KURUCIYAR JIDDA. P51-60 The end

2.8K 94 5
                                        

🌟。*。💗~    xXx

。💚。*。     。🌟

_*KURUCIYAR JIDDAH*_
.💜'*。.🌟¨¯'*❤。。🌟
  

     *HASKE WRITERS ASSO...* 💡

_*story and written by*_
     _*Asy khaleel.....✍*_

_Dedicated To All Muslim Ummah, Da Fatan munyi sallah lfy? Allah y maimaita Mana, Fatan kun ajiyemun Meat dina"lolx_

*THE END....* 🤧

           5️⃣5️⃣-6️⃣0️⃣

    Ta bi Altine wai zata nuna mata hanyar garin su se ta dawo ta fad'a wa Aliyu , tafiya suke sai da sukayi nisa Altine ta zame Jiki ta bar ta a wajen tagudu. Jiddah tayi ta k'iran ta bata gan ta ba dan haka tayi kwance a inda take tana kuka tana k'iran Goggo, Aliyu da Inna , har bacci ya kwashe ta.

    Ko da gari ya waye ta bud'e idanu se ganin ta tayi bakin ruwa ,dashi ta wanke fuskar ta sannan ta tsaya dube dube ,kwatsam ta hangi mutum cikin ruwa ya sha ruwa ,da sauri ta janyo shi tana fad'uwa tana tashi har haki take yi.

  wani ta hango daga gonar sa yana ta noma, ta kwala k'ira "taimako malam wannan fa zai mutu!"

   Daga nesa Malam Iro ya ji maganar ai kuwa ya d'ago kai ,ganin abun da ke faruwa ya jefar da fartanya ya antayo a guje

  "Wannan ai Yarima ne, yarinya gaskiya kin yi kyaun kai! Kin ceci Yerima" yana kai nan ya sab'a shi a kafad'a ya shige gaba Jiddah na biye da shi har suka iso k'ofar Sarki. Zo kaga fadawa aka kama Yerima aka kai gida sannan aka kira me magani.

   Mal. Iro ya labarta wa Sarki abunda ya faru, Sarki ya buk'aci yaga Jiddodo daidai lokacin su Goggo suka iso fada da batun cikiyar Jiddah, suka labarta wa Sarki daga b'atan ta har zuwa yanzu.

   Sosai Sarki ya jinjina wa Jiddah wanda duk silar d'an Sarki ta bar gida kuma yau ita ta ceci rayuwar shi dan haka shi dan ta shi ya amince Yarima ya auri Jiddah

   Aliyu dake zaune ji yayi kamar an dab'a masa wuk'a amma da yake babu yadda ya iya haka ya hak'ura mik'e wa yayi zai zame ya fice

  Ko da Jiddodo taji haka ta mik'e tace "Ni de ba yarima nake so ba , Yaya Aliyu nake so". Nan fada ta d'au shiru na wani lokaci Aliyu kuwa ji yayi kamar an watsa masa ruwan sanyi dan murna

  Sarki Ard'o ya gyara murya yace "tunda yarinya ta yi magana ta fad'i wanda take so baza mu b'ata mata rai ba, ni nayi alk'awari komai na biki ni zan d'auki nauyi kuma ina so a raka su har gida tare da girmama wa."

   Godiya Goggo da Aliyu suka dinga yi inda Aka raka su Jiddodo gida tare da buhun hatsi wake, shinkafa, har da masara, kowanne da sabbin tufafi da kud'ad'e, tabbas Jiddodo tayi goshi.

  Ai tun daga wajen gari ake gulman Jiddah har su malam rabe me lambu sun zo tarba ita kuwa Jidda se nuna wa Aliyu  garin take tana washe hak'ora. Bayan Aliyu ya kwana biyu ya kama hanyar garin su domin shirye shiryen biki su talatuwa bak'in ciki kamar su mutu , Inna kuwa murna ta samu suruka.

    D'an Sarki ma da ya samu sauk'i ya zo har gida suka gaisa da Goggo, da zai tafi yai musu goma ta arzik'i.

   Su dijen baba da ummulkhairi kuwa an samu wajen mak'ale wa ana danasha seda Jiddodo ta wana su kafin ta hak'ura suka shirya.

Bayan sati uku aka d'aura auren Aliyu da Jiddodo, 💃🏽💃🏽💃🏽

  *the end*
_Alhamdulillah! Alhmdulillah!! Alhamdulillah!!! Dukkan godia ta tabbata ga ALLAHU SUBHANAHU WATA'ALAH daya bani ikon fara wannan takaitaccen Nvl din nan tare da bani ikon kammalawa cikin ikonsa, Abunda nayi na daidai Allah ya bamu ladansa baki daya, kurakuran da nayi ALLAH ya yafe mana baki daya...Allahumma Amin_

_*SADAKARWA GAREKI JIDDA JAO*_
_My chocolaty ke kikafi kowa chamchantan wannan sadakarwan, kinyine ta ko'ina, Tun farkon haduwarmu har zuwa ynx babu abunda ya canxa daga soyayyar da kikemun, sema kara karuwa fiye da zatona da yakeyi, Ina sanki *MY JIDDAH JAO* Ina alfahari dake, Adduata gareki Rabbil Samawati Wal Ard ya cigaba da karemunke, Allah y daukaka munke, Allah y baki dukkan abunda yake Alkhairi agareki, Soyayyar dake Tsakanin mu Allah y dauwamar da ita har ila yaumil Qiyama....Asy Khaleel na sanki fiye da zaton mutum_ 😘

_*TUKWICI NE GAREKI FATY AFREEN*_
_Cwt Cucumber ba bayaba, bazan taba mantawa da soyayyarki agareki ba, Asy na sanki matukar gaske , Allah y kara dankwon so a tsakaninmu, Allah y kara daukaka, Allah y albarkaci rayuwarki, Allah y baki miji na gari Wanda ze kularmin dake...Fatan Alkhairi gareki *BABY AFREEN*_

_*HASKE WRITERS ASSO*_
_Wannan kungiyar daban muke, Allah y kara daukaka mu, Allah y kara Haskaka mu, Allah y kara Baseerar da fasaha ga yan kungiyar, Ina alfahari da kungiyarmu, tun farkon shiga har xuwa ynx Ina kara yiwa Allah gdy dayasa na zama daya a ciki kungiyar, *ANY UMMI AISHA* da *PHERTY ZAHRA* Allah y saka maku da mafificin Alkhairi , Allah y baku ladan bude Wannan Kungiya mai Albarka, Ina ji daku yan HASKE_

_*GAISUWA GAREKU YAN HASKE    WRITERS ASSO*_
• Aunty Ummi Aysha
• Pherty Zarah
• Khaleesat Hydar
• Maman Abd Shakur
• Ya Hajja
• Asmy B Aliyu
• Ayusher Muhd
• Afrah Bhai
• Maman khdy
• Feedohm
• Billy Galadanchy
• Miss Xoxo
• Nuceey Luv
• Faxyfashion
• Nana Daso
• Aysha Dan Sabo
• Khdj Chafe
• Lilmeerahcute
• Kdeey

_* BAIWA WRITERS ASSO*_
_Ina Godia ga Allah daya bamu ikon bude wannan grp din dan ganin mun hada kan wrtrs na Kungiyoyi daban daban dan hadin kan wrtrs da fahimtar juna, Mngd ma Allah daya bamu wannan nasarar, Gaisuwa ga dukkan mmbrs din BAIWA NA ASSO daban daban sunanku baxe lissafuba, Gareku *ADMINS DIN BAIWA WRTRS ASSO* Ina alfahari daku, *Yar Ficiki* kina makutar kokari a BAIWA *AYUSH ILYASU* aike kokarinki da *HAFSAT RANO* baya musultuwa, *WALLY MUHD* ban manta dake kinyi kokarin dakika sanyawa grp din Suna, *ZARAH BUKAR* sunan kawai ke Admin ce banga abunda kike tabukawa ba😂Lolx_

_* MEMBERS DINA NA ASYKHALEEL NLVS WOLRD* da *DANDALIN ASYKHALEEL* da *MAJALISAR ASYKHALEEL* pls kuyi hkr na tashin kula da nakeyi a ynx, nasan zakumin izuri tunda da hakan be faruwa, idan komai yayi normal zaku samu kulawata insha allah, Ina alfahari daku_

_* KUNA RAINA*
• ANTY SIS
• ANTY MAIJIDDA MUSA
• MIEMIEBEE
• MRS ADAM ( My Inlaw)
• MIZZ DADDY
• BADIAT IBRAHM
• BILLY SARKI
• BILLYLOSH
• AUTAR HAJIA
• CLASSIQ FEDDO
• RUKKY KAXZ
• UMMI HAMBALI
• BASMAH ER LELE
• AISHAT A MUHD
• UMMI XEEY ABKSAN
• PRINCESS HASSY
• MARYAM GARBA
• ANKER BOMB
• HUDDAH MRS JH
• BILLY S FARI

_*SOYAYYARKU A BLOOD DINA YAKE*_
• EVERLASTING MOM
• MY HAJIA KAKALE
• FAISAL KHALEEL
• FADILA KHALEEL
• BIG BROTHER
• MY PUFF-PUFF

Wadanda ban ambaci sunanku ba aradu  kuma raina, gaisuwa mai yawa gareku Fans Dina Ina alfahari daku, ASY KHALEEL na samku plenty plenty

*ALBISHIRINKU MASOYAN ASY*
Na bude Wattpad Ina bukatar gudunmawanku da Muna soyayarku a gareni COMMENTS N VOTE Are needed
Wattpad......asykhaleel
IG.....asykhaleel
FB..... asykhaleel
SNAP....asykhaleel

Magode! Nagode!! Nagode!!!
Allah ya saka maku da alkhairi
Na barku lfy, se mun jini a New Mvl bada jimawa ba insha allah

KURUCIYAR JIDDAHStories to obsess over. Discover now