HEARTBEAT

737 75 5
                                    

💞HEARTBEAT💞
         *JIDDAH*

  NIMCYLUV

32-33
HEART BEAT

Wattpad@Nimcyluv

     yesterday i  heard some of my readers saying rubish  😂idan na kashe Jiddah a book what is ur business ahh tell me guys, is better ka daina following story na mana,i'm the one da nke typing than ni nake da story akan what will happen next page right🤨so stop interupting me i don't like this jaga-jagaa guys🤚🏻🙌🏻sorry for my words ok

           Chapter

      "Son me kake akan gawar ƴar mutane ga matarka can cikin wani hali"Mom ta cillo masa tambayar yayinda take ƙara goge hawayen fuskarta,ganin still bai tashi ba yasa Aryan saurin ƙara sawa wajansa tare da ɗagoshi zuwa jikinsa,jinjjigashi ya shigayi ganin babu numfashi a tattare dashi da sauri wasu likitoci suka ɗaukesa zuwa wani special room tai maƙon gaggawa aka shiga wajan 20min ya shiga sauke numfashi tare da ƙanƙameshi hannun Aryan dake gefensa ya shiga sakin maganganu marasa kan gado"injection aka masa wanda zai samu nutsuwa lokaci kaɗan bacci ya ɗaukesa aka naɗe kansa da bandeji yayinda aka ɗaura masa drip a hannu,kallon dr Aryan yay kafin yace"meye mafita yanzu akanta?"zare glass ɗin idonsa dr yay tare da jinjina kai yace"mafita ɗaya ne saidai ayi mata dashen zuciya nan da 2hours idan ba haka ba bansan me za'ai akai ba"shuru Aryan yay na wani lokaci kafin yace"so what is the problem da aka tsaya ba'ai ba?"..."banda abinka zuciyarwa za'a cire asa mata,da ace guda ɗaya ce ta samu matsala to gaba ɗaya zuciyoyin nata sun tashi a aiki yanzu mafita tana wajanku ai"cewar dr kafin Aryan yay magana sunji muryar Irfan mai cike da rauni da kuma halin damuwa yace"i'm redy to give her my hert so get rdy"ya faɗa yana tauna jajayen laɓɓansa masu kauri lumshe manyan runannun idonsa yay yana jin kansa kamar zai tarwatse gida biyu sbd bala'in ciwon da yake masa,kallonsa dr yay tare da faɗin"dole sai kayi sa hannu akan tiater da za'a mata"zare drip ɗin hannunsa yay tare da miƙewa tsaye yana mai dafe da kansa yace"no prblem kawo papper'n"ya faɗa yana yin waje cikin sauri Aryan yabi bayansa tare da kamashi suka fita a tare.

  Ɓangaren su Mom kuwa bayan an ɗauki Irfan an shiga dashi gaba ɗayansu hankalinsu ya karkata akan yaran nasu,Mama ce take ta kuka haɗi da fatar majina domin a tunaninta wannan gawar ta Jiddah ce,haka Mom ta tusa ta gaba tana bata baki duk da itama kukan take wayar Mama ce ta fara ƙara ta ɗan jima kafin tayi picking call ɗin...shuru tayi tana sauraran abinda ake cewa daga can ɓangaren wasu hawayenne suka shiga zubu mata a kan fuskarta kafin ta tsagaita tace"Aminu kano teacing hospital Jidda kam sai abunda hali yay"tana faɗin hakan ta datse kiran,sunan zaune su kaga Aryan riƙe da hannun Irfan cikin sauri suka nufesa tare da tambayar jikinsa babu wanda ya kula haka ya zare hannunsa daga na Aryan ya shige cikin room ɗin da aka kwantar da ita...hannun Amrah Aryan ya kama tare da janta gefe inda babu mutane hannunta yaɗan murza kaɗan yace"don't think about ur children kin barsu su ɗaya ko,sorry beb maza koma wajan yaranmu anjima kizu dasu sannan kiyi abinci mai ɗan sauƙi wanda kowa zai iya ci"kwaɓe fuska tayi tamkar ƙarama yarinya kasa magana tayi sai jikinsa data shige tana sakin kuka,bayanta ya shiga bubbugawa,bakinsa ya ɗura saman kunanta tare da sakar mata numfashi yace"no pl beb stop cry ki zama jaruma mana maza jeki..i luv you beb"ya faɗa tare da zareta a jikinsa sabida gaba ɗaya hankalinsa na kan Irfan da matarsa,hannu tasa ta goge hawayen fuskarta tare da amsar key ɗin hannunsa ta nufi harabar asibitin buɗe motar tayi tare da shigewa ciki tayiwa motar key ta jata a goje.
   Ƙara sawa yay cikin room ɗin tun a bakin ƙofa yake jiyo ƙarar na'ourorin dake jikinta hakan ya tabbatar masa akwai saurin numfashi a jikinsa,kwance take flat kanta na kallon sama ansa mata robber hanci da baki hannunta ɗauke da drip ɗayan kuma blood babu alamar numfashi a jikinta tayi fari fat alamar babu wada taccen jini a jikinta,cikin tafiyarsa mai ɗauke hankalin duk da yay arba dashi ya ƙara bed ɗin tare da jan kujera ya zauna kansa ya ɗura saman fillow'n da aka ɗura kanta tare da murza tsakiyar tafin hannunta ya damƙe sosai cikin hannunsa,lumshe fifinannun gajiyayyun idonsa yay yana sauraran bugun zuciyarsa wacce take guda da sauri duk da bugu yana tafiya da mahaukaciyar soyyayarta haɗi da tausayinta wanda suke addaban zuciyarta,moment ɗinsu na jiya ya tuna a hankali wasu sirasiran hawaye suka shiga zubu masa,jajayen gajerun laɓɓansa ya wara tare da mutsasu ya shiga mgn a hankali cikin kunnanta.
  "my hrt only loved you..you're the only one i parayed for..your absencet is like  curse... If you  go away i will  die.. Sweetheart I swear on you...kafin ya ƙarasa na'ourar dake june a jikinta cikin sauri ya ɗaga kai ya duba ƙatuwar computer yaga numfashin tane yake sama da ƙasa,gaba kiɗimewa yay yama rasa mai zaiyi sai ƙanƙameta da yay ya shiga girgiza kansa,dai² lokacin wasu likitoci sama da biyar suka shigo cikin jikknsu sanye da kurayen kaya na tiater,wasu sukayi wajan Jidda wasu kayi wajan Irfan suna zuwa wajansa suka yi masa wata allura mai saka mutum suman da bai niya ba,drip suka ɗaura masa tare da shimfiɗesa flat akan bed ɗin,Jidda suka fata tura cikin tiater room kafin su ɗauki Irfan suka sashi kusa da ita kowa gadonsa daman amma suna kusa da juna,nan kowa yasa abun rufe hanci a fuskarsa cikin sauri suka fara gabatar da aikinsu ba kajin ƙarar komai saina kayan aiki.
  Zirga-zirga su Mom da Mama haɗi da Aryan suka shigayi kowa yana ɗauke da addu'ar samun nasara a bakinsa,sun ɗauki wajan 3hours kafin suga an kashe hutar ɗakin alamar an kammala aiki ɗaya bayan ɗaya likitocin suka shiga turo bed ɗin Jiddah dana Irfan zuwa ɗakin huto gaba ɗaya an naɗe ƙirjinsu da bandeji yayinda aka saka masu wani abu da yake tukare wuya ko wannansu ɗauke da drip and blood a haka aka ƙarasa dasu cikin wani special room,babban likitanne ya tsaya wajansu Mom tare da gyara tsaiwa a dai² lokacin Abuyazeed da Anty Rabi haɗi da Mimi sukai sallama.


JIDDAWhere stories live. Discover now