💞 '''HEARTBEAT''' 💞
*JIDDAH*NIMCYLUV
'''
CHAPTER 28-29
Heart attack'''Wattpad@nimcyluv
*SOO FUNNY😇*
'''I'm in damn sleeping yesterday 🥱dat why banyi typing ba Sai yanzu i'm ardy make my decision bazan posting ba wlh am not ok amma yazan da mosaya JIDDAH😍kusha shagalinku👯🏻♀️'''Chapter
Numfashi ta fara fitarwa da sauri² sbd yadda ya sakar mata nauyinsa gaba ɗaya bakinsa tayi saurin saki ba zata iya aika hakan a wajan wanda ta kewa kallon yaya ba,kyawawan idonta ta zubawa lips ɗinsa ganin gaba ɗaya ya jiƙe da silver ɗinta,copping face ɗinsu yay tare da ɗura bakinsa a kunnanta yace"why kina son abu ba zaki iya tambaya ba?"zaro ido tayi sabida mamaki girgiza kanta kawai ta shiga girgizawa alamar ba haka bane,murmushi kawai yay mata ba tare da yace komai ba yasa hannu ya tallafu kanta da hannunsa,kallon idonsa yayi ganin tsill shi take kallo ci gaba yay da kallon nata ba tare daya ɗauke ido ba,bakinsa ya ɗura saman lumshe ido yayi haɗi da girgiza kanta alamar ba tasu"sorry Jerryn i will give u a medicine" kanta ya shafa tare da kama lips ɗinta na ƙasa yaɗan murzashi kaɗan cikin bakinsa,turo baki tayi gaba alamar bata so hakan ya ƙara bawa bakinta damar shige cikin bakinsa cikin ransa yace"good job my jerryn"lumshe ido yabar kallonta cikin salo wanda yake tafiya da tunanin wacce akewa ya shiga sucking lips wani daɗine ya ratsa jikinta sosai abinda yake mata yake tafiya da dukkan wani tunaninta saurin sa hannunta tayi tsakiyar faffaɗan ƙirjinsa ta shiga shafa kwantaccen gashin dake kwace luff a ƙirjinsa,hakan ya ƙara rura wutar abinda ya keji game da ita gaba ɗaya tunaninsa ne ya fara kwace launin idonsa ya sauya zuwa red yayinda gashin jikinsa ya shiga mimmiƙewa,cikin kwanciyar hankali yake sucking bakinta tare da juye mata duk wani silver dake fita ta cikin bakin nata tana shanyewa,tongoe ɗinsa ya fito tashi ya saka mata cikin bakinta yayinda ya ware idonsa wanda suka ƙanƙance sabida abinda ya keji tare da wani zazzafan ciwon kai wanda yake bara zanar tarwatsa kwakwalwarsa,ɗan cije lips yay jin taƙi amsa yasa ya kama gefen cikin yaɗan matsa tare da shafa lafaffan cikin nata har zuwa rabin cibiyarta,saurin riƙe tongue ɗinsa tayi sbd wani abu mai kama da tsotsa ƴarr ta taji yana bin jikinta sosai ta riƙe bakinsa ta shige mutsu² da ƙarfa"auchii..uhm.."shi kawai ya furta sosai kama bakinsa da tayi yay masa daɗi,sosai yake shafa tsakiyar cibiyarta kuka ta fashe dashi ji take kamar zata zauce sbd wani irin abu dake zuba a jikinta kamar ruwa.
Sautin kukanta da yaji shine ya dawo dashi cikin nutsuwarsa ɗan mirginawa yay yana sauke numfashi lumshe idonsa yay ɗan tsaki yaja a ransa tare da furta"what i'm did why na kasa contral kaina damn it"matsawa yay daga jikinta da sauri ta ƙara shigewa jikinsa tare da cusa bakinta tsakiyar ƙirjinsa gaba ɗaya jikinta rawa yake cikin rashin sa'a ta ɗura bakinta akan nipples ɗinsa basu tsini hannu yasa ya riƙe gam ya shiga kokawa da numfashin ware laɓɓansa yay da ƙyar yay tear out na mgnar yace"what again?"ɗago jiƙaƙƙen idonta tayi ta zuba masa ido gani tai kamar bashi yay mgnar ba wani haushine ya kamata ta ƙara fasa masa ihu aka sauri miƙewa yay zaune tare da matseta a jikinsa ya shiga rarraba ido tunaninsa wani abun ta gani,ganin babu komai yasa ya cire a jikinsa yace"cry cry always cry haba mekikeso"ya faɗa yana jingina da fuskar bed ɗin,daƙyar yake buɗe idonsa sabida wani mugun bacci daya keji a karo na faro cikin zazzaƙar muryarta mai daɗi wacce bai taɓa jin mai irinta ba tace"Irfan you did care about my feelings na ƙara rasa Najeeb why pls ka bani farin ciki ka sauyan rayuwa kabani kyakkyawar fuska wacce ni kaina na kejin daɗin kallonta a madubi amma hakan baisa an tuzar tani a rana mafi muhimmanci a cikin ranakun rayuwata ba,bana da sauran komai i lost everyting, everyting Irfan wa kake ganin zai aureni ya zauna dani da tabon da mahaifina yaymin"hannu tasa ta goge hawayen fuskarta kafin taja fillow ta rungome tar da kwanciya tsakiyar gadon ta cure waje guda"zuciyata ciwo zan iya rasa raina"saurin mirginawa wajan yay tare da jawota jikinsa hannu yasa ya ɗanlle mata baki yace"if you go away i will day Jerry pls stop saying dat u give me heart attack"sauri mannata yay a ƙirjinsa lokacin da wasu wahalallun hawaye suka shiga zuba masa sosai raunin suka bai yana ƙoƙarin tsayar da hawayen amma ya gagara,saukar abu mai zafine yasa ta juyo ta zuba masa ido hannu tasa ta zagaye waist ɗinsa ta shiga rera sabon kuka.
YOU ARE READING
JIDDA
Romanceif you are looking for story that touch your heart and soul this is it