chapter 16

50 8 0
                                    

  💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖
        
          TARKON SO

Satinshi daya cif a asibiti aka sallamo shi ya dawo gida.staffs din office dinsu sun xo dubashi kowani lokaci afrah natare da shi sai dai idan tana makaranta. Kullum maganar shi na Emily. Ita kuma afrah,abun yana sosa mata rai sai ta fara tunanin yadda xata bi dan ta cire mashi damuwar daya ke sa makan shi soboda emily.
Aiko sai wani idea ya fado mata arai akan ta dunga yin shiga irin nata ko ba komai ai itama farace kuma tanada nata kyan da kira maikyau.bambancin kawai shine ita ba Emily bace kuma farinta ba irin nata bane.
The next day daga sch ta wuce wani boutique.xee dikkoh tayi mata rakiya ta xaxxabi English wears irin wanda Emily tafisawa.ta kwasa kusan set 20 sannan ta basu ATM card dinta suka cira kudin ta POS sannan suka futo. “
Da isar ta gida tayi wanka taci abinci sannan ta fara shiri.ta xauna tayi stretching din gashinta,tayi styling din gashin irin na Emily,ta dan yi light make up  sannan ta xabo kaya daga cikin wanda tasiyo ta sa.3 quarter bodyhug tasa me kalar brown,rigar kuma me launin fari dauke da rubutun a girl always wins da colour baki hannun shi spaghetti strap duk sun matseta sun dameta.ta kalla kanta a mirror tayi murmushi tace“kila ma ni baturiyace ko halfcast”ta fashe da dariya irin abun na kaita dinnan.
Cikin salon tafiyar ta ta nufa hanyar dakinshi.tayi sallama ya amsa ta shiga.ido ya bita da shi yace“ she dresses like Emily!!”ya daure fuska“
Afee why are you dressed like that?tayi murmushi ta yi juyi agabanshi“
Bro nayi kma da Emily ko?ya girgixa kai meyasa kike so kiyi kama da emy?tace saboda kanasonta ya yamutsa fuska afee banason surutu fa what brought you here?ta girgixa kai ta samu waje a kasa kusa da shi tace bro fada mun abun da kakeso a kan Emily yayi murmushi kamar Emily din na gabanshine. “
Inason komai game da ita,yadda take kula dani,yadda ta damu da damuwata,yadda take dressing,and most of all I love the way she kisses and hugs me all the time.tunda yayi maganar kiss dinnan sai kallonta ya koma kan lips dinshi tana tuno yadda Emily ke sumbatar shi.
“I missed her kisses” yaci gaba “how I wish tananan ne…”ba xato ba tsammani yaji lebenta akan nashi. daskarewa yayi awajan dan kwata kwata kwakwalwar shi ta cushe ya kasa tunanin komai. ita kanta da ta aikata abun fargaba da tsoro ne suka cikata, ai da sauri ta matsa daga gare shi jikinta na bari ta fara inda-inda “yaya I’m sorry, bansan..i was just..kawai ina so…”
Yace “stop!” amma ina bata jishi ba da kwata-kwata ta rasa abun da xata ce. ya daka mata tsawa “will you shut the hell up?” cak ta tsaya tana xaxxaro idanu. ya kalleta fuska adaure “kara yi.” Tace “na’am?” yace “kiss me again” ta xaro ido tana kallon shi ya gyada kai “do it again”
ta sauke numfashi ta taka xuwa wurin shi sannan ta duka daidai level dinshi ta kalla idonshi shima ya kalleta ya lumshe ido.ta kai bakinta dai dai nashi ta futo da harshenta ta lasa lips dinshi kadan. Dukkan su biyun sai da sukaji wani sparks. kafun ta fara kissing dinshi shima yasa hannanyen shi biyu ya ruko fuskarta ya fara sumbatan ta. Idanun su ya rufe automatically. Sunyi nisa cikin harkan kafun su farga. ya cire bakinshi daga cikin nata ya bude ido yana kallonta. tunani ne da dama acikin zuciyar shi aciki har da yaba kyawunta yake. tunda yake betaba mata irin wannan kallon ta natsun ba. ta bude idonta  caraf suka hada ido yayi murmushi yayi pecking dinta a goshinta yace nagode afee. tayi murmushi ta kauda kai sannan ya saketa ta mike da sauri jikinta na rawa tace “xanje in..uhmm” ta juya da sauri tafuta shi kuma ya yi murmushi yana mamakin abun da ya aikata yanxu tare da kanwarshi…
tana isa daki tarufo kofa tana dafe kirjinta dake dukan uku uku. aneesah tace meya faru.ta tsorata sosai sbd batayi tsammanin ganin ta adakin ba “aneesah kin bani tsoro fa yaushe kika xo?” tace tun daxu dan har nayi wanka nayi sallah”tagyada kai tace toh sannu da xuwa.ta juya xata shiga bayi aneesah tace you look strange aafii, wani abu na damunki ne naga baki tambaye ni abun danaxo yi ba batun kinsan ba lokacin dawo wa na bane kuma kina tawani dauke ido bakya so muhada ido wani abu ya faru ne?”
ta girgixa kai bakomai fa. ta fada kan gado tana tunanin abun da ya wakana yanxun nan…

                         ******

Da safe sai gashi ya futo ashirye domin xuwa office.badan yana da niyya bane xashi a’a kawai sbd bayaso ya hada ido da kowa agidan musamman uwar gayyar dan bakaramin kunyan abun daya aikata yakeji ba.shi arayuwar shi betaba tunanin xe aikata haka gareta ba.ko  abinci be tsaya ciba ya kara gaba,
Sai dasuka futo cin abincine da safe nan hjy amatu kecewa yau yayanku ya tafi office sai wani sauri sauri yakeyi kamar xe tashi sama ko abincima yaki yarda yaci kamar ana koranshi.ajiyar xuciya afrah tasaki saboda itakanta bataso su hadu dan kunya da tsoron shi ke dawainiya da ita.dan ko jiya barawo barci da kyar ya saceta.
Shiko tun da yashiga office ya kasa tabuka komai sai tunanin abundaya faru jiya ya dawo mashi sabo dan tun jiya da abun yafaru yakasa barin ranshi kwatakwata dan tunda abun ya faru bemayi tunanin Emily ba ko sau daya.xunbur ya tashi ya kwasa makullinshi ya futa ya koma gida yana ko shiga ya shige dakin shi tare da saka makulli.abun daya dade beyi ba kenan tun yana secondary sch amma yanxu sbd tsoron kar afrah tashiga yasa ya saka makulli.
Da afrah ta dawo daga sch direct daki tawuce dan sam batayi tunani yana gida ba tunda tasan yatafi wurin aiki.tayo wanka tayi sallah ta shiryo cikin shiga na straight royal blue mini skirt da white tank top ta tufke goshinta in a ponytail dama ita ba ma’abociyar sa kallabi bane ko hula sai tabar kan ahaka ta futo ta wuce kitchen don samar ma kanta abun da xata sama cikin ta.ta dafa yar indomin ta tasa a plate tafuto ta xauna a falo tana ci a hankali tana chatting awayarta.she was so engrossed a chatting din da bataji tsayuwarshi abayanta ba“
Wani irin yan iskan kaya ne kike sawa haka?”batasan sanda ta wurgar da wayar hannunta ba gabanta na faduwa ta juyo ta kalleshi jiki na rawa. “wlh ban..bansan..bansan akwai mutum agidan bane shiyasa na xauna a parlour”tunda tafara magana yaketa kallon bakinta dake rawa gaba daya tunanin shi hautsinewa yayi ai da axama ya juya mata baya yace nima kidafa mun indomin ki kawomun make sure to change those clothes ya yi sauri ya koma dakinshi“wai meke faruwa danine?meyasa nake hakane?”.
Tashi tayi takoma daki ta canxa kaya tafuto tayo hanyar kitchen din ta dafa mashi indomin.gabanta na dardar tayi sallama ta shiga dakin bayan ya amsa mata tare bata ixinin shiga.tako shiga ta jiye mashi abincin agaban shi ta juya xata koma yace“you’ve kissed someone b4 havent you?”cikin firgici tajuyo tana girgixa kai nan da nan kwalla harya cika mata ido“wlh yaya bantaba yiba wlh babu wanda yataba taba ni don allah ka yarda dani wlh ban taba yin komai ba”sai ta fashe da kuka xuciyarta na‘inna lillahi wa inna ilahirra ji un!meya kaini aikata haka gareshi ni ‘yasu?ya xanyi yanxu gashi yana xargin da abun da ban aikata ba.oh Allah’
Yadaga mata hannu“ni bance kimun kuka ba tanbayanki kawai nakeyi ko kinji nace wani abune?”ta girgixa kai
Yace toh taya kika iya kiss aafii?”ta dukar dakai“
Ban iya ba yaya naga dai yadda kai da Emily kukeyine shine..shine”jin takira sunan Emily xuciyarshi ta tsananta gudu.murya can kasa yace“EMILY!!”nan da nan ko idon shiya kada yayi jaa.ya dago ya kalleta“
So kina ta kallonmu ko?uve been spying at us haven’t you?”ta girgixa kai tace kayi  hakuri yaya ba haka bane pls.ya gyada kai shi hankalinshima baya kanta yatafi can wurin Emily.yayi mata nuni da tafi da hannunshi ta juya ta futa da sauri...

Manage dis pls can Dan kwana biyu ban yi update ba.take care.
Oh!don't forget to vote for me pls.it wud mean alot!!

LOVE WEB(tarkon so)Where stories live. Discover now