CANCELLED THE VISIT

1.2K 93 6
                                    

'''💞HEARTBEAT💞'''
*JIDDAH*

'''MALLAKIN😘
ANTY NI'EEMERH
Nimcyluv'''

CHAPTER 2
CANCELLED THE VISIT

'''Wattpad@nimcyluv'''
*🌈KAINUWA WRITER'S*

*Dedicated to*
'''Anty Hafsat A Garkuwa i luv u with all my heart tnx for care kinji daɗinki🥰'''

*Sadaukarwa* ~ga Fadar nimcy da Nimcy hausa novel da Real nimcy fans😍hakiƙa naji daɗi comments ɗinku wlh kunban mamaki kamar yadda maryama ta faɗa ina fatan comments ɗinku na yau yafi na jiya wlh kuna raina gaba ɗaya🥰bari na gani tsakanin groups ɗinan guda 3 wanne za sufi comments the gam is begin now~

*YA HAYYU YA ƘAYYUMU👏🏻*

_Bisimillahir Rahamanir Rahim_

Chapter 2

Lumshe gajiyayyun idonsa yay jin saukar kwalabar a ƙasa gaba ɗaya baya son haniya,ci gaba da taka steps ɗin benen yay yana tafe yana tangaɗi domin giyar fa fara ɗibansa,babban parlour ya huce sannan ya nufi wata hanya yana zuwa naga ƙofar da buɗe wani haɗaɗɗan bedroom ne wanda yaji kaya na mure rayuwa,yana zuwa ya faɗa kan bed ɗin yana ƙara lumshe idonsa kamar mejin bacci,hannu yasa ya shafi mararsa a hankali yaja numfashi tare da buɗe ƙaramin bakinsa cikin muryarsa mai sanyi da kuma daɗi yace"i don't have any father..idan ina dashi yana ina?..ko uban daya ɗaukeni da kansa yakai gidan yari gidan kangararru shi ake nufi zan kirasa ubana kuma mahaifina..no i can't"ya faɗa muryarsa a hararrabe kamar zai kuka surutu ya fara lokacin da giyar ta gama kwasarsa a haka bacci yay gaba dashi idonsa ɗauke da wasu siraran hawaye.

Ajjiyar zuciya Aryan ya sauke ganin bacci ya ɗauki Irfan hannu yasa ya ƙashe masa wutar ɗakin sannan yaja ƙofar ya rufe,juyawa yay tare da fata taga steps ɗin benen cikin sauri ya gama sauka daga benen zuwa ƙasa,safa da marwa ya shigayi daga parlour'n yana tunanin mafita.
Wayarsa ya ɗauka ya shiga dailing wata number buga ɗaya aka ɗauki kiran cikin rusunasa ya shiga gaisarda mutumin daya kira kafin ya zauna kan sofa yace.

"Anty Amrah nasan kinsan yau boddy relesed from jail duk tsayin shekarun da yay mun ɗauka zai sauya hali amma ina,ni nama rasa mezance maki wai yau Irfan da kansa yake cewa bashi da uba mahaifinsa ya rasu"

Shuru yay yana sauraran abinda take cewa son ɗauki tsahun wasu mintuna kafin ya ƙara faɗin"ok Anty sai kimzu"yana gama faɗin hakan ya kashe wayar tasa lapton ya ɗauka ya shiga danne² wani muhimman messages yake turawa zuwa *Irfan Petroleum and gass* sabida ɓarar da ma'aikatan wajan suke ta kuɗi tayi yawa yana tunanin gwara a rufeshi zuwa wani lokacin,ya daɗe a wajan kafin yaji wayarsa ta fara ƙara ɗauka yay tare da mannawa tunkafin tayi magana yay waje"Anty kin ƙara sune?ok ganinan fita yay tare da ɗaukan remote ɗin ƙofar yana zuwa ya danna ya buɗe fita yay ya nufi wata mota wacce yake tunanin tana ciki.

Murmushi tayi daga cikin sannan ta buɗe ta fitu wata matashiyar matace wacce ba zata huce irin 30 years ɗinan ba,farace sosai saɓanin Irfan da yace ɓaki amma kana ganinta za kaga zallar kamar da suke idon sune kawai ya banbanta nata fari ne na Irfan kuma blue ne tamkar na mage"ur wlcm Anty"murmushi tayi wanda ya ƙara fitu da zallar kyanta tace"tnx u Aryan ya hakuri da abokinka?"faɗaɗa fuskarsa kawai yay baice komai ba harya buɗe ƙofar suka shiga cikin gidan,a parlour ta zauna tace Aryan yaje ya ganu mata koya tashi,second kaɗan ya dawo ya zauna akan kujera nesa da ita yace"ina tunanin wanka yake"kai ta jinjina dan itama magana bata dameta ba"zuba mata ido kawai Aryan yay ko kiftawa baya yayi sabida wani mugun kyau da tayi masa ta haɗu sosai wata zuciyarce tace"a'a Aryan wannan sister ɗin Irfance than matar aurece hadda yaranta" wajan 30minute suna zaune a parlour kafin suji ƙamshin turarensa wanda ya cika parlour'n da ƙamshi cikin sauri yake taka steps ɗin benen mamaki fal fuskar Aryan yake kallon ikon Allah ganin shigar da dake jikin Irfan sanye yake da milk ɗin boyal mai manyan zane yadin mai shara² ne hakan tasa ake ganin ƴar t.shirt ɗin da take ciki,gaba ɗaya yadin ya ɓuye TATU ɗin jikinsa,ƙafarsa ɗauke da baƙin takalmi sai agogwan apple daya ɗaura a tsintsiyar hannunsa,sumar kansa sai ƙyalli take yayi fresh baƙar fatarsa ta ƙara fituwa wanda blue ɗin idonsa ya haska fuskarsa wacce take ɗauke da red lips masu kauri yay kyau sosai.

Tun daga nesa yay masu kallo ɗaya ya ɗauke kansa,inda yake ajjiye key ɗin motarsa ya nufa yana zuwa yasa hannu ya cire guda ɗaya kansa tsaye ya nufi hanyar fita daga parlour'n"wato Irfan ni kake kallo kake ɗauke kai ko,bayanni baka da kowa sai mahaifinka wanda ka ɗauka a matsayin ma ƙiyinka sai kuma abokinka Irfan wanda ya zama ɗan uwa a gareka shin bayanmu kana da wasu ne?"ta faɗa cikin muryar mai rauni tare da zuba masa ido yayinda shi kuma Aryan yake kallonta.

JIDDAWhere stories live. Discover now