MAKE A DESITION

634 57 2
                                    

'''💞HEARTBEAT💞'''
*JIDDAH*

'''MALLAKIN😘
ANTY NI'EEMERH
Nimcyluv'''

CHAPTER 7
'''MAKE A DESITION'''

'''Wattpad@nimcyluv'''

https://www.facebook.com/groups/1627491150723081/?ref=share

*STOP INTERUPT*
'''Idan zaka so mutum ka soshi da zuciya ɗaya👌🏻haka idan zaka ƙi mutum ka ƙishi da zuciya ɗaya👌🏻banson takura sam a rayuwata understood👏🏻'''

👇🏻👇🏻
*Ya Alwajuudu,Ya Zularshid majid,Ya fa'aluullu luma yuriid*

*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*

*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

Chapter 7

Runtsa idonsa Abu yay ganin yadda wani ƙatu yake kwance jikin ƴarsa mafi suyowa a ransa,ƴarda ya fifita ta sama da ƙanwarta ƴarda yawa ɗauki dugwan buri a kanta,wasu zazzafan hawaye Abu ya goge bisa idonsa(shin abu ya manta hawayen iyaye akan ƴar ƴansu masifa bace?)a hankali jidda ta shiga gyara kwanciyarta tare da cusa kanta cikin faffaɗan ƙirjin Irfan,jin yadda take mutsi yasa Irfan ƙara matse hannunsa dake brest ɗin jidda ba tare daya sani ba,kasan cewar fuskarsa haɗe take dana juna musamman bakinsu daya haɗe cikin bacci ba tare da sun sani ba,Cafkar harshen Jidda Irfan yay ya shiga sucking nashi tamkar ya samu sweet😆wani garɗi da daɗine ke ziyartar dukkan wata gaɓa ta jikinsa lokaci ɗaya jikinsa ya fara rawa,wannan duk ka sance a cikin baccinsa da alama ya samu Reflection ne,cikin nutsuwa yake ya mutsa brest ɗinta tare da shafashi wanda hakan ya haddasawa brest ɗin fituwa daga cikin gidansa.

Wani tare Abu ya shigayi tare da dafa saitin zuciyarsa,hawaye wasi nabin wasu,wani dattijone daga cikin mutanan da suke tare dashi yay saurin riƙe Abu ganin yana shirin faɗuwa ƙasa.

Ƙarfin tarin Abu ya haddasa farkawarsu daga bacci,cikin matsananci firgici da kuma ɗomaucewa yasa jidda ta faɗu daga akan sofar da suke kwance,gaba ɗaya jikinta rawa yake babu abinda yafi tayar mata da hankali sai hawayen da taga Abu na zubarwa wanda daganinsa na baƙin cikine,rarrafawa Wajan Abu tayi muryarta na rawa tace.

"na shiga uku Abu wacce irin ƴarce ni mara Albarka,Abu hawaye ke zuba cikin idonka ta dalilina,Innallilahi wa'inna ilaihir Raji'un dan Allah Abu kayimin rai kai jiƙaina wlh abunda kake tunani ba haka bane bazan taɓa cin amanarka ba muje gida nayi maka bayani abinda ya kawoni gidan nan inaji a raina indai baka yafemin ba tabbas baƙin ciki da damuwa sune za suyi ajalina dan Allah ka yafewa ƴarka"ta faɗa tana riƙe ƙafarsa.

Shikam Irfan butun butumi ya zama dan rasa gane abinda yake faruwa yay,sannu a hankali komai ya shiga dawowa cikin ƙwaƙwalwarsa runtsa idonsa yay wanda ya gama yin red sabida baƙin ciki da kuma zallar damuwa wacce tayi kwance saman fuskarsa,hannu yasa cikin sumar kansa ya shiga hargitsata tare da fitar da huci mai zafin gaske.

Zame ƙafarsa Abu yay daga riƙon da Jidda tayi masa,juyawa yay ya bata baya hannu yasa ya sharce hawayen dake bin fuskarsa yay,jinjina kai yay tare da faɗin.

"Hauwa'u ni bazan ai bataki ba,kuma bazan tsine maki ba,amma inason kisani zan tabbatarwa da duniya bana da wata ƴar a duniya mai irin sunanki,Hauwa'u na tsaneki banason buɗe ido na sake ganinka cikin rayuwata wlh wlh da ace naga wannan abun kwara naga mutuwarki zaifimin daɗi a zuciyata wlh kulu kinyimin tabun da bazai taɓa daga zuciyata ba,kinyimin baƙin fantee wanda zan mutu dashi har a bada,ki sani na sallamawa duniya ke ko alayi kada ki sake naga irin fuskarki bare a gidana,babuke babu dangina har abada".

Yana gama faɗin hakan yasa kai ya fice daga gidan..

kutsaya kuji👇🏻

*(zanan ƙaddarar mutum ubangiji na tsarashine tun lokacin daya fara hallitar bawa,babu wanda ya isa ya gojewa ƙaddararsa mai kyau ko akasin hakan,ka zama hkr da kuma juriya sai Allah ya dafa maka wajan cinye jarrabawar da Allah ya jarabceka da ita,ko wacce rayuwar ɗan Adam akwai ƙaddara acikin bani na faɗi hakan ba,hadisi yazu sannan kuma ubangiji ya zanashi a LAUHIL MAHAFUZ,hakance ta kasance JIDDAH ABUYAZEED ƙaddara ta faɗa mata wanda da alama zanen ƙaddararsu kusan ɗayane dana IRFAN IMRAN MAI FATA kuci gaba da biyo Alƙalamin Ni'eemerh domin abinda yake cikin wannan labari Soyyaya,Sadaukarwa,Fansa,Alwashi,Ƙaddara,Mutuwa duk akwaisu cikin wannan littafin kada ku gaji dani my Real fans😥domin yanzu nasa hannu a fata wajan kawo maku littafai kala² wasu free wasu na kuɗi ina sonku suna gsky ina maku adduar fatan alkairi cikin rayuwarku👏🏻,ina fatan za kuyimin uzuri ina son gama book ɗin nan end of this Nov insha Allah,amma yanzu zan dakata da rubutashi domin ina son ƙarasa shahawararan littafina na kuɗi Izzar so wanda ya banbanta da sauran littafai na,kunsan kullum ana girma kwakwalwa na ƙara buɗewa tunani na ƙara zuwarwa mutum haɗi da basira,insha Allah zan ɗauki 1 Week wanja ƙarasa book ɗin Izzar so ina sane daku kada kuyi fushi pls😥sanso nake maku har zuci Jidda yanzu aka fara rubutashi idan nas kaina gaba bana waiwaye ysin 😆sai kunjini rana ita yau🥰😍💖💋)*

Ina muƙatar addu'arku da kuma fatan alkairi,Sarauta place,Real Nimcy fans,Jidda fans,Nimcy hausa novel,Maman Muƙaddis novel,Wattpad fans duk ina gdy a gareku sosai fiye da sosai😍😍

Comments and Vote
08119237616
~Sarauta👑~

JIDDAWhere stories live. Discover now