chapter 17

47 8 0
                                    

💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖

         ***tarkon so ***

Afrah dake dawowa da rana sai ya xama idan sun tashi sai ta wuce hostel wurin aneesah tayi xamanta acan har sai yamma ta gabato sannan ta koma gida wani sa'in kuma mini super market din hajiya amatu take xuwa ta xauna har sai lokacin tashinta yayi sai ta dawo.

Shima din tundaga ranar ya fara xama a office kamar yadda ya saba sai biyar ko shida sai ya dawo kuma all dis while besan afrah batanan ba itama.ita tana gudun shi shima yana gudunta.sai dai kawai ranar lahadi da kowa ya hallara a dinning ana dinner harda alh aslam da aneesah duk sunxo.matsalan shine kowa nacin abinci cikin nishadi banda afrah da kwatakwata ta kasa sakewa sbd yarda mukhtar ya kura mata ido ko kyaftawa bayayi.bashiri tamike jiki na bari"ni nakoshi tnks mum tnks dad"ya harareta xauna kici abincinki ba inda xaki ta shagwabe fuska"
Yaya nakoshi fa dagaske ya gyada kanshi yace toh xauna indunga kallonki.hjy da alh cikin mamaki suka kalleshi a tare.ahtoh doleh su kalleshi mana yadda ya saki magana gatsai wai ta xauna ya dunga kallonta.sabon salo!!aneesah ma sakin baki da hanci tayi tana kallon yayan nata.shiko ko oho bema nuna yasan suna kallonshiba.
Bako musu ta xauna tadukar dakai har kowa ya tashi ya barsu awurin ya kalleta yace what is wrong with u?meyasa dakin ganni jikin ki kefara rawa?ni dodonkine koko?ta girgixa kai "kayi hakuri baxan karaba"ya kada kai tare da mikewa idan kin gama kitattara kwanukannan kixo ki gyara mun daki.ya juya ya futa ta sa hannun ta akan saitin xuciyarta tana sauke numfashi dan ji take kamar xuciyanta xe fado.ta gama gyara wajan ta wuce dakin shi domin aikata abun da ya sata.
Tana shiga direct toilet din shi ta nufa ta fara wankewa tana gama wa ta futo ta gyara kan mirror dinshi ta goge taxo kan gadonshi ta ga system dinshi akai da alama amfani yakeyi dashi dan a kunne yake.dubawan da xatayi sai taga hoton Emily ne a kan screen din,ta ja system din gabanta dan ta duba da kyau sai ta ga hotunan Emily dinne birjik akan system din dan har wani special folder aka masu me suna BABE.hankalinta inyayi dubu to ya tashi kwata2 tarasa sukuni dan samun kanta tayi daxama kan gadonshi tana rera kuka na rashin dalili.cikin fushi tayi clicking kan folder din ta yi deleting dinshi.ta bishi recycle bin takara gogewa permanently.ta dauki aniyar sai tasashi ya sota kota wani haline baxa ta barma kowashi ba.ta mike ta cigaba da gyaran dakin harta gama bata daina tunanin hotunanan ba.sai data xo futa kuma tsoro ya kamata "Na shiga 3 yanxu idan yagano cewa nine na goge mashi hotunan fa yaxanyi?"
Har tashige daki tunanin be barta ba.aneesah ta kalleta tace"Meya faru ne haka kike tunani?ya maki wani abune?"
Takalla aneesah idonta name ciko da kwalla"
Anee ya xanyi?"meya faru me yace maki?"
Nan ta xayyane mata abun data mashi,aneesah ta girgixa kai cikin mamakin tace aafii me ya kaiki taba mashi abunshi har kika ga hotunan? "system a kunne yake anee,I was angry ne wlh kuma bansan ya akayi nabar xuciyata ta rinjayeni na aikata hakan ba ki taimaka mun ya xanyi?
"sharewa xakiyi kamar bakisan da hoton bama a system din idan ma ya tambayeki kice bakebace problem solved a girgixa kai" aneesah kinsan ko xan ma kowa karya baxan iya ma yaya ba" aneesah a daga kafadu alamun kekika sani.
Mukhar ko daya dawo be bi ta kan system din ba sai the next day a office ya duba yaga wayam ya laluba ko ina amma beganshi ba ya koma recycle bin nan ma wayam yayi dan karamin tsaki ya dakko wayarshi yajona a sysem din da USB cord ya kara copying hotunan a cikin computan.dan shi sam tunanin shi bekai wai gogemashi akayi ba yabarma dai computan fault...

Ngd sosai da bibiyata dakukeyi. Allah ya bar kauna.
Pls Ina so ayi mun sharhi/gyara.no body is above mistake.
U can get me on what'sapp through dis number.07018257562
Kar kumanta fa pls vote for me.

LOVE WEB(tarkon so)Where stories live. Discover now