KURUCIYAR JIDDA. P21-25

2.1K 127 0
                                    

🌟。*。💗~    xXx

。💚。*。     。🌟

_*KURUCIYAR JIDDAH*_
.💜'*。.🌟¨¯'*❤。。🌟
  

     *HASKE WRITERS ASSO...* 💡

_*story and written by*_
     _*Asy khaleel.....✍*_

_Dedicated To_
   _*Jiddah Ja'o*_

        2⃣1⃣-2⃣5⃣


       _Yau ta kama lahadi ranar kasuwa , Aliyu yakan tafi cin kasuwa kullum mak'ale da Mutuniyar tasa_



  " _Ni yau bazan hau keken nan ba!  Ta fad'a tana mai mak'e kafad'a " Aliyu ya hararo ta yace " Ni in zaki hau kawai ki hau zaki tsaya b'ata min lokaci_!


_Yawwa gachan Jummala ma!  In kinga dama ki taho nidai mun tafi! " Had'e girar sama da na 'kasa Jidda tayi gami da yin kwafa cikin ranta tace " Hmmm ko ba Jummai ba?" !! Tana kai wannan ta shige gaba tana y'ar wak'ar ta_.......


    " _Ah ah! Aliyu daman kaine a nan ? Ko zaka rage min hanya zuwa kasuwar_? "


_Jummai kenan ke magana idanuwan ta cikin na Jiddah wanda a yanzu ke tsaye ta kama kunkumi tana kallon su , kafin Aliyu ya amsa Jummai ta hau bayan keken Harda yin gwaliyo yayinda Jidda ta cije lab'en bakin ta ta cigaba da tafiya kamar babu ruwanta_


     _Basu yi nisa ba Jummai ta d'ebo Aliyu da hira se Washe hakora suke basu ganin ramin ruwan tab'o dake gaban su ita kuwa ta tsaya taga ikon Allah basu ankara ba se jin su sukayi tsundum cikin ruwan datti su Jummai kuwa an k'ure adaka gashi ta tsunduma cikin tab'o_ ,


  " _Aaaaahahahhahahah_
😂😂😂😂!!!!

_Dariya Jidda take harda zubewa a k'asa tana rik'e ciki ! Huhuhuhu! Wayyo Allah! Yaya Aliyu ai na fad'a maka wannan keken naka Kashe gardi ne , tsura ! Babu kararrawa ba burki yanzu kaga da ni nahau da ashe ni zan fad'a cikin kwata_ !


_Wlhy Allah A haka yanda kasan doya me siffar mutum haka ka koma ! Uwa uba ga fasau a k'afa! Ji Jummala kuwa kamar an k'era tukunyar kasa_ ! 😂


  _Gaskiya na gode wa Allah ni na fasa ma zuwa kasuwan na tafi gona wajen Inna! Wlhy yau akwai labari a dandali_!



  " _tana kai wannan ta juya da tsallen ta , se tayi taku kamar uku seta juyo ta sa dariya " Yaya Aliyu me kashe gardi_!


     _Bak'in ciki ne ya kama Jummala bata san lokacin da ta fara bubbuga kafafu ba " Haba Aliyu ! Haba Aliyu dan Allah ! Yanzu Hikenan tsabar ita hyafaffiya ce da mai Hikenan bara ka mata fad'a ba wlhy yau zamu had'u da ita A dandali He ta yaba wa aya zakinta , ni kaga tahiya ta sautu ne kuma na fasa karb'o wa Ragon maza kawai_!


    " _Haba Jummala! Bakiga yarinya bace iye? Ai hak'uri zakiy ! Bata jira me zai ce ba ta wuce fuuuuuuuuuuuu jiki sharkaf da ruwan datti harda kukan ta shima kai tsaye gida ya wuce don bai isa shiga kasuwa da wad'annan kayayyakin ba_" ............. *read more*



_*ASY KHALEEL TA KOWA 👄*_
asykhaleel.Wordpress.com

KURUCIYAR JIDDAHWhere stories live. Discover now