*CONGRATS MY ASY*
Sannu da kokari, Ina farincikin tayaki murnar kammala littafinki na *KURUCIYAR JIDDAH* Lafiya ba ni da abin cewa sai dai Allah ya kara daukaka da basira yasa kifi haka Ameen.
Muna godiya da ni da 'yan Haske Allah ya kareki daga sharrin makiya.....
*Urx Ayusher*
![](https://img.wattpad.com/cover/121600181-288-k631137.jpg)
VOCÊ ESTÁ LENDO
KURUCIYAR JIDDAH
ContoLabarine mai cike da barkwan chi, nishad'antarwa da sanyaya rai.