KURUCIYAR JIDDA. P41-45

1.8K 117 2
                                        

🌟。*。💗~    xXx

。💚。*。     。🌟

_*KURUCIYAR JIDDAH*_
.💜'*。.🌟¨¯'*❤。。🌟
  

     *HASKE WRITERS ASSO...* 💡

_*story and written by*_
     _*Asy khaleel.....* ✍🏻

_"Idan Ana suya ba'a mantawa da albasa dan haka ya za'ayi na manta daku...Aike *Ya Hajja* kinyi ta ko ina, kema *Khaleesat Hydar* ba bayaba, *Hafsat Rano* da *Ayush Ilyasu* Fatan Alkhairi agareku, harda ke *Yar Ficika* fatanmu Allah ya jikan mama da rahma, wannan page din kyauta ne a gareku ba tare da na karki ko sisi ba_."

            4️⃣1️⃣-4️⃣5️⃣

    Aliyu a garin gudu ya ci karo da Goggo a karo na biyu duk suka kurma ihu duk sun gane juna.

  Hankad'a shi tayi seda ta sank'amo a k'asa sannan tace "me yasa kake wani ihu kamar kaga fatalwa?"

  Mik'e wa yayi yana kad'e jikin shi kafin yace
"Nima ban sani ba kawai naga kina ihu shiyasa nayi".

  Ya d'aga keken shi Goggo ta juya zata tafi da gudu ya bi ta yace "Toh amma ke me yasa kike ihu? "

"Saboda kai ne wanda ka suree ni da keke ka tik'an da k'asa d'azu kuma naga zaka kuma."

Aliyu jin haka ya ja keke yana k'iran Jiddah !Jiddah!!

Goggo na jin haka ta chafke rigar shi tana muzurai
"A ina ka san Jidda? Ina take jiddan?"
Aliyu ya tsorita yadda take zaro ido yace

    "Ni ki sake ni, jidda baki san ta ba dan ba a garin nan take ba b'ata tayi a hanyar zuwa rugar Ard'o kuma ni nan da kike gani gurin Goggon ta zan kai ta"

  Jin haka Goggo ta rushe da kuka tana "Allah na gode maka ! Ai nice Goggon Jidda ka taimaka ka sanar da ni inda take " tana ta jijjiga Aliyu duk ta chakume masa y'ar riga.


   "Sake ni mana Toh? Ni yanzu ina zan san inda take ? Muna sauk'a a nan ta bi wata wai Altine ,ina bin ta ke kuma kika tsayar ni Toh cikin duhu zani tafi neman tane?"




  _*ASY KHALEEL TA KOWA 👄*_
asykhaleel.Wordpress.com

KURUCIYAR JIDDAHStories to obsess over. Discover now