CHAPTER TWENTY THREE(SABUWAR RIKICI)

1.9K 147 3
                                        

💘SHIN SO DAYA NE?💝

TARE DA ALKALAMIN
📝
HAFSAT AL-MUSTAPHA

💞DEDICATION:I dedicate this page to my late lovely papa..... Abbeenah ban mantaka ba.. Abbee har yau zuciyata ta kasa hakuri da rashinka akusa dani...nakan jishi acikin jinin jikina aduk lokacin dana ga wani uban yana nuna 'SO' da Kuma 'KULAWARSA' kan dansa ayayin da ni Kuma Nawa uban yai min nisa sosai...Abbee ina fatar Allah madaukakin sarki ya sake had'a fuskokinmu da alheri acikin gida mafi girma,ma'abociyar kamshi mai tattare da ni'imomin ubangiji wato 'JANNATUL FIRDAUS'.... Allahumma Aameen.... (Crying)💗💗💗

🌼BABI NA ASHIRIN DA UKU🌼
(WATA SABUWAR RIKICI)
Page 110-115

Sannu ahankali Suhaima ke takawa zuwa inda Rukky ke zaune fuskarta babu alamun ko d'igon fara'a.

Fadima ce tayi yunkurin dakatar da ita,da sauri Leedar ya d'aga mata hannu yace"No,Fadima don't try to stop her.... Allow her to show the bitch that what she did really hurt her... Ki k'yaleta ta nuna mata cewar lallai tayi kuskuren shiga tsakanin Ruhee💗 da Kuma gangar jikinsa💝.....masoyiyata I ghat ur back,ki yanke mata duk wani hukunci da kike tunanin ya dace da ita becuz she truly deserve to be punished...... "

"Haba Lee why are u trying to make things worst? Ni ban hanaku d'aukar mataki akanta ba but atleast ku bari sai mun bar cikin school.... Kai infact!one of the practice of a good Muslim and Muslima is to learn how to forgive and forget... Haba besty atleast the poor souls have realised their mistakes and have come here to seek for ur forgivenes,so please ku yafe masu, ku tuna fah cewar Allah mad'aukakin sarki muna masa laifi Kuma ya gafarta mana,toh akan mene mu bayinsa baza muyi yafiya ba? Ku duba fa duk tarin laifuka da kuma zunubai da mu bayi muke yiwa ubangijinmu,amma idan har muka tuba kuma muka rok'eshi zai yafe mana,Don shi Allah Al-Gafur Al-Rahim ne.Allah da kansa yace"Idan bawa zai cika sama da k'asa da zunubai ba tare da yayi shirka dashi ba,idan ya tuba ya nemeshi gafara zai iya gafarta masa."Then why can't we the creatures forgive?.Ku sani Sadak'a bata rage dukiya,haka babu abinda Allah zai k'arawa bawan da yayi yafiya face d'aukaka da kuma daraja.Haka kuma mutum bazai k'askantar da kansa awurin Allah ba,face Allah ya d'aukaka shi.kada kuyi tunanin idan har kun gafarta musu tamk'ar sun k'wareku ne, a'ah ko kadan,yin yafiya da kuma sulhu babu abinda zai k'ara muku sai daraja,d'aukaka da kuma d'inbin lada. So please kada kuce sai kun rama abinda akayi muku,ku koyi juriya,hakuri da kuma yafiya don duk suna daga cikin abubuwan da addininmu ya koyar damu rik'o dasu..... Allah yasa wannan 'yar k'aramar tunatarwar tayi tasiri agareku...... "Fadima ce tayi wannan guntuwar jawabin.

Fresh ne ya karade wurin da clapping d'insa yana fad'in"Agaskiya Fadima u are one in millions...samun mace k'amarki mai kaifin hankali da tunani,basira da kuma ilimi sai an tona... Samun mace mai sanyin hali,hakuri da kuma tausayi azamanin nan namu wallahi sai anyi da gaske kafin asami irinki....Sincerely speaking,duk d'a namijin daya sameki amatsayin matarsa,toh wallahi believe me ya gama bankwana da tab'ewa da kuma tab'arbarewa arayuwarsa because kina d'aya daga cikin matan da suke sanyawa mazajensu kwadayin nemar aljannah da kuma sanyasu yin kusanci da halliccinsu....."

SHIN SO DAYA NE? (Complete) Where stories live. Discover now