chapter 13

50 6 0
                                    

               TARKON SO

AGURGUJE!!!

[Mukhtar ya gama masters har  ya fara aiki]

Guess what pal!yace I cant just tell me tace my parents are going on a vacation for 3 weeks,they told me to come with them but nace masu ni inaso inxo Nigeria.ya xaro ido“you  are kidding me right?”ta girgixa kai “I’m dead serious” ya gyada kai“to sun amince?”cike da jin dadi tace “sun amince but sati biyu kawai xanyi.”Shima da jin dadi yace“Emily you just make my day.im so happy cant wait to see you”
“nima haka honey”so yanxu yaushe xaki zo tace in a week time xaka ganni.
“Allah ya kaimu lokacin im so anxious for you to come see muy country emmy”
                                       QQQQQQ
Mum,dad friend dita wanda muka yi karatau tare xata kawo mun xiyara Nigeria. Hjy amatu da alh islam suka kalla juna sai alh yace to allah ya kawota sai ka fada ma kannenka su gyara mata guest room ko yace mum Emily bata iya kwana ita daya ba.tace to ya xa a yi menan yace ta kwana a daki su afee mana tunda dai aneesah na makaranta inkuma tadawo sai taxo dakinki tace shikenan hakan yayi.yayi murmushi sannan yayi godiya.
QQQQQQQQQQQQQQQQQQQQQQQQQQQQQQQQQQ
Ranar da Emily xata xo mukhtar daukan excuse yayi na kinxuwa aiki dan kafun arrival dinta yaje yafara jiranta.jirginna sauka ita tafar saukowa cikin passengers din.cikin murna da farinciki yaje ya tarbota ya rungumeta kyam ajikishi suna jin heartbeat din juna yace now im happy”ya sake ta tyare da amsan trolley din hannunta yasa dayan hannunshi ya ruko mata hannu“lets go”tabishi suka shiga motar shi suka tafi…
  Ahanya tana ta kallekalle tana murmushi“Nigeria tana da kyaau fa”yayi dariya“uhm it is a fine country indeed.but we are still developing tunda muna da resourses dayawa yadda xamu sarrafashi ne matsalan”tayi murmushi“ai komai lokacine”yayi murmushi ya kamo hannunta ya na murxawa.
   Suka isa gida ya kaita dakin su afrah yace tunda baki iya k wana ke kadaiba  you and my sister will have to stay together.ta gyada kai ya nuna mata bayi yace you can go wash up in the restroom ta rungumeshi ya sumbace ta akanta.ya juya ya futa ita kuma ta tube ta shiga bayi tayi wanka ta futo ta sake kaya.
Ya shigo tare da fadin no ones at home kuma kinsan ban iya girki ba saboda haka futa muje restaurant kisamu abun da xakisa acikinki ya rike mata hannu suka futa wajan wani eatry tavi abinci daga nan suka koma gida bayan ya mata alkawarin xasuje sight seeing gobe idan ta gam hutawa.
  lokacin da afrah ta dawo baya nan tana shiga daki taga mutum akan gado ta dan tsorata amma data kalleta da kyau sai tagane emily ce amma kuma barci takeyi“duk yadda akayi jetlag ne ke damunta”ta sauke numfashi sannan ta tube kaya ta shiuge toilet tayi wanka tayi alwala ta futo tayi sallah sannan ta sa kaya.xata bude kofa ta futa kenan aka kwankwasa kofar ta bude taga mukhtar ne.ta gaidashi ya gyada mata kai alamun amsawa“is emily awake?kafun ta bashi amsa daga bayanta tajin ance“babe kaine?”ya raba ta gefen afrah ya shiga ciki fuskar shi dauke da fara a“how are yyou feeling?iinaji yunwane?mexakici?what can I get for you?”ta girgixa kai “just you”ta mika mashi hannu ya jata ta tashi suka futa xuwa dakinshi
Ita ko afrah ganin yadda yake kaffakaffa da ita yasa haushi da kishi suka turnuketa tafara tunanin yadda xata yi interrupting dinsu.wayarta ya fara ruri taduba ta ga sufyan ne me kiran,cikin rashin walwala ta daga tare da sallama ya amsa sannan ya fara mata fira irin na yau da kullum.kafun kace kwabo har ta saki ranta dan ko sufyan akwai barkwanci.sai da suka kusan minti 30 akan waya kafun daga bisani yace “toh lokacina ya kare daman na futo break ne shine nace barina kira first lady dina mu gaisa”ayya nagode dakatuna dani I was feeling down daxu but yaxu harna wartsake ngd.”yace “anytime pretty sai anjima”bye sannan suka ajiye wayar atare.
    Washe gari yace ma emily ta shirya ta rakashi office cikin murna ta shirya tabishi .a office ma suna firan yana aiki sai dai yaki amsan baki sai dai yasa secretary dinshi tayi mashi rescheduling. Lokacin tashi nayi ta ruko mashi briefcase dinshi shikuma ya rike mata hannu.staffs din dake office din sai kallonshi suke yi cikin mamaki“wai dama yana Magana?”wata tace maybe saboda budurwarshice amma da ka kalleshi kaga miskili”wani yace amma fa sun hadu,shi mekyau itama me kyau.kyau nima insamu irinta “sai kowa yayi dariya...

LOVE WEB(tarkon so)Where stories live. Discover now