🌟。*。💗~ xXx
。💚。*。 。🌟
_*KURUCIYAR JIDDAH*_
.💜'*。.🌟¨¯'*❤。。🌟*HASKE WRITERS ASSO...* 💡
_*Story And Written*_
© _*Asy Khaleel......✍*__Dedicated dis page to all Manyan writers din HASKE WRITERS ASSO! ALLAH YA KARA MANA BASEERA_
6⃣
_Wayyo na shiga uku ni Hamsatu ina zan tsunduma kai na! ? Yanzu yarinyar nan ina ta shiga? Ai zama bai kama ni ba yau dole in je gidan maigari ! Toh ke Dije ina kuka barota ummulkhairi meyasa kuka barta ta tafi! Har ina tasan wani rugar Ard'o! Wlhy Jidda zata kasheni tun kafin lokaci na yayi_! "
_Goggo tana magana ne tana faman lalumar silipers d'in ta tana ta banbami , su dijen baba kuwa idanuwa waje suna kallon ta , tana yafa mayafin ta ta tisa 'keyar su zuwa gaban maigari_.......,
_Ranka shi dad'e yarinyar nan yanzu haka ban san inda ta nufa ba ,gashi gari garin hadari nidai dan Allah a taimaka min da mutane don neman ta, bani da k'arfi ban san ta inda zan fara ba_!"
_Mai gari yayi gyaran murya yace " Goggo Hamsatu kin ganni nan! A nan wajen yaran nan uku suka yi min rashin d'a'a saboda haka babu inda zan je ! Banda abunki keda zaki gode wa ubangiji kin yada kwallon mangoro kin huta da kuda shine kuma kike bak'in ciki Yarinya ta bace_?
asykhaleel.Wordpress.com
_*ASY KHALEEL TA KOWA 👄*_
ESTÁS LEYENDO
KURUCIYAR JIDDAH
Historia CortaLabarine mai cike da barkwan chi, nishad'antarwa da sanyaya rai.