'''💞HEARTBEAT💞'''
*JIDDAH*'''MALLAKIN😘
ANTY NI'EEMERH
Nimcyluv'''CHAPTER 16-17
'''HOSPITAL''''''Wattpad@nimcyluv'''
*2GIFT🥰👇🏻*
'''Murucin kan dutse bai fitu ba saida ya shirya be careful 🙌🏻😘'''
*LITTAFIN IZZAR SO*
_Yana nan ya kusa zama ducoment faɗakarwar cikinsa na dabanne,domin jin izza da ƙama haɗi da ƙarfin ikon masaruta da kuma banbancin ƙabilu,domin jin yadda SARKI yake aikata al'fasha da ƴar cikinsa domin cimma burinsa na shekara da shekaru saika nemi wannan littafin 200 kacal babu yawa maiso zai iya nemana akan wannan number 08119237616 idan ba siya zakiba Anty kada kiyi mgn pls🙌🏻_*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
16-17
Salati kawai yake ƙara maimaitawa cikin ƙasan maƙoshinsa,yayinda zuciyarsa ta shiga beating very fast runtsa manyan idonsa yay wanda lokaci guda suka koma jaa sabida ɓacin rai da kuma tashin hankali,kansa ne yay masa wani irin nauyin da kuma sara masa kamar zai tarwatse gida biyu zazzafan numfashi ya shiga fitarwa ta cikin hancinsa,waishin mai Irfan ya gani yana shigowa babu inda idonsa ya sauka sai akan tamkeken bed ɗin daya shimfiɗeta yay mata naked ya kafa bakinsa saman brest ɗinta yayinda ɗaya hannunsa yake ƙasanta yana fingering gaba ɗaya jini ya gama ɓata bedshirt ɗin gefe guda kuma na laps ɗinta wani farin abune caɓa² da alama yay realise ne,yana ƙara tishine,Aryan ne yaɗan turo kansa jin Irfan shuru saurin ɗauke kai yay tare da juyawa sabida bazai iya jure abinda ya gani ba,gaba ɗaya sam baisan anshigo ɗakinba bare expecting bad sometin gonna happen to him ƙaimi kawai yake wajan aiwarta da nufinsa a ƙaro na biyu.
Wani kukan kura Irfan yay tare dasa hannu da dukkan ƙarfinsa ya jawo mutumin tare da ɗagashi sama ya makashi a ƙasa ya fara haushinsa ta ko'ina kafin kace me ya haɗa masa jini da majina ko tashi baya iyayi,da gudu ya joya zuwa inda take kwance tana fitar da numfashi ɗai-ɗai rigar shaddarsa ya zare tare da zura mata a jikinta,rungometa yay tsam saman ƙirjinsa yana sauraran ɗagawar numfashinta da kuma bugun zuciyarta wata ƙwallar baƙin cikine ta tararmasa amma dake namijin duniya ne yay saurin mayar da ita,bayanta kawai yake bugawa tare da shafa sumar kanta wacce ta hargitse,Aryan ne ya shigo a karo na biyu lokacin da yaywa ƴan sanda waya tare da shaida masu abinda ya faru,zuba masu ido yay yana mai tausayawa rayuwarsu wacce take cike da ƙaddarori kala daban-daban.
Ɗumin jikinsa daya gama ratsa jikinta da gaɓoɓin dukkan jikinta hakan ya taimakawa numfashinta ya fara fita a hankali yana dukan fuskarsa wacce ya zuba ido yana kallon kyakkyawar fuskarta wacce hawaye ya gama ɓatawa,a hankali take buɗe lulu eyes ɗinta wanda eyelash ya kwanta saman su, sosai idonta yay mata nauyi da kuma zafi ga yadda ta kejin ƙasanta kamar zai cire manna idonta tayi akan black beauty face ɗinsa kwaɓe fuska tayi tare da turo laɓɓanta gaba masu kyau da kuma sharning,a hankali brain ɗinta ta farayi mata recap na abinda ta iya gani kuma da fahimta fuskarsace ta faɗu cikin kyawawan idonta zabura tayi tare kwala ihu tana faɗin "FAIZAK" sai kuma ta faɗa jikin Irfan babu numfashi,ɗaukanta yay tsam saman faffaɗan ƙirjinsa yay waje da ita,a bakin ƙofa yaci karo da ƴan sandan gefe yay ya basu waje suna zuwa idonsu ya sauka kan FAIZAK wanda yake kwace halin mutuwa ɗaukansa sukai tare da ficewa a ɗakin shima Aryan rufa masu baya yay suka sauka yare a bakin mota ya samu Irfan hannunsa ɗauke da ita yana ƙoƙarin buɗe mota,ƙarasuwa ARAYAN yay tare da shiga side ɗin baya inda HUDA take kwa nce tana bacci zama yay tare da shafa kanta shi kansa zuciyarsa zuciyars ta fasa take,a mazaunin mai zaman banza ya shimfiɗeta tare da zagawa ya shiga side ɗin drever yana shiga yasa hannu ya jawota jikinsa yana addu'ar da tazu bakinsa a haka yaja motar da gudu ya nufi asibitin Aminu kano..
YOU ARE READING
JIDDA
Romanceif you are looking for story that touch your heart and soul this is it