💞🌸 *ASH'NAN* 💞🌸
_( LOVE AND ROMANTIC STORY)_
*STORY AND WRITTEN*
_BY_
*REAL ESHAA ~*
*WATTPAD*
_Realeshaa~_
*FREEDOM WRITER'S ASSOCIATION.* 📕🖊️
( Ƴanci don cigaban al'umma, ƴan ci ya ɗara bauta, freedom writters._ )
*( F.W.A)🖌*
https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/
*_Ya Allah Ubangiji kajikan mahaifina ya Allah kagafar tamasa zunubansa ya Allah kakai haske kabarinsa ya Allah kajikan dukkan musulman dasuka rigamu gidan gaskiya ya Allah kasa innamu yazo mucika da imani._*
*SADAUKARWA GA*
_My Aunty Baby_ _tundaga farkon ash'nan har'karshe sadaukarwace gareki my son so fisabilillah_
*PAGE 51&52* 🖊️
___________________________________📖Direct bedroom din tanufa imraan nabiye da ita abaya harsuka shiga,dasauri takarasa bakin bed din tazauna tare da ri'ke Hannun ash'nan acikin nata,Ahankali ash'nan ta'dago kai tana kallon fuskar hjy adama, fashewa tayi da kuka tace Momy dan Allah kimayar dani wajen Ummi na bazanyi iya zamaba Inna zauna mutuwa zanyi Allah"hjy adama na Kallon yanayinta ta fahimci imraan yayi aika aika ,Kallonta ta mayar kan imraan daya tsare ash'nan da idanu kamar zemata kuka tsaban tausayin ta.
Son fita kabamu waje ko cewar hjy adama"shiru imraan yayi ya'ki fita" harara Hjy adama tamaka masa tace ko baza kafita bane? ni infita inyaso se ka kula da ita??, sum sum yafice yana waigen ash'nan dataki Kallon koda inda yake dan wani irin haushin sa takeji kamar tamakesa" mi'kewa hjy adama tayi tashiga toilet ruwan zafi taha'da mata sannan tazuba gishi,dawowa bedroom din tayi tace yauwa khadija sauko ko"yunkura tayi daniyyan tashi anma se takasa sakamakon ciwon da gaba daya ilahirin jikinta keyi gakuma azaban zafi da 'kasanta keyi, kuka tafashe dashi tace Momy ban iyawa,cike da tausayin ta hjy adama tace kidaure daughter, kai tagirgiza mata alamar bazata iyaba.cike da tausayin ta tahau gadon ta janyota jikinta suka nufi toilet din da'kyar take iya taka kafafunta domin duk taku daya jitake kamar ana tsikara mata allaru,suna shiga toilet din Momy tasanya ta ruwan cike da baho,wani sabon kuka ash'nan tafashe dashi jin wani sabon azaba daya mamaye ilahirin jikinta.
Ba'karamin tausayamata hjy adama tayiba dan tasan 'dan nata bada wasa yagurji yar mutane be"Cikin lallami da rarrashi Hjy adama taita canzawa ash'nan ruwa harkusan kala biyar,ana karshen ne tabarta tace in tagama tafito tasameta"tana Ganin Momy tafice tagyara zaman ta acikin ruwa tare da bu'de kafafunta ruwan naratsa ko wani lungu da sa'kon dake jikinta,seda taji ruwan yayi sanyi kafin ta fito"cikin ikon Allah tana fitowa taji kaso sittin daga cikin 'dari Wanda kemata ciwo babu,Ahankali tafita daga toilet din cike da kunyar ha'da ido da Hjy adama "wayancewa hjy adama tayi kamar batasan me khadija keyiba farfesun kaza da tea me kauri taha'da mata sannan tasata agaba seda tacinye Tass tabata magani tasha tace ta kwanta,insha Allah data tashi zataji karfin jikinta"godiya tamata cike da kaunar matar aranta batajima da kwanciya ba bacci me da'di ya'dauketa kasancewar maganin nada 'karfi.
Parlour takoma cike da tausayin khadija aranta,imraan tagani zaune yazabga tagumi kamar wanda matarsa ke labor,son tunanin mekake haka??muryan hjy Adama yadawo dashi daga duniyar tunanin daya tafi"Firgit yadawo hayyacinsa yace Momy yajikanta yafa'da yana sunkuyar dakai kasa. harara Hjy adama tamaka mai tace haba son rapen din yarinyar nan kayi kome? fisabilillahi da hankalin ka da tunanin kahakewa yarinyar nan haka,aiko gaddama tamaka bazaka mata irin wannan danyen aikinba,gashi tsaban sakarci iirin naka bakasata aruwan zafi ba, kasata gaba kana kallo kana so kakasheta da ranta,badan Allah yasa ansata aruwan zafinnan ba kana tunanin kozama zata iyane,kobakasan Cewar ruwan zafin shine babban maganin daze temaka mataba??koda wasa karkasake kusantar ta setayi sati tukunna tawarke kuma ka tabbata kullum kana sata a ruwan zafi akalla sau uku ina fatan kafahimta.
Jiyake kamar 'kasa yatsage yashiga tsaban kunya,sannan agaskiya baze iya nesanta kansa da matarsaba hartsawon sati"kobakaji manace ba??Cewar Momy tana Kallon sa,kai ya Sosa yace insha Allah zankiyaye Momy "toh Allah tace dashi tana ficewa" bayanta yabi suka nufi sashen Teemah.
Da sallama Hjy adama tashiga parlour Teemah dake kwance ta'daura kafa daya kan daya,dasauri ta Mi'ke" zaune,zama hjy adama tayi akan 1siter,bayabo, ba fallasa Teemah tagaisheta tare da tambayar ta mutanen gida" amsawa hjy Adama tayi sannan tami'ke tace muzamu wuce Allah yabada zaman lafiya,shiru Teemah tayi batare da datacewa hjy Adama komai ba aranta tace munafukan banza aibaku nemi zaman lafiya ba tunda kukaimin kishiya kwanciyar ta tayi ta'dauki wayarta tacigaba da abinda take. "Har bakin mota imraan yarakata seda yaga tafiyarta sannan yadawo sashen khadija cike da tausayin ta kwanciya yayi agafenta yarungumota jikinsa dahaka bacci me da'di yadaukesa."Hjy adama na komawa gida ta'fada wa Mamie dalilin rashin lafiyan khadija, Murmushi Mamie tayi tace ooh imraan shine tsaban rashin kunya baze kula da itaba seya kiraki"martanin Murmushi Momy tamayar mata tace yo in banda abinki mamien twin's taya yasan zekula da ita bayan ba'a inda yakaranta ba kenan,baki Mamie ta ta'be tace kede kina goyamasa baya inbahaka ba aiyasan yanda ze hake mata yanda zekula da itane besani ba,hmm Allah yatema kesa dani naje tahowa da ita zanyi dan bazan bari yayiwa 'yata illah ba"Dariya hjy adama tayi tace aikuwa da kin zama abin kallo ki dauke Amarya agidan mijinta daga kwana 'daya ai kowacce ma dahaka tasaba" hmmm aikuwa dase de inzama danbazan bari ya cutar musu da 'ya ba.
"mi'kewa Hjy adama tayi tace barima inshiga ciki na hado mata magunguna masu inganci dan naga alamar dan nawa jarumi ne tana gama fa'din haka tashige parlour ta"Murmushi Mamie tayi tana mejin farin ciki aranta danta yazama cikekken namiji addu'a tayi aranta Allah yasa asamu ciki a tarayyarsu"Momy nashiga ta ha'da wa khadija maganin mata masu kyau da inganci kama daga nasha na tsugunno dakuma na matsi,acikin babban leda sannan tabawa nabila tasa driver yakaita tace tana zuwa takirata awaya taha'da ta da khadija zata mata bayanin yanda zatayi amfani dasu.
"Basu suka tashiba se misalin karfe 4:00pm imraan yafara bu'de idanunsa kafin khadija,kura mata idanu yayi Cike da so da kaunar ta"dasauri ta'dauke kanta sakamakon wani matsanancin kunyarsa dakuma tsoron daya darsu mata sannan tana gudun karya maimaita abinda yaimata Daren jiya "Ganin yanda tatsorata yasa shi Mi'kewa batare dayace da ita komai ba,toilet yashiga yayi wanka yadaura alwala sannan ya ha'da mata ruwan zafi yasanya gishi kamar yanda Momy ta'fada masa,Kallon yanda tatakure ajikin bed din yayi yace kije kishiga ruwan sannan ki tabbata kingasa ko ina,kai tagya'da batare datace dashi komai ba tashige toilet din,tana taka kafafunta Ahankali kasancewar haryanzu yana mata zugi sede ba kaman farkon ba"praymate yashimfida yatada sallan azahar yafara sede ya idar kafin yayi la'asar tare da addu'oi Allah yabasu dawa mammiyar zaman lafiya me daurewa.
Sosai taji da'din ruwan zafi seda tagama gasa jikinta sannan tayi wanka ta'daura alwala,towel ta'daura tafito tana tafiya Ahankali,da kallo yabita cike da so harya bu'de baki daniyyan magana yaji ana knocking din kofa,Mi'kewa yayi yanufi parlour,bu'de kofar yayi Nabila yagani tsaye da katon laida ahannunta"Da Murmushi afuskarta tace ya imraan barka da warhaka, martanin Murmushin yamayar mata yace barkade lil sis ya Mamie na da Momy??lafiyan su kalau tace dashi zamata tayi akan 3siter tace ya imraan ba da'dewa zanyiba sa'ko nakawo ma aunty khadija"Ok tana ciki yafa'da yana kokarin kwanciya.
Mi'kewa tayi tashiga bedroom din da sallama dauke abakin ta lokacin datashiga har ash'nan ta idar da sallah tana zaune abakin gadon tazabga tagumi"amsa sallaman tayi da Murmushi afuskarta tana yiwa nabila sannu da zuwa,amsawa nabila tayi sannan tami'ka mata ledan datashigo dashi tace gashi Momy tace akawo miki sannan ki boye karya imraan yagani,bari inkirata tayi miki bayani dantace idan nazo inkirata zata miki bayani "wayarta dake cikin handback taciro tayi dialing din number Momy ta ringing daya hjy Adama ta'daga, Mi'kewa ash'nan wayar nabila tayi sannan tami'ke takoma parlour wajen yayanta dan tabasu waje susamu damar magana.
Cike da ladabi ash'nan tagaishesa tare dayimata yaga jiya,Murmushi tayi tace ba gajiya,ki bu'de ledan da nabila tazo dashi akwai bayanin magunguna aciki kilura zanmiki bayanin kowanne dakuma yanda zakiyi amfani dashi" toh ta'amsa sannan tafara bubbudewa daya Bayan daya itakuma hjy Adama nayi mata bayanin amfanin ko wanne dakuma yanda zatayi amfani dasu"kunya kamar tanitse kasa wani kwalin ma intadauko seta rintse idanunta kamar hjy adaman nagabanta tsaban kunyar abinda ke jiki"itako hjy adama bata masan ta nayiba kasancewar ta irin wayayyun matan nan batada duhun kai koka'dan batare dawani kunyarta ba tazayyane mata yanda zatayi amfani da kowanne, godiya Sosai ash'nan tayimata sannan tasake bata dabarun zama da miji dakuma yanda zata kula dakanta bawai danbatajin kunyar ta bane a'a sede dan abinda ze amfaneta,kamar yanda zata ajiye lubna da nabila tayi musu amatsayin su na ya'yan ta haka zata yiwa ash'nan dan duk daya tadaukesu"godiya sosai ash'nan tayiwa Momy sannan tace insha Allah vazatayi wasa da maganin ba.
Bayan sungama wayar ne tami'ke Ahankali tanufi parlour zaune tasanesu suna fira cike da so da kaunar junansu irin na wa da kani"batare data kalli inda yakeba tami'ka wa nabila wayarta tare dayimta godiya, zama tayi agefen nabila,takura waje daya ido batare datace dasu komai ba.
Bayan tafiyar nabila ne tami'ke Ahankali daniyyan tafiya bedroom din ta jitayi yajanyota zuwa jikinsa,kasancewar jikinta ba karfi yasa tayi baya luuuuu zata fa'di dasauri yasanya hannun sa yarungume ta tare dayimata masauki a faffa'dan kirjinsa,'kankame jikinta tayi tare da tafashe mai dakuka Cikin rawan murya tace dan Allah ya imraan karkamin komai Allah banwarkeba"Murmushin gefen baki yayi yace dagaske baki warkeba??" Dasauri ta gya'da masa kai alamar eh"Ok bari induba ingani indagaske ne,zare dara daran idanunta tayi kafin tayi tambul tasauka daga jikinsa dagudu tashige daki atarufe, tana sauke numfashi"Dariya imraan tafashe dashi ganin yanda tazabura tunda yake betaba ganin mutum mai tsoro irin taba,Mi'kewa yayi yaje yabu'de kofar yajita arufe ba irin knocking din dabeyiba anma ta'ki bu'de wa.
Bedroom din dake mazaunin nasa yakoma yayi duk abinda yake dashi har dare ash'nan ta'ki bu'de masa kofa,ko abinci yayi yayi tabu'de ta kar'ba anma Sam ta'ki yadda.Yana gama abinda zeyi ya'dauki spare key yaje yabu'de kofar"wutan dakin yakunna hango ta yayi cikin wani dan yalolon rigan bacci Wanda tsawonsa be wuce cinyartaba jikinta nafitar dawani ni'imantaccen kamshi rufe kofar yayi yanufi gadon yana zuwa yahaye gadon tare da rungumota jikinsa yana shakar daddadan kamshin tularenta, arazane tabu'de dara daran idanunta masu cike da bacci tasauke su akansa.....
_VOTE_ ✅
_COMMENT_
_SHARE_
*_ESHAA CE~_*🤙🏻
YOU ARE READING
ASH'NAN
FanfictionLabarine me cike da soyayya ban tausay,hakuri,juriya,makirci,tawakkali
