Bangaren Faheema kuwa tana fita Parlorn daddynta kai tsaye ta wuce ta tadda su zaune shida Ammar suna magana, tayi sallama ta shiga, tare suka ansa sallamar Ammar ya dago ya dubeta ye kafeta da idanunsa, a hankali ta sunkuyar da kanta, daddynta ya dubeta yaga tayi shirin fita " fita za'ayi?"
"Yes daddy, we're going out"
"You're going out ke da wa?"
A hankali Faheema ta kalli inda Ammar yake zaune shima ya kalleta suka hada ido, Ammar ya dauke kanshi, itama a hankali ta dauke kanta daga gareshi ta furta "nida uncle Ammar daddy, zai kaini na dan' yiwa su Fayha siyaya, we're going to visit them next tomorrow for their open day"
"Aha kice zaki je kiga kiddie babies dinki kenan..."
"Wlh daddy I can't wait to see them, 3 years kenan rabona da ganinsu. Ji nake kamar na rufe idona na gansu a gabana yanzu. I've missed them soo much"
Dariya Hassan yayi yana duban diyarsa yace "toh ai shikenan sai ki shirya kuje, but try and make it back home in time cos it's getting late, do you need an escort?" Ya karasa maganar yana duban Ammar wanda tunda Faheema ta shigo komai nasa ya sauya
Ammar yasa hannu yana shafar kansa yace "no sir, there's no need for an escort insha Allah we'll be back in less than an hour.."
Hassan yace okay tare da ciro kudi masu yawa ya mikawa Faheema "gashi kya kara ki musu siyaya, already tun last week we've sent money to their school matron ayi musu siyayya but baza'a ki kari ba you can also get something for them"
Cike da ladabi Faheema tasa hannu ta karbi kudin da daddynta ya bata ha'de da masa godiya, tace sun wuce, Ammar ya mike yayi sallama dashi, Hassan yace sai sun dawo tare sukayi hanyar fita daga parlorn Faheema tana murmushi tana yiwa Ammar magana kasa kasa har suka fice, Hassan ya bisu da kallo, tunanin da dama ne suka soma masa yawo akai, tun ba yau ba he has noticed the kind of attachment and closeness his daughter has with his brother inlaw, duka yaran gidan sun shaku dashi but with Faheema it's just different, they're very close and Ammar has grown into such a fine gentleman and he's the only person he can trust his daughter with hankalinsa kwance ba tare da ya kawo wani abu a ransa ba, yana cikin wanan tunanin sai ga Hibba tayi sallama ta shigo, ya ansa sallamar suna ha'da ido ta sakar masa lalausar murmushi har ta karaso gabansa itama tana murmushi tace "I'm so sorry my heart na barka kai kadai..."
Hannu yasa ya janyota zuwa jikinsa ta fa'da ya daura hancinsa bisa wuyarta yana shinshinawa ha'de da lumshe ido "toh ya zanyi, ina bakin naki sun wuce ne?"
"No dear but yanzu zasu wuce, kaga fitan su Faheema?"
"Yeah, she said she wants to get something for her siblings"
"Yeah tun jiya take magana zata taje ta dubasu"
"Ammar is taking her ko"
"Yeah tare zasu je"
Shiru Hassan yayi yana shafar jkinta sannan yace "I just noticed how very close Faheema is with Ammar, seems like they're extremely close now than ever before"
Tense Hibba tayi a jikinsa, ta dago cikin sauri tana dubansa, ba dai yayi noticing wani abu bane? Ta tambayi kanta
"ko bakiyi noticing ba?" Ya tambayeta ganin tayi shiru tana dubansa, gyaran murya tayi sannan tace
"Uhm..I've noticed too, daman the closeness has always been there ai tun kafun ta kai haka, ballantana yanzu data girma ta kara wayo, he's literally her best friend as she calls him"
Dariya Hassan yayi yace "best friend indeed..well I'm glad she takes him as one, Ammar yarone mai nutsuwa da hankali and is extremely intelligent. Nasan he'll always guide her and She'll learn a lot from him"
YOU ARE READING
❣️QALBINA 2❣️(FAHEEMA and AMMAR's love story)🔥
عاطفيةBai karasa sauran maganar dake bakinsa ba suka ji magana a bayansu "ke Faheema!..." Cikin sauri Faheema ta ware jikinta da nashi ta waigo tana duban mommnta dake saukowa saman matakala tana dubansu cike da ayar tambaya a kwayar idanunta, shima Amma...