chapter 14

54 7 0
                                    

                   TARKON SO

   Da daddare daxasu kwanta emily ta dunga ba ma afrah labarin yadda office dinshi ya tsaru sai afrah tayi murmushi tace niko akwai abun danakeso intambayeki! Ta daga gira daya“ina sauraro menene?”tace wai tayaya kuka hadu da brother na har kuka shaku haka?tayi dariya tace da yayanku bayasona sai daga baya”cikin xakuwa afrah tace dan ban labari pls’tacigaba“tun lokacin dana ganshi naji ya kwanta mun arai.i liked him instantly amma danayi approaching dinshi lokacin muna aji most students basa class coz anje hutun break ne.amma bandashi dan shi a yadda na lura baya xuwa break kuma baya Magana da kowa.naje nacemasa“hi im emily"tare da mika mashi hannu don mugaisa’ya kalleni fuskar shi a daure yace hi sai ya kawar da kanshi ya cigaba da karatu nikuma danaga yaki kula ni sai na tashi na koma seat dina ina tunanin hali irin nashi coz ni tunda na taso banga namijin da xan ma Magana ba yaki kula ni.but yayan ki daban yake.wannan dalilin ne yasa na dauki aniyar samun wani gurbi acikin xuciyarshi koda xanyi seducing dinshine.kinsan mu awajan mu mutum yana yin shekara 15 ka kai girman da xa ka iyayin abun da ka dama harda sex but ni ina shekara 18 amma ko kiss bantaba yiba kuma ba wai banda samari bane inadasu dayawa kuma sunason su kwanta dani nine naki sbd axuciyata ina so inbama wanda xan aura ko na aura budurcina amma kuma da yayanki yaxo duk wani burina gani nake bashi da amfani saboda na fada TARKON SOnshi sosai tun bamu fara Magana bama.kuma naji xan iya bashi budurcina indai xansameshi koda a matsayin abokinane.
Haka na bishi na gano gidan shi.aiko one Sunday evening na je gidan shi dan im very sure yananan dan baya futa ko ina ranar lahadi.na danna doorbell dinshi so uku sannan ya bude kofan fuskanshi a daure dan sai dana tsorata amma hakan baisa na canxa ra ayinaba yace“can I help you?” nace sorry to bother you but can you at least let me in? ya bani hanya na raba ta gefe na shiga na samu wuri na xauna shima ya xauna can nesa dani  yace meya kawo ki nan?nace babu kawai naxo ne  mugaisa ya yamutsa fuska“to mungaisa find ur way out im busy”cikin xafin xuciya nace wai meyasa bakasona?me nayi maka ne?shin banda kyau ne koko ina da wani hali ne mara kyau ne?ya kalleni sama da kasa yace just get out”haushi ya kamani nace atleast inbakasona xaka so wannan’na kama cire kayana yayi mun wani banxan kallo’mekike yi haka?’ba kunya nace mashi I want you to sleep with me aafii kinganni nan im confident with my body.yana rudar da maxa sosai to nadauka shima din xeyi feeling haka amma sai naji sabanin haka danko ban Ankara ba naji mari akunci na ya jani ya futar daga dakin ya dakko top dina yawasto mun fuska sannan ya kulle kofarshi.
Tundaga ranar ban kara mashi Magana ba duk da har a xuciyata bana jin xan iya hakura da shi duk da abun da yamun kuwa.inason shifa sosai aafii fiyeda yadda kike tsammani.gashi da kokari coz most of the times idan akayi tambaya a class babu mesani se shi ki rasa yadda akayi yasani.dukda nima din ina shiga yanar gixo don bincike amma kuma bantabacin karo da inda yake shiga ba ya samo amsoshin  kawai abun da nagane shine he's a gifted person to ya baxan so shi ba.bandani akwai mata da dama da keson shi sosai amma kuma suna tsoron tunkaran shi saboda bayi da sakin fuska.
Kwatsam rannan muna xaune bayan lecturer ya futa sai gawata yarinya ta nufe shi da yakoya mata wani abu da batagane ba.ba musu ko jayayya ya fara koya mata cikin gwaninta,alokacin sai naji dama nice yarinyar.daya gama koya mata sai yafara mata tambayoyi tana bashi amsa yayi murmushi har hakoranshi suka futa“gud kingane sosai”tun dana ke dashi sai ranar nataba ganin yayi irin wannan murmushin…
    Nan na fahimci shi mutum ne meson karatu da me kokari.shine na canxa taku.bayan sati biyu da faruwan haka nima na tunkare shi da littafina a hannu na rokeshi da yamun bayanin  wani topic da muka yi kwanakin baya be nuna mun komai ba yace in xauna ya fara koya mun.to tunda ga lokacin ne nikuma nasamu hanyar kusantanshi dukda ba wani Magana ke hada mu ba amma kullum sai na kai mashi wani complain akan abun da bangane ba ke koda na gane sai nakaimashi.da haka da haka har muka saba dan ko munyi exchanging contacts sannan duk lokacin karatunshi tare mukeyi a library.
Wata rana naje sch amma banganshi which is odd.baya fashi so sainayi tunanin maybe akwai abun daya tsayar dashine nakira shi be dauka ba to har aka tashi banga ko mai kamadashiba.nakoma dormitory nayi wanka na huta da yamma lokacin karatunmune nakara kiranshi sannan ya dauka yafara ban hakuri wai baxe samu xuwa ba bashi da lafiya hankalina atsashe nace“please kai mun ixinin xuwa yace inkinaso xaki iya xuwa”sannan ya kashe.ai kafun kice me na ajiye takardu nasaka takalma na wuce wurinshi na isa na dannan doorbell kafun daga bisani yaxo ya budemun kofa da kyar yanako budewa ya fadi xaune cikin tsoro na isa wurinshi na taima ka mashi ya tashi nakaishi kan kujeran.jikinshi xafi afee I was so scared wlh narasa yadda xanyi kawai na wuce dakinshi na shiga bayi na dibo ruwan dumi da towel naxo nafara massaging mashi a jiki harna ji temperature din shi yayi kasa kafun hankalina ya kwanta.shima barci ya kwasheshina futa nasiyo mashi abinci a eatry dan i was sure beci abinciba.haka na xauna dashi har dare sannan na wuce gida hankalina na wajanshi.
The next day sai gashi garau ya iso sch da murnan ganin shi narungumeshi I was thinking xe ture nine amma sai akasamu akasin haka ya rungumeni yana mun godiya.tundaga ranar kuma muka dinke.sai yaxama instead of muje library sai mu wuce dakinshi muyi karatun.abokan takan mu ta kara karfine lokacin da kanina ya yamutu lokacinmuna tsaka da rubuta jarabawa so I cant go home har sai mun gama haka na xauna inata  kuka.to shikuma weakness dinshi kenan bayason kukan mace yanxunnan xakiga ya rude.sai ya fara kaffa kaffa dani tare da riritawa.
Alokacin da ya shiga shekara 20 alokacin na fara sumbatar shi.surprisingky shima ya maida mun da martini I was so happy ranar coz shine   mutum na farko dana fara sumbata naso muyi abun daya fi kissing ma amma yaki wai bayanxu ba shikenan fa tundaga ranar muke tare.xamuyi kiss da tabe tabe amma baya wuce nan bansan na tambayeshi dalili yace wai he doesn’t wanna hurt me.wai akwai sauran lokaci.
Halinshi yana burgeni aafii.bashida shige shigen abun da bai shafe shi ba gashi da saukin kai idan kika fahimceshi for example dayace mun shi baya sharing friends indai muna tare in bashi utmost attention dina but inbayanan xan iya kula duk wanda naga dama.friends dina ma da suka lura da haka sai yaxama idan yana nan basama xuwa wajena idan kuma bayanan shikenan sai mu cigaba da ga inda muka tsaya.
Afrah tace“wow.labarin naku kamar novel.very romantic kuma gashi bakwayin fada”waya fada maki bama fada muna yi sai dai da munyi mukeshirya wa ko yaban hakuri ko ni in bashi hakuri idan nice keda laifi.there is dis one time dana dameshi lokacin da yake barci ai nasha masifa ranar kamar xe mun duka.baya so ana tashin shi idan yana barci.ai sai da yasha sumba daga wurina sannan ya hakura.so most of the times idan na mashi laifi sumbatar shikawai nakeyi awuce wurin.afrah ta ta gyada kai ta na jinjina mata“ai halin big bro sai shi”
Tayi murmushi“beda wuyan sha’ni kawai u just have to understand him ta kowacce bangare”

LOVE WEB(tarkon so)Where stories live. Discover now