59&60

21 0 0
                                    

💞🌸 *ASH'NAN* 💞🌸
_( LOVE AND ROMANTIC STORY)_

*STORY AND WRITTEN*
             _BY_
*REAL ESHAA ~*

*WATTPAD*
_Realeshaa~_

*FREEDOM WRITER'S ASSOCIATION.* 📕🖊️
( Ƴanci don cigaban al'umma, ƴan ci ya ɗara bauta, freedom writters._ )

            *( F.W.A)🖌*

https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/

*_Ya Allah Ubangiji kajikan mahaifina ya Allah kagafar tamasa zunubansa ya Allah kakai haske kabarinsa ya Allah kajikan dukkan musulman dasuka rigamu gidan gaskiya ya Allah kasa innamu yazo mucika da imani._*

*SADAUKARWA GA*
_My aunty Baby_ _tundaga farkon ash'nan har'karshe sadaukarwace gareki my son so fisabilillah_

    *PAGE 59&60* 🖊️

______________________________________📖Three month pregnant Dr, yafa'da cike da matsanancin farin ciki, yana jujjuya takardan hannunsa"kai Dr ya jinjina masa "alanar eh"yace congratulation Mr imraan ur wife have 3mont pregnant yafada dauke da murmushi afuskarsa, zubewa imraan yayi awajen cike da farin ciki yayi sujudur shukur yana yiwa Allah godiya Na baiwar daya masa,Dr zan iya zuwa inganta??kai Dr ya gya'da masa yace yes ba matsala sede munyi mata Karin ruwa sakamakon vomiting din datayi anma daya kare zaku Iya tafiya bawata matsala"hannu yamikawa Dr suka sake musabaha,Ficewa yayi yanufi room din da aka kwantar da ita,yana zuwa yahangota kwance da Karin ruwa ahannunta, jingina bayansa yayi da jikin kofar yakura mata idanu yana mejin kaunar ta nasake ratsa duk wani jini da tsokar dake jikinsa khadijansa ke dauke da cikinsa Har na tsawon watanni uku, 'Ahankali yake tafiya har yakarasa bakin gadon datake kwance hannun ta da bakarin ruwan yadauka yari'ke acikin nasa tare da sanya dayan hannun sa yana shafa shafeffen tumbinta kaman ba 'da ne kwance awajenba.Ya da'de yana kallon ta yakasa koda motsawa daga kusa da itane.
hannu yasanya yaciro wayarsa number Momy yafara dialing ringing daya hjy Adama ta'dauka,Cike da farin ciki yace Momy kin kusa samun grandchild khadija nada ciki na tsawon wata uku" Cike da farin ciki Hjy adama tace are you sure son??yes Momy am very sure yanzuma muna hospital"Ok ganinan zuwa yanzu son kakalu da ita Ina nantafe ta'fada cike da zumudi"insha Allah Momy sede basekunzo hospital dinba dan bawata matsala karin ruwa aka mata yana karewa kuma zamu koma gida,masha Allah zanzo Gidan yanzu ta'fada tana katse layin."
Direct dakin Mamie Momy tanufa lokacin suna zaune da nabila da lubna suna hira kasancewar sunfi zama a'dakin ta in kai bakone bazaka taba sanin cewa ba Mamie bace tahaifesu,Kallon hjy adama luba tayi cike da zolaya tace Momy wannan farin cikin fa kaman Dady ze karo mana new mom,wani banzan kallo hjy adama tawatsa mata tace dan ubanki se kije kikaro masa ai.Dariya Mamie tashe'ke dashi tace yo momyn imraan aiba ita zata karo ba dama bare kice takawo ta'fada tana kunshe dariyar ta ganin yanda Momy tayi kicin kicin da fuska"Allah yahuci zuciyar ki hjy Momy na cewar lubna" Zama Momy tayi tace banida lokacin shirmenki yanzu ta'fada tana makamata harara, batajira jin mezasuce ba tamayar da Kallon ta kan Mamie tace nakusamu samun grandchild, khadija nadauke da ciki na tsawan wata uku"Murmushi Mamie tayi cike da farin ciki tace masha Allah, Allah Ubangiji yaraba lafiya"ihu lubna suka sanya cike da farin ciki suka dunga tsalle suna tikar rawa kamar wasu kananun yara wai sunkusa yin Y'a'ya.
Mamie ce takashe musu murna tahanyar cewa yanzu ina khadija?? Suna hospital but son yace soon zasukoma gida dan ba matsala"Mi'kewa hjy Adama tayi tace let me cook something for her b4 sudawo daga hospital Wanda zata bukaci ci;Murmushi Mamie tayi tace toh shikenan se kingama,mikewa nabila da lubna sukayi suka bi bayan Momy dan taya ta girki.
"Number baba karami imraan yakira ringing daya yadauka,ko gaisawa basuyiba tsaban zumudi imraan yace nakusa zama Dady pretty nada ciki na 3month,cike da farin ciki baba karami yace masha Allah Allah Ubangiji yaraba lafiya" ameen imraan ya amsa yana washe baki"kana yace kasanarwa Ummi pls kunya nakeji"Dariya baba karami yayi yace au ni bajajin kunya ta ko?Wane ni na isa ince banjin kunyar babban yaya kuma sirikina Cewar imraan yana dariya"insha Allah zansanar musu kigaishe min da Mmn baby,washe baki imraan yayi yace insha Allah babban yaya.
Duk yan uwa da abokan arzi'ki seda Imraan yakira yasanar musu da cewa ash'nan Nada ciki,Kamal ne kiran karshe yana dauke yace my pretty have 3 month pregnant,idanu kamal yazare kamar imraan na gabansa ihu yasanya yace baka da wasa mutumina har ka seta ta kenan, gaskiya am very happy munkusa zama dady nanda 6month"washe hakora imraan yayi yace kasan yanda nake son yara dude banki my pretty tahaifo min yara hu'du lokaci daya ba,harara Kamal yama kamasa kamar yana gabansa yace saboda baka da tausayi so kake ta mutu wannan yarinyar ce zata iya haifuwar yara hu'du alokaci daya"Dariya imraan yafashe dashi yace ta iya daukan cikin ma bare haihuwa,baka da wasa my man nima nanda wasu month ana daura aurena da my choice zanjefa kwallona cikin raga,tsaki imraan yaja yace kaji dashi kaida ko budurwa baka dashi,dariya Kamal yayi yace karkadamu soon matar da zan aura zatazo gaisgeka, hira suka iri na abokan dasuka shaku dajunansu  kana daga bisani sukayi sallama.
"Kallon ta yayi tagefen idanu tare da daura Hannun sa da baya driving akan nata hannu,bu'de lumsassun idanunta tayi tasaukesu akansa" Murmushi yasakar mata yace Mmn twin's meki keson ci??'dan Murmushin karfin hali tayi tace waye kuma Mmn twin's??kasancewar besanar mata tanada cikiba,maida hankalin sa kan driving din yayi yace zansanar miki idan munje gida"batace dashi komai ba ta maida idanunta ta lumshe dan batajin karfin jikinta ko ka'dan.
Yana shiga gidan yayi parking bu'de motar yayi yazagayo gefen datake yabu'de sannan yasanya hannunsa yadaukota,rungumesa tayi tamanna kanta a faffa'dan kirjinsa tanasha kan daddan kamshin tularensa Wanda ba'abin da tafi bukata ayanzu kamarshi.
"Teemah dake labe jikin tagar dakinta tana kallon su wani irin takaicine ya turnuke mata zuciya,tun fitarsu akan idanunta sukayi harzuwa dawowansu takasa barin wajen,jitake kamar tacakawa ash'nan wuka ganin yanda tanarkewa imraan ajiki kamar zata koma cikinsa.
Direct sashen ta yanufa kan 3siter ya ajiyeta yana binta dawani sihirtaccen kallo mecike da tsantsar soyayya,kawar dakai tayi dan baza ta iya jurar Kallon daya kebinta dashi,baki ta tura cike da shagwa'ba tace,please everlasting stop looking at me, Murmushi yayi yace bazan iya dena kallon kiba pretty you are special too me bansan dame zanbi yakiba kinga mamin komai arayuwa ta Allah yabi yaki da mafificin alkhairi yakuma rabaki da cikin nan lafiya ki haifomin kyawawan yara masu kama dake"idanunta ne suka cika da kwalla ta'daura Hannun ta akan cikin tana shafawa yanzu ita ke dauke da ciki akarkashin mararta, Itama takusa zama mama, hawayen ne suka wanke fuskarta Wanda batasan dalilin zubowarsuba farin ciki ko akasin haka"cike da mamaki imraan ke kallon ta kadde cikin jikinta ne bataso Cikin rawan murya yace my pretty bakison ha'da zuri'a dani??bakison kihaifamin kyawawan yara masu kama deke??narokeki dan girman Allah kiyi hakuri kihaifamin cikin jikin ki kome kikeso zanyimiki anma karki ci bakyason gudan jinina wallahi ayanzu ba'abinda nafi kauna kamar cikin jikin ki zan Iya juran komai anma bazan juri rasa wannan cikin jikin nakiba"cikin rawan murya tabude baki tace...


_Kuyi manage da wannan exam yasani gaba banida time_


_VOTE_ ✅
_COMMENT_
_And_
_SHARE_


         *ESHAA CE~*🤙🏻

ASH'NANWhere stories live. Discover now