chapter 15

49 6 0
                                    

💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖

              TARKON SO

Haka Emily ta gama yin sati biyunta ta tattara inata inata xata tafi afrah tace yaya dan Allah nima xan rakata airport din yace toh ki tambayeta idan ta amince ai shikenan.tako tambayeta tace xan koso kirakani afee”
    Suka kaita airport ta rungume afrah  sannan ta rungume mukhtar akafara kiransu anacewa sauran minti goma jirginsu ya tashi ya kara janyo ta ya rungume yace banaso kitafi Emily sannan ya saketa ta kaimashi deep kiss a baki shima ya fara maida mata da martini suna cikin hakane wayar dake hannunta ya fadi basu luraba.itadai afrah kallonsu kawai take galala itama bata lura da faduwar wayar ba sai da aka kara masu warning sannan suka dawo hayyacinsu batare da ta kalleshi ba ta ja trolley dinta tashige jirgi fuskarta wanke da hawaye.sai da suka ga tashin jirginsu sannan suka shiga mota suka juya.
A hanya ko afrah sai kallon lebenshi take tana mamakin abun data gani daxu axuciyar ta cewa take yaya da bayaso ma ana taba shi shine yake wasan halshe da wata?’hmm

Wata sabuwa!! inji dan caca.da safe ranar lahadi bayan ya farka da yayi trying numban Emily amma yajita kashe yayi mamaki kwarai da yajishi akashe saboda ita ba gwanar kashe waya bace.haka ya hakura ya futa falo ya kunna tv.yana xama aka fara news inda topic din shine jirgin daya tashi daga Nigeria xuwa spain ta samu hatsari ahanya inda akasamu dukkan mutanen ciki sun mutu.cikin firgici ya kara dialing din numban Emily amma still akashe.
Hankalinshi yakara tashi ya rasa yadda xeyi xama da tsayuwa duka suka gagareshi  sai ga afrah ta futo daga daki ta ga yadda yake fuskarshi a cunkushe ta isa wurin shi yaya meya faru ya kalleta idon shi ja kamar gauta ya nuna mata TV tana karantawa tafara sallallami tace have you tried calling her ya gyada kai tace me akace yace wayarta na kashe ta xaro ido bro babu abun da yasame ta maybe dan tagaji ne yasa takashe wayarta kaima ai kanayi haka ko ya girgixa kai afee Emily bata kashe wayar ta no mata what.idon shi ya kawo kwalla amma yaki bari su xubo.ya juya xe koma daki,luu yayi  xai fadi afrah ta ruko shi da sauri ya kalleta yace tnk u sakeni.ta girgixa kai tace muje inraka ka dakinka kar kafadi ya girgixa kai“
No need xan iya xuwa da kaina sakeni kawai” sai ta sake shi ya fara tafiya a hankali har ya isa dakinshi.
Haka ya kwanta ya fara tunanin possibility din mutuwar Emily.kanshi yafara sara ya tashi ya dakko Panadol ya sha ya koma ya kwanta dan kwata2 yarasa abun da xeyi ko tunanin da xeyi.
Bayan ta gama masu abincin rana tayi sallama ta shigo dakin tasame shi a darduma which means baije masallaci ba kenan a gida yayi sallah. Idon shi abude yana kallon kofa  tace bigbro ga abinci can nagama kafuto kaxo muci ya girgixa kai afee banajin yunwa anjima xanci.ta sauke numfashi ta karasa kusa da shi ta xauna ta dakko hannunshi tasa yatsunta acikin nashi yatsun ya kalleta xuciyar shi na tuno mashi irin abun da Emily take yawan yi mashi kenan idan tanason mashi magana me mahimmanci.ya fusge hannun shi ya yace afee kidaina taba ni banaso tace kayi hakuri bigbro im very sure emily is not dead yayi mata kallon taya kika sani ta girgixa kai babu kawai ina ji ajikinane yayi tsaki ya kauda kai“ki wuce daki afrah banason surutu”ta mike jiki asanyaye“if you need anything kakirani pls”be kulata haka ta wuce.
Gaba daya ranar beje ko ina ba,sallah duk a gida yayisu.da hjy amatu ta dawo ta sa afrah ta je ta kirashi  taje ta sameshi akan gado tace yaya mummy na kiranka ya gyada mata kai ta juya ta futa.ya tashi ya bita abaya
Ya gaishe ta ya samu wuri ya xauna tace kakoji news din yau?ya kalleta tacigaba ‘wani jirgi dake hanyar xuwan spain ya samu hatsari kuma mutanen ciki sun mutu.ya xaro ido yana kallonta kamar alokacin yasan da xancen tace wai da ina sone ince kakirata ka ji ko ta sauka lafiya danshi danshi da yaji ne a fuskarshi yasa ya gane cewa hawaye yakeyi mum tunda safe nake kiranta amma wayarta akashe yake kuma gashi ita bata kashe waya ta gyada kai“
Hakuri xakayi mukhtar haka Allah ya kaddara ya sauke numfashi yace ni xan wuce daki  dan kaina ciwo yake mun  tace kasha magani kafun ka kwanta yamike ya fara tafiya,halfway to his room ya fadi dum akasa.cikin tsananin firgici ta kwala ma afrah kira tace ta kawo mata ruwa .kiran dataji ana mata ne yasa ta futo daga dakin ganin mukhtar kwance a kasa yasa ta ruga tadakko ruwa a fridge ta zuba mashi amma shiru kakeji hjy tace yi sauri kidakko mun car key dina ta kara rugawa dakin mummy ta dakko key din dake kan madubi tafuto ta taimaka mata suka dagashi suka futar dashi da kyar.suka jinginar dashi a jikin mota afrah ta sa makulli ta bude kofan baya suk shigar dashi.
Afrah ce kejan motar,gudu take kamar xata tashi sama har suka isa asibiti da samad yake aiki.da gudu wasu nurses suka kawo masu emergency bed  aka daurashi akai suka gungurashi sai emergency room.nan da nan doctor ya hau aiki kanshi.wajan minti 20 sai gashi ya futo alokacin samad shima ya karaso.hjy amatu da afrah suka tuntubeshi yace hajiya dan ki fa bashi da lfy dan jinin shi ya hau sosai.damuwa ta mashi yawa.yanxu addua xamu mashi kar ya tashi da paralysis dan bakaramin kamu ciwon  tayi mashi ba.”
“Innalillahi wa inna ilaihirraji’un!yanxu dai namashi allura wanda xesa shi barci sosai.so by now tomorrow xe farka saboda haka ku tanadar mashi abincin da xeci xuwa goben!”haj amatu ta gyada kai hankalinta tashe samad ne yayi ma doctor godiya.likitan ya juya ya tafi.
The next day kafun farkawan shi alh islam ya iso shima hankalin shi yatashi da aka gaya mashi abun da likita ya ce.hankalin shi ya kara tashi amma ya dunga kwantar masu da hankali.ita ma aneesah taxo tare da afrah sun kawo mashi abinci ana jiran farkawan shi.
Afrah ta ruko mashi hannu tafara magana“yaya banason ganinka haka wlh,nafada maka Emily bata mutuba wata kila abune ya samu wayarta.”cikin rage murya yadda bamaijinta tace“shin yaya idan nice akace na samu hatsari a jirgi xaka damu haka? nasan kai da Emily kuna son juna amma ni nafita sonki.meyasa for once baxa kasoni kamar yadda nake sonka ba?xan iya yin komai dan ganin farin cikinka”alokacin wata nurse ta shigo ta kara dubashi saboda lokacin farkawan shi yayi sannan ta futa.
Baifi minti 30 da futar nurse dinba ya farfado.dukkansu babu wanda ya lura da hakan sai daya dan matsa hannun afee dake rike da nashi sannan ta farga.cikin doki da jindadi tafara kiranshi“yaya!yaya kana jina?”ya kalleta ya kyafta ido.dan sai yanxu ya gane afrah ce.da sauri Tajuya tana mummy yaya ya farka fa.ya farka wlh”tayi dariyan farinciki.
Da sauri duk suka karaso wajanshi kowa na tambayan shi lfyn jikinshi.yanata gyada masu kai daga bisani likita yashigo ya fara dubashi.shidai saibinsu da kallo yakeyi dan kwatakwata yarasa dalilin kwanciyarshi a asibiti.bayan doctor ya gama dubashi ya kuma tabbatar masu da babu matsala.hjy amatu ta taimakama shi yayi wanka da brush sannan yayi alwala ya futo yayi sallah.kafun ya fara cin abinci.shidai bece komai ba but ahankali ahankali komai yasoma dawo mashi.nan da nan idonshi ya ciko da kwalla ya kalla mummy murya asanyaye“any news about Emily?”ta girgixa kai“im sorry son bamuji komai ba”ya gyada kai yana dafa kirjin shi.idon shi arufe.yace mum Nan Dina na xafi sosai pls help me kinji? Ta gyada Kai xedaina ciwon gama cin abincin tukun ya girgixa Kai nakoshi baxan iyaba.
Afrah ta tattara kwanukan ta ajiye agefe dan tafiya dasu gida.
Haka mummy tayi ta bashi Baki tana kwantar mashi da hankali Dan komawa yayi kamar karamin yaro...

I'm really sorry for taking this long.bandauka xan Kai har wannan lokacin banyi updating ba.kumun afuwa pls Dan har yanxu ma bangama abundaya sani gaba ba

LOVE WEB(tarkon so)Where stories live. Discover now