*ASH'NAN*
_(LOVE AND ROMANTIC STORY)_*STORY AND WRITTEN*
_By_
*REAL ESHAA~**WATTPAD* _Realeshaa~_
*FREEDOM WRITER'S ASSOCIATION.* 📕🖊️
( Ƴanci don cigaban al'umma, ƴan ci ya ɗara bauta, freedom writters._ )*( F.W.A)🖌*
https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/
*_Ya Allah ubangiji kajikan mahaifina ya Allah kagafar tamasa zunubansa ya Allah kakai haske kabarin sa ya Allah kajikan dukkan musulman dasuka rigamu Gidan gaskiya ya Allah kasa innamu yazo mucika da imani._*
*SADAUKARWA GA:*
_My Aunty Baby tundaga farkon ash'nan harkarshen sa sadaukarwace agareki my son so fisabilillah._*PAGE 71&72* 🖊️
____________________________________📖Cikin rawan murya tace barka da shigowa Yaya" dan ta tsorata ainun daga nin yanayinsa"Gidan ubanwa kikaje tun safe seyanzu kikadawo?sannan wayabaki izinin fita?"ya jefo mata tambayoyin duk alokaci daya yana Binta dawani kaskantaccen kallo me cike da zallan tsana da kyama!!.Kamar saukan aradu haka taji maganan tasa yadaki tsakiyan kanta,muryan ta narawa tace kayi hakuri gida naje,kuma time Dana fita kana bacci kuma nasan bakaso atasheka idan kana bacci shiyasa natafi,takarashe muryan ta narawa sosai irin nawanda ke gaf dazubda kwalla" kokarin hana kanta kukan take.
Uban wayazo yadauke ki amota bayan fitarki??arazane tadago kanta tana kallon sa da dumbin mamaki jin firucin da yayi,Cikin rawan murya tace nibanshiga motar kowa ba taxi nashiga.
Afusace ya daga hannunsa tare da kifata dawani azabebben mari Wanda yayi sanadiyyar daukewar ganin ta na wucen gadi.
Yace kina nufin Fatima zata miki karyane? inbataga kinshiga motar wani katon ba aibazata Sanar min.Kukan datake kokarin danne wa ne yakufce mata ta daga kai tana kallon Teemah dake tsaye taharde hannunta akirji"tabe baki teemah tayi tace haba Darling brother kasanfa akwai yarinta atare da ita bahaka yakamata katambaye taba.Rai abace yajuyo yace wani irin yarinta ne ajikin wannan?? Wallahi innabiye wa wannan yarinyar sena karkaryata.
'Kwafa Teemah tayi tare da marereci fuska tace agaskiya Darling brother inada shakku akan wannan cikin nakane dan wannan yawan fitar datake kartin banza nadaukarta akwai alamar tambaya akai.Shiru yayi nawasu dakikai yana nazarin kalaman Teemah, kana daga bisani ya girgiza kai yace bana zaton haka domin nasan ayanda nasameta sede wani abin take kullawa Wanda bansaniba anma gaskiyar magana ciki nawane,sannan banaso kisake dangantasa dawani.
Shekeke ta tsaya tana kallon sa,batace dashi komai ba tajuya afusace tabar sashen talura haryanzu dasauran kaunar yarinyar aransa.da gudu yafita yana kiranta tatsaya anma ko kallon sa batayiba tayi wucewarta"dagudu yashari gabanta tare da ruko hannunta yace dan Allah sweet sis kiyi hakuri karki yi fushi dani ban fada dan ranki yabaci ba kawai de na fadi gaskiyar dana sanine"batace dashi komai ba ta wafce hannunta daga nasa ta kulle kofarta.Zama ash'nan tayi tare da fashewa da wani irin kuka metsuma zuciya acikin wa'annan kwanakin tarasa ina zatasanya kanta taji dadi acikin rayuwarta....*****
Kallon ammie Hjy adama tayi ganin yanda tazabga tagumi tace"a gaskiya momyn twins al'amarin akwai kulle kai muddin son yana cikin koshin lafiya baze dauki tsawan wannan lokacin batare daya zoba,ko kuma yakira waya.Numfasawa ammie tayi tace, wlh Hjy gaba daya abin yadaure minkai gaba daya lamarin imraan yakulle min kai yau kimanin sati uku kenan ina kiran wayarsa baya dauka,idan kuma antura gida se ace bayanan"number khadija kuma beshiga kona kira.Yanzu abinda za'ayi zanje induba su ko lafiya?"kai ammie tajinja cike da gamsuwa da maganan Hjy Adama.
Mikewa Hjy adama tayi tasanya gyalenta,nabila dake daki ta kwalawakira tafito sutafi,se ga lubna tafito dagudu,harara Hjy adama takamata tace common koma ciki bake nake nemaba.
Mererece fuska tayi tace dan Allah Momy nima zanbiki wlh nayi missing din Yaya ta'fada tana langwabar da kai.murmushi ammie tayi tace pls Momyn imraan kutafi tare,ficewa tayi tace aidaman ammie bakya ganin lefin yaranki,dariya Mamie tayi tace yo ina zanso lefinsun kuwa.
Dasauri nabila da lubna sukayiwa ammie sallama tare da bin bayan ta" mota suka shiga drive yajasu.****zaune take tadaura kafa daya kan daya akan resting chair din dake kofar sashenta yayinda yake durkushe agabanta yana massing din kafarta.
Motarsu nashigowa cikin harabar gidan Momy takurawa wajen ido tana kallon yanda Teemah tahakince akan kujeran imraan nayinata massing nakafarta.ido lubna tazare tace menake gani haka sweetheart kinga abinda Nagani??harara Momy tamaka mata Wanda yasanta kasa karasa abinda tayi niyyar fa'da.Tunda motar yashigo take binsa da kallo batare data motsaba kokuma tamike sema sake gyara zaman ta datayi.Tunkaro wajen Hjy adama tayi tana kallon ikon Allah, dasauri imraan yadago kansa yana kallansu,mikewa yayi da murmushi afuskarsa"wani razananniyan tsawa Teemah tabuga masa tace inazakaje??cikin rawan jiki yakoma yazauna.tsayuwa Hjy adama tagyara tana kallon ikon Allah "wani matsiyacin kallo Teemah tawatsa musu sannan tace da imraan wuce mu shiga ciki,jiki na rawa yamike yayi gaba batare daya sake kallon inda su Hjy sujeba.
Ya imraan baka ganmu bane??cewar lubna,dariya Teemah tafashe dashi tace idan yaganku me zemiki,tun dare bayi mukuba kudibi wa'annan shegun kafafun naku kubar wajen nan anzo ganin kokof munafukai.afusace lubna ta daga hannu tare da wanketa dawasu ta gwayen mari tace uban wa kike fadawa wannan maganan suwaye munafukan?? Ihu Teemah tasanya Wanda seda gaba daya ilahirin Gidan ya amsa,arazane imraan yajuyo yana tambayar ta lfy.
Turesa tayi tace karabu dani kana ganin abinda kannenka suka min nizasu daka acikin gidana?? Afusace yace wace shegiyar ce ta tabaki?dayatsa tayi masa nuni da lubna dake tsaye tana huci,beyi wata wataba yakifeta da mari,cikin hargagi yace dan ubanki sa'arkice ita?.
Cikin muryan kuka nabila tace dan Allah Yaya kayi hakuri,karka yanke hukunci batare dakayi bincijeba.." Wani matsiyacin kallo yawatsa mata Wanda yasa takasa karasa abinda tayi niyyan fada.
Hjy Adama kam kasa cewa komai tayi sebinsa datake da kallo cike da al'ajabi shin imraan lafiyarsa kalau kuwa?" cike da tararradi tace son lafiyarka lau kuwa ko kafara shaye shayene bamu saniba??kasa dakai yayi batare dayace komai ba yaja hannun Teemah sukashige ciki tare da banko musu kofa...
Hjy Adama batace komai ba takama hannun yayanta sukashiga mota ko sashen ash'nan bata shiga ba driver yajasu......._VOTE_ ✅
_COMMENT_
*And*
_SHARE_*_ESHAA CE~_*🤙🏻

YOU ARE READING
ASH'NAN
FanfictionLabarine me cike da soyayya ban tausay,hakuri,juriya,makirci,tawakkali