chapter 19

40 5 3
                                    

💖💖💖💖💖💖💖💖💖

***tarkon so ***

Ranar da alqasim ya dawo farincikin da sukayi baya misaltuwa.abinci kam angirka kalakala duk saboda murnar dawowarshi.ya girma ya kara gogewa,ga kyau ga kwalisa afrah ta kalleshi tace yaya katashi a yaya alqasim ka koma doctor handsome kowa ya fashe da dariya.shi dama mukhtar baya gida yana wajan aiki.da mum, afrah da aneesah ne ke gida alh,aslam kuma yana hanyar dawo wa daga china inda yaje yin business dinshi.
Wata ranar lahadi mukhtar na xaune afalo ya na aiki a kan system dinshi wayarshi ta soma kugi yayi tunanin kin daukar wayar tunda ranar hutunshi ce amma wata xuciyar ta ingixa shi ya duba yaga numban kasar waje ce ba Nigeria ba.ya dauka ya kara a kunne yaki cewa komai can akace sweetheart? Yasan me irin muryar nan but it cant be.ya yamutsa fuska yace wrong number pls kafun yacire wayar akunne yaji ance its me Emily ya girgixa kai '' no it cant be,that's not possible"tayi dariya tace alright come online yanxu.ba wasting time yayi connecting ma skype sai ga kiranta ya shigo.fuskar Emily yaci karo dashi barobaro saboda tsabagen rudewa rungume system din yayi gaba daya ita kanta emilyn tayi farincikin ganinshi sosai tayi dariya tace to karufeni bana ganinka ya ajiye system din yace I want to know everything how are you still here? na dauka ance kowa nacikin jirgin ya mutu ta girgixa kai tana murmushi ai ni bana cikin jirgin ma lokacin da abun ya faru yace I tried calling your line amma bansamu ba Emily meyasa baki kirani ba I was so heartbroken emy banida sukuni why?tace it's a long story yace I have all the time of the world.
Tasake yin murmushi ta girgixa kai tace where is afee ina son ganinta yayi murmushi ya dau wayarshi ya latsa numbanta ya kira bugu biyu ta dauka da sallama ya amsa tare da cewa kisameni a palour sannan ya katse.itadama kwance take tana chatting shine taga kiranshi.ta mike ta daura dankwalinta ta futo tasameshi xaune yana magana da waye oho ta karasa kusa da shi ta kalla system din dan taga wanda yake ma magana sai taga Emily da mamakin tace yaya wannan yar uwan Emily ce?ya girgixa kai yana murmushi ''Emily ce aafii bata mutuba ashe" giranta duka adage tarasa abun cewa saboda mamaki da fargaba.
ta kalla Emily dake mata murmuhgi tace 'yeah aafii its me ina nan da raina babu inda xani inbar babe dina' gaban afrah yace ras!axuciyarta tace 'shikenan anyi ba ayiba kenan!ta rusa mun shiri.ni 'yasu'.tayi murmushin da bekai xuciya ba tace im so glad you are okay we were so disturbed Emily especially yaya ya shiga damuwa ba kadan ba gashi kuma baki kiramu kin shaida manace wa da rankiba kinsan sai da aka kwantar da yaya a asibiti kuwa?pls kifada mana yadda hakan ta kasance ta kalle afrah tace toh samu wuri kixauna sai inbaku labarin.
Ba musu ko ta xauna kusa da mukhtar tana fuskantar system din ita kuma ta fara:I think tun a Nigeria nayi losing wayata dan kodana hau jirgi na nemeshi banganiba.bayan jirgin ya tashi mun soma tafiya sai suka dan samu matsala daga shi jirgin.i was so scared don jirgin was making a sound ba dadin ji sai sukace mana muyi hakuri xamu sauka a wani port xa a duba jirgin.in the next 2 and half hours duk inda mutum yake yadawo jirgin xe tashi by then.ganin haka ni kuma nayi tunanin tunda bantaba xuwa kasan nan ba bari nadan xaga garin inyi kallo ban ankaraba sai naga lokaci yatafi sauran minti 10 jirgin ya tashi sai najuya nafara sauri saboda kar jirgin ya tafi ya barni.a hanya ne nahadu da wasu thugs wanda suka nema yimun fyade fortunately sai ga wani mutuminan a mota wanda yaceceni dan ko yana futowa daga motar suka sakeni suka tsere.ya dauke ni yamun booking daki a hotel nikuma saboda shock kwatakwata na manta da flight dina sai bayan 2 hrs sannan na tuna.i got worried sai na ma mutumin magana ya bani hakuri yace sai dai fa inyi hakuri dan xeyi wuya inkoma gida yanxu dan jirgi be cika sauka nan ba sai nan da 3 to 4 weeks.da taimakon mutumin nan na dunga xama a hotel dinnan nayi ta trying numban ka amma yaki saicemun ake its not reacheable har dai lokacin da akasamu jirgin da yaxo garin nakoma gida.nan nema nakejin labarin plane crash din dan suma parents dina sun dauka na mutu.i tried calling you again dana koma amma still labari daya ne shine its not reacheable but I got lucky today tunda har nasameka yayi murmushi yace tnk god you are safe.i miss you kuma inason ganinki.afrah itama ta tayata murna na ganinta araye.ta tashi tabasu wuri dan sucigaba da firan su dabaya karewa...

Karku gajidani pls kicigaba damun hakuri.ngd.
Pls u can get me on dis number for correction or whatever.
07018257562

LOVE WEB(tarkon so)Where stories live. Discover now