💘SHIN SO DAYA NE?💝
*INTELLIGENT WRITER'S ASSOCIATION📖✍*
*{ we give the reader's of ours the best out of the best's,, our inks are melodious And dropping a kinda light's to reader's}*
'''THE PEN OF LOVE 😘 HEART TOCHING ❤ TEARS OF SORROWS 😭 CURDLES 😊 GIGGLES 😁 AND MARRIAGE THINK 💑'''
*JUST GIVE US FOLLOW.....*✔TARE DA ALKALAMIN
📝
HAFSAT AL-MUSTAPHAPlease kindly ignore any typing errors seen!!
🌼BABI NA ASHIRIN DA SHIDDA🌼 (ZUWAN ENGR.MAHMOOD ZARIA)
Page 125-127
Lokacin jarabawarmu ta second semester sai qaratowa yake.Gashi banyi submitting course reg. d'ina ba,don yau ma na samu Dean ya qarashe yi min signing,kowa ya riga ya min,dama nasa ne kurin ya rage.Yafi kusan wata biyu ina zuwa office d'insa,kona tarar baya nan,ko kuma yace inje in dawo anjima.Ni kuma abin nasa nata bani haushi har nayi fushi na dena zuwa.Ko don ya tab'a cewa yana sona ne ni kuma nak'i accepting,dats why ya tsiro da wannan wulaqancin,shine ban sani ba.Yau dai naci sa'a ban sameshi ba,asst. nasa na sama yai min signing.Office d'in level adviser namu na nufa don submitting, 'Dr. Abubakar Ahmad Ketso',shine level adviser na 'medicine students 300l'.Da sallama na shiga office d'in ayayin da aka k'arba min.Su biyu na gani aciki,Shi da kuma wani mutumi,wanda ke zaune saman tebir ya baiwa k'ofar shigowa baya.Ya dora k'afarsa d'aya kan dayar,Wanda suke cikin wata b'akar suede lace-up sneakers da aka d'an sirka shi da kalar sararin samaniya.Sanye yake cikin wata Sky blue polo t-shirt upon black jeans trouser.Ya kafa wata black classic designer face cap meh d'an karen k'yau.Ga wata lafiyayyar qasumbar daya ajje wacce ta taimaka wajen k'arawa fuskar tasa wani irin sirrin k'yawu.Cikin seconds da basu wuce goma ba na k'are masa wannan kallon,wanda side view d'insa kawai na gani,bai bayyana min full face d'insa ba.Sosai ya bada hankalinsa wajen nazarin wani newspaper.Hak'ika wannan hot guy d'in yai masifar birgeni.
Maida hankalina nayi wajen Dr.Ketso kamar yadda muke k'iransa,wanda tun shigowata kallo d'aya naga yayi min sannan ya cigaba da rubuce-rubucensa.
"Good afternoon Sir!! " Na fad'i cike da rawar murya don nasan tabbas yau za'a kwashi 'yar kallo tsakanin ni dashi,zansha alot of questions for not submitting my course reg. on time, don sam Dr. Ketso baya accepting rubbish da kuma k'arbar unreasonable excuses.
"Morning my young Doctor... How may I help you? " Ya fad'i hakan ba tare da ya d'ago ya kalleni ba.
Cike da fargaba nace"Sir!... I came to submit my course reg..."
Sai ayanzu ya d'ago manya-manyan idanuwansa ya tsareni dasu,ko nazarin meh yakeyi agame dani ban san masa ba.Ni duk tsoro ma ya gama cikani,don atunani na bazai k'arba ba. Kunnuwa na kasa ina jiran naji yace "Get the hell out of my office immediately. " kamar yadda yake fad'a ma wasu students masu similar issue juz lyk mine.Amma ga mamakina sai naji ya soma magana kamar mai rarrashina.
Yace"Meya hanaki submitting tuntuni sai yanzu akurarren lokaci? sai da kuma kika gan ur exams is around the corner shine kika tuna da yin submitting?.... d'iyar justice naga fa kwanan nan nema kike ki kawo wasa cikin lamarin karatunki.... Why? "
Cike da tausayin kaina nace"Sir! Wallahi Dean ne kawai ya rage ya min signing,kullum sai bani wahala yake,ko yace naje na dawo,wani lokutan ma idan naje bana samunsa,atakaice dai yau na samu Asst. d'insa ya min signing..... "
Langwab'ar da kai nayi,nace"Sir! Am sorry pls insha Allah hakan bazata sake faruwa ba...Don Allah ka k'arba"
"Idan yaki fa? "
ESTÁS LEYENDO
SHIN SO DAYA NE? (Complete)
PoesíaIt's all about heart touching love story,betrayal & hot love💗............ Karku sake abaku labari