chapter 18

45 4 1
                                    

     💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖

               ***tarkon so ***

     My lovely sisters na ga kun kara girma ne kamar bakuba afrah tace yaya alqasim kaima ka kara girma da kyau har na kosa in ganka face2face yayi dariya yace don't worry in two weeks time xaku ganni na dawo by then na kamala komai.cikin murna suka rungume juna yayi dariya yace amma fa idan nadawo kowaccan ku xata nuna mun inlaw dinmu ko?aneesah tayi murmushi“ni dai bandashi yaya sai dai afee”cikin sauri afrah tace ke bakidashi nine nakedashi?me xeyi in ba dariya ba dan yadda ta fara fikifiki da ido xakasan bata da gaskiya yace don’t worry when im back duk xaku fadamun koma menene.cikin son jin gulma aneesah tace toh kai yaya bakanuna mana antinmu ba yarike baki“ni ina na samu lokacin kaina balle har insamu na wata.ko friends banidashi sai dai coursemates.sukayi tayi mashi dariya suna cewa ya koyo hali irin na yaya mukhtar shikuma ya biye masu yana denying.

                          ******

“Friend inaso kataimaka mun da numban afee sister dinka pls” daga gira yayi“afee fa kace?”yace eh itafa nake nufi akwai matsala ne?ya girgixa kai ya na ma shi kallon kasakasa  kafun samad yace u r acing strange fa.normally baka tambayan dalilin abu amma yanxu ko ince yau naji kayi ko dan afee ne? ya kauda kai yace mallam in xaka fada mun dalili ka fada mun in ba haka ba baxan baka ba sai kaje ka tambayi aneesah tunda ai naga kana da numban ta” yayi murmushi “toh kwantar da hankalin ka ba komai xan mata ba taimaka mun da wani abu xatayi wurin aneesah din” yayi tsaki kaxo gobe sai inhadaka da aneesan amma numban afee ko baxan bada ba inkaga dama ka kwafsah matsalarkace in kuma bakaxo ba sai next weekend tunda kasan a hostel take”cikin murna yace goben xanxo insha Allahu…
da mukhtar yakoma gida ya samu hjy amatu a dakinta ya fada ma hjy amatu abun da suka tattauna da samad.itama tayi murna da jin haka.tace oh Allah ya taimaka sai ya xo din.daganan ya wuce dakinshi ya dauki waya ya rubuta sako kamar haka“kishirya gobe xakiyi bako at anytime”sannan ya tura ma aneesah.alokacin suna xaune suna firan shirin daxasuma alqasim ranar da xe dawo.tasa hannu ta janyo wayar ta duba sakon tanagama karanta sakon ta nuna ma afrah,ta amsa ta karanta itama taxaro ido“kinsan wanda xexo goben?”ta girgixa kai tace a’a gabanta na faduwa.

                         *****

The next day da daddare bayan isha sai ga samad ya duro gidan gabanshi na dukan uku uku alokacin suna daki dukkansu suna fira mukhtar ya bugo mata waya yace ta futo bakon ta ya iso sannan ya kashe batare da jiran amsarta ba.
Ta kalla afrah tace kitaimaka mun kikaimashi abun sawa a baki pls daganan ma ki ganinmun waye yaxo”tayi murmushi tasa karamin hijabi ta yi hanyar kitchen daganan ta samu ta hango shi a xaune tayi dariya wanda be futoba.tawuce ta dibo mashi abinci da snacks da drink tasa a tray ta wuce parlour alokacin ne ma ta lura da mukhtar awajan ta gaidasu ta juya xata koma mukhtar yace ke ina aneesan takene?tace yanxu xata futo kafun yace wani abu sai gata ta futo itama sanye da hijab sai dai nata yafi na afrah tsaho.tayi  masu sallama duk suka amsa kafun afrah ta wuce abun ta tana dariya cikiciki.
Bayan tafiyanta shima mukhar ya kwashe wayoyin shi ya wuce na shi dakin ya kwanta.
   Yana kwanciya ya latsa numban wayar afrah yace mata ta sameshi a daki yana son ganinta.cikin mintoci kalilan sai gata tashigo da sallama bakinta.kallonta ya tsaya yi from head to toe yana mamakin girman datakara. “gani yaya”maganar ta ya dawo dashi daga tunanin xucin dayakeyi.ya kura mata ido bece komai ba dan shi bemasan dalilin dayasa yakirataba.tsintan kanshi yayi dacewa“keep me company will you?” “Na’am?” shine abun datace sbd maganar ya xo mata ne a baxata.yace kince u want to be my friend just like Emily ko kinfasa ne?ta girgixa kai a’a banfasa ba ya yi mata nuni da kangado alamun ta xauna akai.cikin dardar ta nufi kan gadon ta xauna.ya kalleta kasakasa“mekike tunanin Emily xatayi idan tananan?”ta dago ta kalleshi ya daga mata gira,ta sauke idonta kasa,ya ware hannayenshi ta kara dagowa ta kalleshi ya daga giranshi daya alamun mekike jira go  on.ahankali a hankali ta tashige jikinshi atare suka sauke ajiyar xuciya,ita da shi xuciyarsu na bugawa da sauri da sauri shi yanatunanin dalilin danashi ya ke buga wa haka itakuma tana tsoron kar ya gano sirrinta.yasa hannun shi ya cire mata karamin  hijabin jikinta ya wullar can gefe sannan ya xagaye hannunshi a bayanta.haka suka kwanta shiru kowannensu najin bugun xuciyan dan uwanshi har barci ya soma kwasan su.
  Karfe goma da minti biyu ringing din wayarshi ya tasheshi daga barci yaga samad ne ya dauka yace ganinan xuwa Sammy sannan ya ajiye.yakalleta na wasu dakiku kafun ya janye jikinshi daga gareta.ya tashi ya futa.
Lokacin da aneesah kuma ta shiga daki taga ba afrah direct dakin mukhtar ta wuce kai tsaye ta shiga ciki ta samu afrah kwance a kan gado tana barci.tabota tayi kadan.firgigit tayi ta tashi tana sosa ido  aneesah tamika mata hannu“xomu mutafi daki afee” babu musu ta rike hannun aneesah  suka futa daga dakin xuwa nasu.afrah taso jin yadda aneesah takare da samad amma barci ne fal idonta sai kawai ta share tasa kayan barcinta ta bi lafiyan gado.ita kuma annesah abun daya fi tsaya mata a rai shine son sanin abun dake tsakanin afrah da mukhtar.dan haka kurum baxa taje ta kwanta mashi akan gado yana gida ba amma xata tambaye ta goben insha allah.
Da safe bayan sunyi sallah sun shiga kitchen sai afrah take tambayanta yadda suka kare da yaya samad,tako kwashe komai ta fada mata wai ashe sonta yakeyi.afrah tayi dariya tace anee ashe shima yana ciki shine yake ta bamu wahala?aneesah ta kalleta bangane mekike nufi ba aafii wayake bama wahala?tayi dariyan shakiyanci tace hmm anee kenan kindauka bansan kinason shi bane?wlh nadade da sani kawai shiru nayi inga iya gudun ruwanki ta harareta saboda rashin sanin amsan da xata bata.

I'm really really sorry for this late update.kwanannan abubuwa Shan gabana suke.yanda gari yayi xafinnan abun saida hustling.kuyi mun afuwa pls

LOVE WEB(tarkon so)Where stories live. Discover now