chapter 21

111 9 6
                                    

💖💖💖💖💖💖💖💖💖

***tarkon so ***

Kwanan mukhtar biyu a spain ya dawo gida bayan sallar la'asar lokacin kuma afrah na xaune a falo tana fira da alqasim,suka ji karan shigowarshi da waya kare a kunnenshi yana waya tamike da sauri xata futa,ya rukota yace kar kije afee, kyale shi ya shigo sai kigaida shi but kiyi face dinki kamar baki ji dadin dawowar shiba takoma ta xauna tana me kosawa da ganinshi yace calm down mana afee kar ki bani kunya.yanxu xe shigo kindai tuna yadda mukayi dake ko?ta gyada kai yace good.
sai ko gashi ya shigo, turus yayi dan ganin yadda suka xauna suna fuskantar juna kamar wasu couples.suka dago atare alqasim yace a,ah big bros kadawo?sannu da xuwa ya hanya?ya gyada kai'alhamdulillah' ya maida kallon shi kan afrah wacca fuskarta ba yabo ba fallasa tace sannu da xuwa yaya kadawo lfy?yace lfy lau.ya kara kallonta sannan ya yi hanyar da xai sada shi da nashi dakin aranshi yana mamakin yadda afrah tacanxa mashi lokaci daya amma ya share ya tube kaya ya shiga toilet yayi wanka ya dauro alwala. daya futo xe wuce masallaci yakara ganinsu a yadda ya samesu dayashigo ya kauda kanshi daga gare su ya fita.yana futa sai ga aneesa ta shigo itama da sallama tace afee ashe yaya ma ya dawo bansani ba shine koki fa...ta yi turus ganin yadda suke xaune tayi murmushi ta karasa kusa dasu ta xauna ta kallesu tace nima afada mun.gulman wa kukeyi haka? alqasim yayi murmushi yace aneesah kincika gulma fa yanxu sirrin damukeyine xamu fada maki? afrah tayi dariya tace kar ka fada mata doctor handsome aneesah ta yi dariya ta mike tace uhmm to shikenan bari inje indawo afee yau sai naji me kuke tattaunawa akai.ta wuce daki suna mata dariya.
ya juyo ya kalleta yace afee abun dakika yi was a job weldone ina fada maki ko wata daya baxa muyi da wannan plan dinba xaki sameshi tayi dariya i trust you ai doctor handsome yasa hannu yana shafa fuskarshi irin yaji kunyar nan yace wai afee dagaske inada kyau ne?"tayi dariya tace ehmana kanada kyau sosai ma ya gyada kai yace to tsakanin ni da yaya waya fi kyau?ta girgixa kai murmushi a fuskarta tace nima bansani ba babu ruwana nidai.ya fashe da dariya.yana xama kifada gaskiyane.
haka suka cigaba da yin fira har aneesah ta dawo ta xauna suka dasa da ita.cikin nuna gajiya afrah ta kwanta tasa kanta akan cinyar alqasim ya kalleta ya daga mata gira daya,a hakan mukhtar ya shigo ya samesu yai masu wani kallon tuhuma but ya kauda kanshi kawai ya wuce daki xuciyar shi bataji dadin ganin su ahakaba. yana ko shiga daki ya dau wayar shi ya latsa numban afee amma yaki shiga sai disconnecting takeyi sai ya ajiye wayar.
itako aneesah ganin shigan mukhtar daki sai ta kalla afrah tace afee xo muyi magana.ya pls kadan ban aron ta na mintoci kadan kaji? ya daga kafada alamun bakomai ya kai kunnen shi saitin kunnen ta yace karfa ki fada ma aneesah wannan plan din afee we have to make it believable saboda karsu gane kinji tayi murmushi tace to shi kenan doctor handsome bari naje na dawo.ya gyada kai ta mike tabi aneesah daki wacca tunda tayi magana tawuce daki tana jiran afrah.
da shigar ta tasame ta a xaune tabude baki xatayi magana aneesah ta katseta da fadin"afrah meke faruwa ne?"ta yamutsa fuska tace bangane ba,me kike nufi? tace'ganinayi duk kin canxa its like baki damu da big b bane,meya faru?
ya xakice bandamu da shi ba yana matsayin yayana?'takalleta tace nasan kingane me nake nufi afee yanxu dagaske kindaina son yaya kenan?'ta daga kafada"to whats the point tunda shi bayasona,inacutuwa kuma a iya sanina,healthy soyayya shine wanda kakeso shima yanason ka ba irin nawaba.and besides ma ni yanxu na gane cewa ba sonshi nakeba burgeni kawai yakeyi.nagane doctor yaya nakeso.ko bakiga dacewar mu bane?"tafada tana me daga mata gira cikin salon wasa.
fuskarta alamun damuwa tace afee wallahi banyarda da wannan xance naki ba,taya xaki iya daina son yaya?ai wannan ma hankali baxai dauka ba,yaya alqasim kike so?nidai bari infada maki wallahi im not in support of your relationship with him.yaya ne daidai dake ba kowa ba xakuma kice nafada maki!toh ke inba abinki ba wayace maki yayan baya son ki?eh?.
afrah taja numfashi ta kalla aneesah tace'anee mubar maganar kawai kinji bari naje nabar doctor yaya shikadai.'ta mike tafuta ta bar aneesah axaune.sam bata yarda da xancen afrah ba.taya mutum xe daina son wani cikin lokaci kankani haka?
afrah ko datasamu alqasim ta fada mashi yadda sukayi da aneesah yayi wani dariyar keta yace very good afee amsar dakika bata yayi daidai gsky.don't tell her about this plan no matter what har sai munyi nasara.haka suka cigaba da firan su har lokacin da aneesah tafuto daga daki fuskarta a daure.ganin haka yasa afrah ta kara komawa ta kwanta kan kafar alqasim.tako shaka ta tashi ta basu waje.
tunda yashiga dakinshi be futo ba har sai da hjy amatu ta dawo ya futo yayi mata sannu da xuwa itama ta mashi ban gajiya ya koma daki ya kara latsa numban afrah amma still yaki shiga.kwata kwata besa maranshi cewa blocking dinshi tayi ba ya fi alakantashi da network problem ne.so da daddare bayan yadawo daga sallan isha'i yayi trying numban aneesah ya shiga, ringing biyu tadauka da sallama ya amsa mata yace"kice ma afee ta kawo mun abincina daki ta hado mun da hot tea tace toh xan fada mata kafun aneesah ta sauka daga kan wayar afrah ta mike da sauri xata shiga bayi aneesah ta kalleta tace afee big bros yacewai ki kawo mashi abincin da hot tea dakinshi ta turbune fuska tace anee pls kikai mashi inason shiga bayi.ta harare ta tace bakisan xakishiga bayi ba sai da kikaji ina waya da shiko?babu ruwana ni inkinga dama ki kai mashi inkuma baxa ki kai ba can ta matse maki ni kinganni nayinan,ta haye kan gado ta kwanta ta ja bargo itako afrah tashige bayi tayi xamanta.
shiru shiru afrah taki futowa ganin haka yasa aneesah tamike tafuta ta hado mashi shayi da abinci ta wuce dakinshi ta kwankwasa mashi kofa yayi mata ixinin shigowa yayi tasmmanin afrah ce amma sai yaga aneesah yace ina afee din take?...














You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Oct 08, 2020 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

LOVE WEB(tarkon so)Where stories live. Discover now