HEART'S CARELESS

675 61 0
                                    

'''💞HEARTBEAT💞'''
*JIDDAH*

'''MALLAKIN😘
ANTY NI'EEMERH
Nimcyluv'''

CHAPTER 8
'''#HEART'S CARELESS

'''Wattpad@nimcyluv'''

DEDICATED TO
*M.SHAKUR*
i like u anty and i lyk ur good heart Allah bless ur life,aci gaba da suburbuɗu mana 2 different world🥰

*بسم الله الرحمن الرحيم*

Chapter 8

Zaman ƴan buri Jidda tayi gaba ɗaya kukanta ya tsaya cak,sai bugun zuciyarta daya ƙara gudu very past,so take tayi kuka ko zuciyarta zata samu sauƙin abinda yake damunta amma sam hakan yaƙi samuwa,ƙofar da Abu yabi ita kawai tabi da kallo,Irfan kam Jidda ya zubawa ido yama rasa mezai ce ta ina zai fara magana,tayaya zai fara bata hakuri shin mema zaice mata lumshe sexy eyes ɗinsa yay hakanan a karo na farko tausayin yarinyar ya dirar masa a zuciya yarinya ƙarama ta haɗu da wannan ƙaddarar tabbas yasan zuciyarta ba zata iya ɗaukan hakan ba,cije jajayen lips ɗinsa yay tare da ɗan taunawa tsintar kansa yay da faɗin.

"oyya go and prayer"

Bata kallesa ba sai miƙewa tsaye da tayi domin babu abinda take buƙata sama data kaiwa Allah kukanta,tsayawa kawai tayi tana jiran mezaice mata tunda bata san toilet ɗin ba,jinjina kai kawai yay sannan yay gaba abinda tare da faɗin "follow me"sharce hawayen fuskarta tayi tare da bin bayansa,steps ɗin benen parlon suka hau har suka isa ƙofar wani ɗaki hannu yasa ya murɗa handle ɗin ƙofar tare da turawa,shiga yay sannan ya bata hanyar hucewa,wata nauyayyiyar ajjiyar zuciya ta sauke tare da lumshe matsagaitan idonta sabida wani daddaɗan ƙamshi daya daki hancinta,zuba mata sexy eyes ɗinsa yay ganin yadda take da hancinta,ganin zata buɗe idonta yay saurin ɗauke nasa idon tare taɓe baki"ko bakya sallah ne,it alrdy morning now"ɗan kallonsa tayi ganin baya kallonta ta murguɗa baki tare da faɗin"i did see the toilet"amma dwon heart ɗinta wani irin tafasa take kamar zata fitu waje sosai *Heartbeat* ɗinta ke ƙara gudu runtsa idonta tayi tare da faɗin"ya Allah"shidai ya shiga uku ƙaddara ta haɗasa da wacce dole saiya magantu sauke ajjiyar zuciya yay tare fesar da numfashi yace"ga toilet ɗin idan kin gama murguɗa bakin"yana faɗin hakan yasa kai ya fice a ɗakin,cikin sauri yake taga steps ɗin benen harya gama sauka,a parlo ya tarar da Aryan cikin shirinsa domin by 8 suke da meeting a bank,kallonsa Irfan yay ya ɗauke kai hanyar flat ɗin Aryan ya nufa yana gaf da shigewa yace"cancelle the meeting"ya faɗa yana tura kansa cikin parlon Aryan.

Yana shiga yay hanyar toilet boxer jikinsa ya cire tare da nufar shower hannu yasa ya kunna shower ruwa ya fara dokan dark black skin ɗinsa mai kyan gske,lumshe idonsa yay yana saurarn zubar ruwan wanda ke masa daɗi amma ƙasan zuciyarsa tunanin Jidda ne,ɗan ya mutsa face yay lokacin daya tuna Jessica sosai ta ɓata masa rai amma yana jinta aransa,hallitar jikinsa ya zubawa ido naɗan wani lokacin yana jin auren jessica shine kawai mafita dan ba zata dinga ja masa abin kunya ba,dole a week ɗin nan zai shigar da maganar aurenta,da wannan tunanin yay gama wankan tare da ɗaura alwala towel ya ɗura a waist ɗinsa ya fitu daga cikin toilet.

*Abuyazeed pov*

Yana fita daga gidan Irfan daret gidansa ya nufa,gaba ɗaya baya iya ganin abinda yake gabansa,ji yake inama jidda ba daga garesu tazu ba domin da haihuwarta kwata ɓarinta,wai ace yana zaune da yarinya tana bin maza how long ta kasance a haka,wama ya sani ko wajan aikin da take zuwa hotel take hucewa,wasu hawaye masu zafina suka ƙara fituwa daga cikin idonsa tabbas yana son ƴarsa fiye da komai na gidanan duniyar nan amma bazai iya zama da mazinaciya irinta ba,jin saukar muryarta shine ya tabbatar masa daya ƙarasu parlo"Abu what happen?"shine tambayar da Mimi ta cilla masa,Mama kam kasa cewa komai tayi sabida tashin hankalin ganin yadda mijinta uban ƴarƴanta ke sharar kuka akan idon ƴarsa,cikin rawar murya tace"wai what's going on pls tell us mana"zama yay akan sofa tare da goge hawayen fuskarsa nan ya shiga labartawa Mama abinda ya faru da kuma irin hukuncin daya ɗauka.

Fashewa mama tayi da kuka tare da fara magana cikin firgici"Haba dan Allah a tunani na kafi kowa sanin halin jidda kokai ka gani da idonka kana iya bincike before u taken any action,yanzu koda jidda ta aikata hakan zaka iya yi mata uzuri a matsayinta naƴar cikinka ,hannunka baya taɓa ruɓewa ka yanke ka yar,kasan yarinyar nan ba lafiyar ido gareta ba yanzu dan Allah ina kakeson jidda taje?"

Mimi ma kuka ta fara tare da faɗawa jikin mama"wlh mama jidda nasan har abada ba zata iya aikata hakan ba"

Yadda zuciyar Abu ta ƙeƙashe bayajin ko gawar jidda ya gani zai iya accepting,baice masu komai ba sai wayars daya ɗauka ya darling number barister ringing biyu ya ɗauka cikin rashin kuzari Abu yace.

"Abuyazeed ke magana..kafin wancan yay magana Abu ya tari numfashinsa yace.

"Ƴar hauwa'u Abuyazeed jiya Allah yay mata rasuwa gaba ɗaya kadarorin dana bata a sukesu daga sunanta ya koma Aminatu Abuyazeed..

*Irfan hause pov*

Bayan yay sallah ya shirya cikin kayan Aryan da bai taɓa sawa ba,wata jar gezner ya saka mai ɗinkin havebody da kuma ƙaramkin hannu kasancewrasa baƙi sai jar shaddar yay mugun amsar ɓakar fatarsa mai sheƙi,takalli sauciki ya ɗauka ya saka tare da ɗaukan farin glass ya manna saman sexy eyes ɗinsa wanda suke always sleepyn.

Tura ƙofa yay ya fita zuwa babban parlon gidan,ƙamshin turarensa na arabian uhud daya gama ciki parlon shine ya tabbatar mata daya isu parlon,kallo ɗaya tayi masa taji zuciyarta ta buga da ƙarfin gske,ɗauke kai tayi sabida kwarjin da yay ta fara wasa da ƴan tsunta,gyara tsaiwa yay tare da zuba hannayen in his pocket tsinyiyar hannunsa ya kalla yaga kusan 10 harda rabi,lumshe gajiyayyun manyan idonsa yay tare zura lips ɗinsa na ƙara ya fara sucking ɗinsa wajan 10second ya ware idonsa ya mannasu kan Aryan tare da faɗin"jeka bank zanje gidan Antyna"manna masa harara Aryan yay yace"malama kada ka maidani ɗan iska mana tunda na shigo gidanan nasan someting bad is gonna happen koma ya fara how kakeso naje bank bansan komai ba sabida u did care about ur life sakaran banza"ya faɗa rai ɓace,kwaɓe fuska Irfan yay kamar zai kuka tare da langwaɓar dakai gefe yace"but u arldy no banson faɗa musamman gaban Adult"yakai ƙarshe yana makawa Jidda harara hawaye ne ya shiga zuba mata sabida komai na rayuwa yanzun bata jin daɗinsa,ganin yadda hawaye ke zuba a idonta sai kuma yaji babu daɗi,maida idonsa kan Aryan yay yace"u will no everting 4eyes zankai can zanzo sai mutahu tare ai"ya faɗa yana sauke nauyayyiyar ajiyar zuciya sabida yadda mgnar tayi masa tsayi,tsaki kawai Aryan yay ya kwashi key ɗin motarsa yay waje.

Wajan jidda ya nufa inda take zaune tana kukan zuci,hannu yasa ya miƙar da ita tsaye,kukane ya kufce mata ta shiga rerawa,lumshe idonsa yay tare da mannata a ƙirjinsa ya shiga bubbuga bayanta,bakinsa yakai saitin kunanta tare da hura mata iskar bakinsa,cikin sanyin jiki ya cireta a jikinsa tare da copping face ɗinsu waje guda bakinsa saman nata ya zuba mata sexy eyes ɗinsa ɗan ware bakinsa yay nan bakinta ya samu damar shige cikin nasa.. *~to guys i'm back i will keep my eyes on u,zanga zallar soyayyarku ta hanyar yin comments🥰😍i luv u all my real fans~*

*GARAƁASA👇🏻*

Ya rab""kun ƙasa kunne kuji ko kada ku damu Nimcy bata mgnar banza,kuma nasan ina da moyasa na gsky ku jira a next page za kuji garaɓasar👇🏻😍

JIDDAWhere stories live. Discover now