*kuruciyar Jidda*
Na
*Asy Khaleel*
😍😍😍😍
Yabon gwani ya kan zama dole mussamman idan gwanin ya kasance cikin jerin masu hazak'a.. Da wannan ya zama min wajibun Dana jinjina miki da namijin kokarin ki wurin watso mana jerin kalamai na fad'akar wa, nishad'antar wa da ilimantarwa acikin littafinki, Munsha Dariya mu shafe majina🤧
Ina matukar jinjina maki da babban voice, bcos dis tym around u came up with a totally different strategy and we love it❤...U put in smthn new n real like hakuri, juriya, kawaici, tsokana, wasan Yara, wasan dandali, uwa uba soyyaya.
Komai yayi sugar, words aren't enough to express how awesome n talented you are, iya kaci nace may Allah add more beauty to your beautiful soul, you're beyond amazing, beyond kind, superb and glorious.
May he alway bless you.
More grease to your shinning elbow👍🏻👍🏻
*kudos*😍😘
*Allahu ya miki jagora all d tym ya kuma kara basira da yawan ilimi me amfani, Allah ya karemin ke daga shairin masu shairi*
Mungode da wannan fadakarwa, Allah ya bamu ikon amfani da lessons din.
Muna nan biye dake, we love you so much
*Yan Baiwa na maki Barka da kammalawa*
😍😍😍😘
Bunch of love
*Aunty xarah Bukar*😘
*One & Only Admin ta Baiwa Writers*
😜😜😜😜😜
YOU ARE READING
KURUCIYAR JIDDAH
Short StoryLabarine mai cike da barkwan chi, nishad'antarwa da sanyaya rai.
