Kumfan sabulun sun hadu waje daya yayi laushi , sai faman fitar da Emotion sound yaƙe yana kara matseta cikin jikinsa kamar zai haɗe ta haka yaƙe ji
Sosai Saif yaƙe abinɗa yaga dama da ita bai keleta ba sanda yaga ta fashe masa da kuka kafin ya keleta yayi musu wanka suka fito ɗaure da Towel dayaKwantar da Fatu yayi kan bed kafin ya zame Towel ɗin ya ɗaura shi a kugunsa
Aiko Ihu tasa tana kare kirjinta
Kallonta yayi kamar baisan Komai ba cikin ruɗewa yace"Lafiya Babyn kodai ciwon ne?"
"Yaya ka rufe Ni" tace tana kwaɓe fuska
Murmushi yayi bai kulata ba ya nufi wajan Mirror ya dauko mai Cream ya nufo ta
Yana zuwa yasa hannu ya zaunar da ita kan cinyarsa kafin ya shiga shafa mata mai ɗin a jikinta
Yana shafawa yana bin jikinta da wani irrin tsalo
Ganin Yaɗau wuta sosai yasa shi cikin fitar hayyaci ya manna bakin sa kan......More Comment
More Typing