47&48

118 6 11
                                    

💞🌸 *ASH'NAN* 💞🌸
_( LOVE AND ROMANTIC STORY)_

*STORY AND WRITTEN*
             _BY_
*REAL ESHAA ~*

*WATTPAD*
_Realeshaa~_

*FREEDOM WRITER'S ASSOCIATION.* 📕🖊️
( Ƴanci don cigaban al'umma, ƴan ci ya ɗara bauta, freedom writters._ )

            *( F.W.A)🖌*

https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/

*_Ya Allah Ubangiji kajikan mahaifina ya Allah kagafar tamasa zunubansa ya Allah kakai haske kabarinsa ya Allah kajikan dukkan musulman dasuka rigamu gidan gaskiya ya Allah kasa innamu yazo mucika da imani._*

*SADAUKARWA GA*
_My Aunty Baby,tundaga farkon ash'nan har 'karshen sa sadaukarwace agareki My son so fisabilillah_

_Alhamdulillah alakulli halin dukkan yabo da godiya sutabbata ga Allah mai kowa mai komai daya bani ikon dawo muku da cigaban wannan labarin Cikin yardan sada amincewarsa_ 💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻
_Ina fatan Baku manta inda mukatsaya ba domin kuji da'din fuskantar labarin yanda yakamata yanzu za'afara wasan insha Allah_

    *PAGE 47&48* 🖊️

____________________________________📖Mi'kewa Teemah tayi ta bu'de warmers din dasu lubna suka kawo mata breakfast aciki ta'be baki tayi,ganin abinda keciki, soyeyyen arish da 'kwai sekuma pepersoup na kaza da kunun gya'da"tsaki taja  tace munafukan banza kawai,sun'dauko wani kazamammen abincin su,sekace gidan ubana babu,uwar miji ko masifa wallahi Mamie na tsaneki tunda ki kasa akai min kishiya da sannu zaku girbi abinda kuka shuka sena maida imraan tamkar bawana sannan injuyashi kamar yanda ake juya masa acikin tanda,wannan al'kawi nane.
Zama tayi a kujeran dining tazuba kunun gya'da da soyeyyen arish din tanayi kamar wacce aka tilastawa ci dole,se wani ya mutse fuska takeyi kamar magani takeci.
wayarta dake gefenta ne ya'dauki ruri kamar bataso tasanya hannu ta'dauka tana dubawa my Momy shine sunan daya bayyana akan screen din wayar"kamar batado tayi picking tare da manna wayar akunnenta."hello teema na muryan Hjy Habiba yakara'de kunneta"tanajin muryan mahaifiyarta tafashe da kukan munafurci da takaicin ke cinta.Cikin tashin hankali Hjy habiba tace subhanallah Teemah na lafiya kuwa daga kira se kuka koso kike kitayar minda hankali ?ke tsaya bade wani abin wannan la'anannen yaron yamiki ba daga zuwanki??Tasake tambayar ta cike da tashin hankali jin ta'ki magana, domin in akwai abinda ta tsana arayuwarta bewuce kukan fatima ba ko Ganin ta Cikin damuwa.
Jin yanda hjy Habiba tadamu yasa tacewa wayyo Allah na Momy wlh ya imraan kasheni zeyi  da ba'kinciki ko 'dakina ya'ki shiga yana  dakin wancan yarinyar mai kama da sadaka yalla wai harse yayi 1weeks b4 yadawo 'dakina tunda itace uwar gida Momy bazan iya jurar ganin ya imraan yariga fara sanin wancan kucakar amatsayin matar saba inhar hakan takasance mutuwa zanyi Momy kiyi wani Abu akai muddin kina sona kuma kina son farin ciki na na tabbata inhar ya imraan yafara sanin wancan yarinyar amatsayin matarsa zuciyata bugawa zatayi atake inbar musu duniya."ashar Hjy habiba tamul mulo ta'kudun duma kamar wata ba musulmaba yace dan kutumar ubansa nize walakanta Har nawa imraan yake daze wula'kanta ni? badanke dakika makale masaba daman uban mezakici dashi"samari dubu nawa kesanki 'ya'yan masu hannu da ahuni anma kika wula'kanta su saboda imraan,ni banga kyawun daya ke dashiba dakikabi kika makale masa gashi tun ba'aje ko inaba yafara wula'kantaki kamar besan daga inda kika fito ba".
Kuka Teemah tafashe dashi tace Momy you don't love me at all you, don't care about my problem,ina fa'da miki halin danake ciki but kina min wani magana daya rigada yawuce inba zaki nema min solution just leave me base kinsake fa'da min maganan daze kona min zuciyaba se anjima tana gama fa'din haka takashe wayar cike da kunan zuciya.Da kallo hjy Habiba tabi wayar da tamarasa irin tunanin zatayi muddin imraan yasa 'yarta takamu dawani ciwo bazata 'kyalesaba.Breakfast din da batayi ba kenan takoma kan kushin ta kwanta zuciyar ta na kuna.Wayar tace tasake ruri kin 'dagawa tayi dan a tunanin Momy tace jin an'ki dena kiranne yasa ta'dauki wayar afusace daniyyan kashe wa,Besty shine sunan dake yawo a screen din,dasauri tasanya hannun tayi picking call din gudun karya sake katsarewa"dasauri tajanye wayar daga kunnenta sakamakon ihun da kubra tasanya tace shegiya Teemah da'din amarcinne yasa kika 'ki 'daga wayata,oo soyayya da'di ni hadiza,bani insha ya firs night din ki yakasance, hope de kinnu namasa ke jaruma ce,kamar yanda nafada miki dankinsan mazan zamanin seka nuna musu jarumta inbahaka se reni yashiga tsakanin ku.Teemah jitayi hawayen ba'kinciki sun cika mata idanun cikin rawan murya tace kubra ina cikin matsala narasa ina zansa kaina, yanzu nakeson inkiraki kinema min mafita sekuma ga kiran ki yashigo, dan Allah kibani shawara ya zanyi daga yin aure jiya harnafara fuskantar matsala yau tsakanina da ya imraan sede kallo daga nesa ta'karashe maganan kamar za tafashe da kuka saboda ra'da'din da zuciyata ke yi.Baki kubra ta ta'be daga 'daya 'bangaren aranta tace Allah yasa ma yakoreki kowa yahuta,anma azahiri se tace subhanallah Besty meya faru haka bade wani abin imraan mikiba daga zuwanki ko ta'fada cike da kulawa kamar gaske??Cike da damuwa Teemah ta zayyanewa kubra komai"da'dine ya ziyarci zuciyar kubra jin abinda Teemah ta'fada, anma azahiri kuma,se tace kutumar ubansa shida amaryan tasa wannan airenin hankali ne ke kuma wani mataki ki ka dauka akai?? kotsayawa ki kayi kamar sa karya kina Kallon su suna shiga hakkinki?ta tambayeta kamar wata uwarta.wlh kubra ni narasa ma wani irin mataki zan 'dauka akan wannan yarinyar mekama da ifritu" Dariya kubra tafashe dashi jin sunan da Teemah takira ash'nan dashi dan tasan kishine  yasata fa'din haka" 'daure fuska Teemah tayi kamar kubra na gabanta tace banson wula'kancin ya ina fa'da miki abinda ke damuna kina yimin dariya"tsagaita dariyar kubra tayi tace Ok bu'de kunnuwanki kiji abinda zan fa'da miki "ina jinki Cewar Teemah tana sake kashe kunne danjin shawar 'kawartata" Dariya Teemah tashe'ke dashi kamar ba ita ke cikin damuwa ba few second tace gaskiya ngd kubra that's why nake alfahari dake anma baki tunanin idan yana nan za'a iya samun matsala?"Dariya kubra tasheke dashi tace,karkidamu bawani matsalan daza'asamu kede ki tabbata kin aiwatar da abinda nafa'da miki,Cike da jin da'din shawaran da tabata tace  bye Besty bari naje nafara gudanar wa dankinsan ance dazafi zafi ake dukan 'karfe"Dariyan mugunta kubra tashe'ke dashi,aranta tace Allah yasa kina zuwa ya karyaki",azahiri kuma tace all d best sannan takashe wayar.
Mi'kewa tayi cike da 'kwarin gwiwa ta nufi sashen khadija tana zuwa tatura 'kofar parlour da karfin gaske batare datayi knocking ba,bakowa acikin tangamemen parlour se 'kamshi dake tashi,Bedroom din tanufi Kai tsaye batare da tsoro ko fargaba ba tana zuwa ta tura kofar bedroom din datake zaton tana ciki, hango ash'nan tayi kwance akan makeken gadon ta ta rufa cikin blanket da alama bacci take cikin kwanciyar hankali.
Fincike blanket din tayi ta'dauketa da wani gigiceccen Mari saida ya tsun hannun ta sukafito ra'da ra'da.
Afirgice  ash'nan tabu'de idanunta tasanya tafashe da kuka ba'karamin shigar ta Marin yayiba tunda take ba'a ta'ba yimata irin wannan azabebben Marin ba arayuwarta"imraan dake toilet yafito da mugun sauri domin yaji karar bu'de kofan sede atunaninsa khadija ce tafita anma jin ihunta yanzu yatabbata ba lafiya bane"fitowa yayi dagashi se towel daure akugunsa yana zuwa yatadda teemah tashe'ke wuyar khadija fincike hannun teemah yayi daga wuyar khadija dake hawayen azaba,'dauketa yayi da wasu tagwayen  maruka ajere,sannan yafinciki hannun ta yawurgata kofan parlour yace Ashe bakida hankali Fatima me khadija tamiki dazakizo Har sashen ta ki sanya hannun ajikinta yafa'da cike da bacin rai.Harara ta maka masa cike da rashin kunya tace an dake tan inzaka iya ka ramama mata ai wannan rashin adalci ne.....ko gama rufe baki batayi ba imraan ya kwasheta dawasu mari fiye dana farko Wanda sedata ga gilmawar taurari acikin idanunta,cikin tsawa yace yaushe reni yafara shiga tsakanin mu dahar zaki tsaya kina fa'da min maganganun dayazo ranki,uban me khadija tamike da harzaki sanya hannun ki ajikinta ahaka kikeson tabaki girma? wlh wannan shine karo na farko kuma na karshe dazan sake ganin kafafunki a sashen khadija muddin ba alkhairi yakawoki ba, shasha sha kawai mara kamun kai, yana gama fa'din haka yajuya ciki tare da banko mata kofa.
Bedroom din ya shiga bega khadija aciki ba zama yayi abakin bed din yana tunanin meziyiwa Teemah yahuce,ahankali khadija tafito daga toilet din bayan tagama shan kukanta sannan tawanke fuskarta dan bataso ya fahimci tayi kuka.
Kallo 'daya yamata yagane tayi kuka ga shatin hannun Teemah kwance afuskarta abinka da farar fata"cike da tausayin ta yari'ke hannun ta acikin nasa yana kallon kyakykyawar fuskarta am so sorry pretty insha Allah zan dau mataki hakan baze sake faruba  yace da ita yana Shafa sumar kanta"Murmushi tayi ta'daura kanta a faffa'dan 'kirjinsa tace yawuce ai Yaya nikuma baka min komaiba Itama Aunty Fatima may be ranta ne a'bace shiyasa anma kar kayi fushi da ita kaji Yaya na.har yabu'de baki zeyi magana tayi saurin ha'de bakinsu waje 'daya ta shiga kissing din sa tana yawo da hannun ta abayansa zuwa sumar kansa,duk dan takawar masa da damuwar sa.
Teemah nashiga sashen  tatar da Wayar ta na ruri Batare data daukaba tawuce bedroom din ta tana shi ga tafashe da kuka da tana jin zafin kalaman imraan da haka bacci yayi nasaran daukarta batare data shirya ba. ba'karamin tashin hankali Hjy Habiba tashiga ba tun sanda Teemah takashe mata waya gashi tasake kira yafi akirga bata daga ba,dyanke shawaran kiran kubra tayi kan taje gidan taduba ko lafiya"jiki narawa kubra  tashirya tanufi gidan  Teemah danzuwa ganin abinda ke faruwa.kissing din juna suke Cike da kaunar junansu daga nan suka zarce da romance basu Sara rawa juna ba seda sukaji kiran sallan azahar, duk yanda imraan yaso suyi wanka tare da ash'nan kin yarda tayi ,dan haka yayi shika dai aransa kuwa yace yau zancire wannan kunyar, yafa'da cike da farin ciki seda yafito tashige tagefansa ta shiga toilet din cike da kunyar sa.Yana shirya wa yawuce masallaci direct.
Bayan ya dawo daga masallaci harze wuce sashen khadija yaga yakamata yaduba halin da Fatima keciki tunda yanzu duk hakkinta yadawo kansa.
Parlour yashiga begantaba hakan yasa yanufi bedroom din ta direct"tsayawa yayi daga bakin kofar shigan yana sauraran muryan kubra dake cewa wallahi Teemah kinbani mamaki da harki iya tsayawa imraan yasa hannu ajikin ki da sunan duka baki dauki matakiba kika 'kyalesa kinga kin bashi daman nan gaba yasake yimiki Wanda yafi wannan yo dame wancan kucakar yarinyar tafiki da harzaki tsaya yana wula'kanta ki akanta,wlh kibari duk sanda yafita kikirani se munra mamiki tun wuri gwanda kifarka daga baccin da kike inbahaka ba ki naji kinagani zefi 'karfinki.seda yagama jin maganganun su kafin yatura kofar yashiga fuskarsa amurtu'ke kamar Wanda aka aikowa masa da sa'kon mutuwa ba Teemah ba hatta kubra tatsorata daganin yanayin fuskarsa,kan kubra ya dumfaro yana binta dawani 'kas'kantaccen kallo me cike da tsantsar tsana.....


_VOTE COMMENT AND SHARE_✅


      *ESHAA CE~*🤙🏻

ASH'NANWhere stories live. Discover now