53&54

23 0 0
                                    

💞🌸 *ASH'NAN* 💞🌸
_( LOVE AND ROMANTIC STORY)_

*STORY AND WRITTEN*
             _BY_
*REAL ESHAA ~*

*WATTPAD*
_Realeshaa~_

*FREEDOM WRITER'S ASSOCIATION.* 📕🖊️
( Ƴanci don cigaban al'umma, ƴan ci ya ɗara bauta, freedom writters._ )

            *( F.W.A)🖌*

https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/

*_Ya Allah Ubangiji kajikan mahaifina ya Allah kagafar tamasa zunubansa ya Allah kakai haske kabarinsa ya Allah kajikan dukkan musulman dasuka rigamu gidan gaskiya ya Allah kasa innamu yazo mucika da imani._*

*SADAUKARWA GA*
_My aunty Baby_ _tundaga farkon ash'nan har'karshe sadaukarwace gareki my son so fisabilillah_

_Barka da juma'a karmu manta da karanta suratul kahfi,dakuma hailala,da tasbihi_
_Allah yasa damu da alkhairi da kecikin wannan ranan sannan yatsare mu daga sharrin dake cikinta_

    *PAGE 53&54* 🖊️

___________________________________📖Kuka tafashe dashi tace dan Allah ya imraan karkamin komai  Allah haryanzu wajen ciwo yake ban warkeba,shitttt🤫 yace da ita yana daura hannun sa asaman la'bbanta"Shiru tayi se numfashi datake ja" kina so in'kyaleki??yace da ita yana kallon yanda jikinta ke rawa kamar mazari"dasauri ta gya'da masa kai alamar eh tana hawaye"OK bu'de min ciwon ingani inda gaske bewar keba zan kyaleki,hannu tayarfe tana hawaye tace Nide a'a" Ok tunda bazaki bu'de Inga niba bari insake se in tabbatar da gaske be warkeba yafa'da yana kokarin since igiyar rigan baccin dake Jikin sa...dasauri tayaye rigan dake Jikinta tare da Rintse idanunta tace dan Allah kar kayi min komai gashi na bu'de kagani ta'fada tare da bu'de kafafunta hawaye na bin fuskar ta"hannu yasanya yashafa cikin sar'kewan murya yace ohhh my pretty am so sorry nine naji miki wannan ciwon haka??"kai ta gya'da masa still hawaye nabin kyakykyawar fuskarta"Ok nari inhura miki yadena zafi,bejira amsar taba yasanya bakinsa yafara hura mata iskan bakinsa a HQ ta,yana massaging din Hannun ta tare dayawo da hannun sa asassan jikinta yana sarrafata" ban karewa tafarayi tana tura masa albarkatun kirjinta,ba'karamin da'din abinda yake Mata takeji ba Murmushi yayi ganin batare dayasha wahala ba takamu"imraan na mijin duniya ne yasa salon daze sarrafa Mace ta'amince dashi koda kuwa bata da ra'ayin hakan daya ta'bata zata Nada kai.
"Mi'kewa yayi yafara romance din ta yanasha mata breast yayinda hannun sa daya ke kasanta yana fingering dinta sake kan'kamesa tayi tana kar'ban sakannonnisa masu wuyar fassarawa, ganin takai kololuwar bu'kata yasa yahaye samanta"jinsa akanta yasa tadawo hayyacinta turesa tashiga yi tace dan Allah ya imraan kaji tausayina ban warkeba karkasakeyi min.
Shikansa yasan bata warkeba anma yafiso ya horar da ita,dan tasaba da daukar bu'katan sa a duk sanda yanemeta"
tanaji tana gani yasake hayeta,bugunta yashiga yi yana tsotsan nipple dinta tare da murzawa be sarara mataba seda seda yasamu cikekken nutsuwar dayake bu'kata, sungumarta yayi yakaita toilet ruwan zafi yaha'da kamar yanda yamata dazun yasanya ta aciki,sannan yakoma gefe yafara wankansa batare da kunyar taba"Rintse idanunta tayi tana mamakin daman haka yake Sam bashida kunya"bayan sungama wankan ne ya nadota a towel,suku kwanta rungumeta yayi batare da sun sanya kayaba,acewarsa yafiso yaji dumin jikinta,bayanda ta'iya dajaraban imraan haka ta ha'kura suka kwanta,breast dinta Na bakinsa yana famar tsotsa,dahaka bacci me da'din gaske yadauke su"duk da taji zafi sede ba kaman ba farkoba.

Bayan sati daya:yau Yakama kimanin sati daya da tarewar ash'nan da Teemah agidan imraan"Soyayya me karfi ne yasake shiga tsakanin imraan da ash'nan,acikin tsawan sati daya zakayi zaton cewa sun shekara goma suna soyayya tsaban yanda sukeba wa junansu kula ta musamman ta'dauke masa lalularsa aduk sanda yazo bata nuna gazawarta ko saudaya be daga mata kafa ba tunda ya 'dan'dani zumarta,tun tana gudun sa harta saba dashi Sosai take amfani da rawan zafi akai akai gakuma maganin da Hjy adama takawo mata masu kyau da inganci ba'karamin temaka mata sukeba wajen jurewa jarabar imraan" ba'karamin da'di yake yakejiba na irin kular datake basa hakan yasa yabata matsayi me girma a zuciyar sa.
Yauma tunsafe yake nanike da ash'nan kasancewar yau zekoma dakin Teemah jiyake kamar akara masa kwanaki yasan ba'karamin missing din ta zeyi ba musamman girkinta,tsafta iya magana uwa uba iya sarrrafashi agado"Itama anata bangaren daurewa kawai takeyi dan ba'karamin kewarsa zatayiba tasaba kwanciya a faffa'dan kirjinsa suyi wanka tare komai tare suke yau batasan yanda zata kasanceba,gawani irin zafi da zuciyar ta keyimata in tatuna zekoma dakin Teemah,dataji shedan naneman cikin galaba akanta seta dage da maimaita Kalmar(hasbunallahu wa'ni'imal wakin) .

ASH'NANWhere stories live. Discover now