💞🌸 *ASH'NAN* 💞🌸
_( LOVE AND ROMANTIC STORY)_*STORY AND WRITTEN*
_BY_
*REAL ESHAA ~**WATTPAD*
_Realeshaa~_*FREEDOM WRITER'S ASSOCIATION.* 📕🖊️
( Ƴanci don cigaban al'umma, ƴan ci ya ɗara bauta, freedom writters._ )*( F.W.A)🖌*
https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/
*_Ya Allah Ubangiji kajikan mahaifina ya Allah kagafar tamasa zunubansa ya Allah kakai haske kabarinsa ya Allah kajikan dukkan musulman dasuka rigamu gidan gaskiya ya Allah kasa innamu yazo mucika da imani._*
*SADAUKARWA GA*
_My Aunty Baby_ _tundaga farkon ash'nan har'karshe sadaukarwace gareki my son so fisabilillah_*PAGE 49&50* 🖊️
____________________________________📖Zoki fice yafa'da yana pointing din kofar da hannun sa,idan kika yadda nasake ganin wa 'dannan 'kazaman 'kafofin naki acikin gida na wallahi sena 'bal'balasu munafukar banza kawai me son raba sunnar ma'aiki kanwar dujjal"jiki na rawa kubra ta dur'ko daga kan bed din tana zazzare ido,dan ba'karamin tsoron imraan takeba hakan yasa takasa fita,se jikinta dake rawan kamar mazari.tsawa yabuga mata yace ko bazaki fita ba sena fitar dake?shashasha kawa..kafin yakarasa maganan ta kwasa da gudu hartana buge kanta ajikin kofar tafice.
Kallonsa yamayar kan Teemah dake ha'da zufa kamar ba AC dakin,cike da bacin rai yace wallahi Fatima kin bani mamaki Ashe haryanzu bakida hankali bakisan inda kemiki ciwoba?Afusace yace wannan yazama shine nafarko kuma na 'karshe dazan sake ganin kafar wannan kawar taki acikin gidan nan inba haka ba ko?,'kwafa yayi yafice yanamejin takaicin halin Teemah"duk da yanda ta tsorata da Ganin yana yinsa Hakan be hanata bin bayansa da harara ba aranta tace mugu azzalumi kawai ta Allah batakaba kuma baka isa karabamu da kubra ba tunda ba kai ka ha'da muba.
Mi'kewa tayi tashiga kitchen dan Neman abinci sakamakon yunwa dake barazanan 'kwa'kule mata 'ya'yan hanji,breakfast dataki ci shi takoma tabu'de tafara ci."
Yanashiga parlour ya hango ta kan dining cikin shigar alfarma wani rantsatsen Dubai abaya ne ajikinta black da ratsin golden ajiki tayi rolling din kanta da golden din veil ba'karamin kyau tayiba kamar ta ha'da iri da larabawa duk da bawani make-up bane afuskarta anma hakan behana ainihin kyawunta bayyana ba.Shagala yayi wajen Kallonta bu'de Mata hannayensa yayi alamar tataho garesa"ba musu tami'ke cike da yau'ki da rangwa'da tanufesa tana tafiya ko ina najikinta na motsawa kamar zata karye tana isa garesa ta'fada faffa'dan kirjinsa "rungumeta yayi yana yana jin soyayyar ta nasake nunkuwa acikin zuciyar sa,sake kankameta yayi yana shakan daddan'dan kamshin humran da jikinta ke fitarwa.
Peck yabata a forehead 'dinta sannan ya'dauketa kamar baby suka nufi dining,zama yayi ya'daurata akan lap dinsa yana bin kyakykyawar fuskarta da kallo,'kamshin da ya gauraye masa hancine yadawo dashi daga duniyar Kallon ta dayatafi yamayar kan dining din,wani ha'da'd'den indomie yagani wanda yaji kayan lambu da soyeyyen 'kwai da kaji nantake yawunsa yatsinke,dan ba'karamin kayatar dashi girkin yayiba" ganin yanda yakafe abinci da ido yasa tayi Murmushi tare da Mi'kewa daga kancinyarsa tayi serving dinsu, imraan seci yake yana zuba mata santi"itade Murmushi kawai take tana mejin farin ciki mara misaltuwa atattare da ita.Tunda time daya fita sallan magriga bedawo ba sebayan an idar da isha'i sannan yadawo yana shigawo gidan direct bedroom din gefen khadija yanufa Wanda yake mazaunin nasa wanka yayi ya yasanya wasu sleeping dress masu kyau kana yafeshe jikinsa da turaruka masu da'din kamshi,ya taje sumar kansa mekama dana indi'a,system 'dinsa ya'dauko yafara aiki se misalin 10:30pm yagama toilet yashiga yayi brush sannan yafito yanufi bedroom din ash'nan.
Da sallama dauke abakinsa yashiga yabu'de kofar bedroom din hango ta yayi akan makeken gadon ta cikin shigar dogon rigan bacci Wanda yabi lafiyyan surar jikinta,rigan yazema daga kasa santala santalan cinyoyinta sun bayyana awaje daga saman rigan me igiyace,igiyar ta since saman manyan breast dinta sun bayyana hular net din dake kanta yazame yalwataccen sumanta yabaje afuskarta,baccin ta takeyi cikin kwanciyar hankali se sauke numfashi take.shagala yayi wajen Kallon kyakykyawar surarta,cike da matsanancin shau'kinta ya isa kan bed yajanyota jikinsa tare da mannata a faffa'dan kirjinsa yana matsa bombom dinta tare da shakan dadda'dan kamshin da jikinta ke fitarwa se numfashi yake saukewa akai akai,kasa jurewa yayi dan haka yadaura bakinsa akan karamin bakinta me santsi da da'di yafara kissing mata cike da begenta"Ahankali tafara bu'de lumsassun idanunta masu cike da bacci har tasauke su akan imraan dake shamata baki kamar yasamu alawa.
Janye bakinta tayi daga nasa tafashe da kukan shagwa'ba dasauri yami'ke zaune tare da daura ta akan cinyarsa,cike da damuwa yace meyasa meki pretty??cike da shagwa'ba ta nunasa zare,dara daran idanunsa yayi yace menayi kuma? yafa'da yana langwa'bar da kai, baki tatura tace katafi kabarni ni ka'dai nayita jiranka bakazoba harnayi bacci kuma tsoro nakeji!!Murmushi yayi cike da jin da'di yace am so sorry my pretty bansakewa kin ji yafa'da yana Shafa sumar kanta, kin hakura??yasake tambayar ta cike da so"kai ta gya'da masa alamar eh"Murmushi yasake akaro nabiyu yace inda gaske kin ha'kura kiss me pretty"hannu tasanya tarufe fuskarta cike da kunya" hannu yasanya yajanye hannun data rufe fuskar langwa'bar dakai yayi yace kin yimin alkawarin zakidena jin kunya ta danze cutar damu,shiru tayi ta'ki cewa komai sema sake Rintse idanunta datayi dan wani irin tsoron sa da kunyarsa ne ya 'darsu mata lokaci daya acikin zuciyar ta,ga yanda idanunsa suka canza launi se wani shishshige mata ajiki yana shinshin nata kamar wani maye.
Ok tunda kinki yadda kiyimin bari inyi miki tunda kinaso,bejira amsar taba yashiga kissing din ta,yana matsa albarkatun kirjinta zuwa kasan mararta,kuka tafashe dashi tana turesa,se kokarin raba jikinta dana sa takeyi anma ya'ki"ganin haka yasanya shi yafara kissing din ko ina na jikinta tare da janye rigan jikinta yasanya bakinsa aramin cibiyarta yana tsotson kowani lungu da sa'ko n ajikinta tun tana kuka tana turesa Har jikinta yasake tafara amsar sakonninsa,tare dabasa nata gudun mawar tahanyar tallafo kansa da hannayenta tafara bashi wasu zafafan sumbata tana yawo da Hannun ta agaba 'daya ilahirin jikinsa"haukacewa juna sukayi suna romance najunansu cike da tsananin sha'awa"ganin hankalin ta yagushe ta'fada tafkin mayen shau'ki yasanya shi rabata da kayan jikinta shima yacire nasa tare da Neman hanyarsa yana karanto addu'ar saduwa da iyali"se asannan tadawo hayyacinta jin yana neman kasheta haka yasanya ta 'kwalla kara tare da turesa daga jikinta anma ina bemasan tanayiba dan yayi alkawarin yau se yakawar da kishin dake damunsa tsawan shekara da shekaru,duk irin kuka da magiya dakuma yakushin datake masa abanza bemasan ta nayiba"burinsa yakawar da abinda kedamunsa.
" _(Ganin haka yasa nayo waje cike da tausayin khadijatul ash'nan)_
Iya wahala ash'nan ta wahala awajen imraan, dan seda yakawar da abinda kedamun sa tsawan shekara da shekaru kafin yasarara mata.Da 'kyar ya iya Mi'kewa yashiga toilet ya tsarkake jikinsa,jallabiya yasanya yakunna hasken dakin"ido yazare yana kallon yanda blood ya'bata zanin gadon,toilet yakoma ya'dauko pinch color towel din ta sannan ya'daura mata,wanka yamata batare daya sanya ta aruwan zafiba,sannan yadawo da ita yacanza bedsheets din yayi ya'dauko wani halfgownt baki me kyan gaske yasanya mata sannan yarungume ta cike da tsantsar farin ciki l,dahaka bacci me da'di yayi gaba dashi sa'banin ash'nan da sekusan asbah baccin wahala ya dauketa.
Ana kiran sallan imraan yami'ke tare da dauro alwala agaggauce yatafi masallaci jin har anshiga"ana idar da sallah yataho gida ko addu'a be tsayayiba dan baki daya hankalin sa nakanta,ko sashen Teemah benufa direct sashen ash'nan yanufa.
"Yanda yafita yabarta ahaka yadawo yasa meta,Cikin hanzari yahau gadon tare da janyota jikinsa,dasauri yadauke hannunsa ajikinta sakamakon jin zafin da jikinta yayi kamar wuta,Kallon fuskar ta yayi yaga yanda hawaye suka bushe ga idanunta sunkum bura.
Cike da tausayin ta yace sannu pretty tashi kije kiyi sallah kai sekisha magani kai tagirgiza masa" alamar bazata iya tashiba"daukarta yayi yakaita toilet tare dayimata alwala yafito da ita kan praymate yadaurata yasanya mata dogon hijab kozama kasawa tayi da 'kyar yalalla'beta tayi sallan azaune tanayi tana hawaye "rasa yanda zeyi da zeyi da ita yayi se kuka take masa kozama tagagara,se kwanciya.
Rasa inda zesanya kansa yayi be ta'ba zaton zata wahala hakabq Har karfe 8:00am suna abu'daya gawani matsanancin zazza'bi daya rufeta" Fita imraan yayi yanufi sashen Teemah lokacin dayashiga tana toilet zama yayi abakin bed din tafito kirjinta daure da towel da'alama wanka tqfito,INA kwana ya imraan tace dashi tana kokarin zama kusa dashi "amsawa yayi tare dace wa pls Fatima ki ha'da wa khadija abin breakfast bata jin da'di,bazata iya dakanta ba
" 'daure fuskar Teemah tayi tace a gaskiya bazan iyaba dan nima ba da'di nakeji ba daurewa kawai nikeyi ta'fada tana daure fuska jin rainin hankali dayazo mata dashi. Bece komaiba yami'ke yafita cike da takaicin hali irin na Teemah"da harara Tara kasa harya gama ficewa sannan tayi tsaki tacigaba da abinda take.fitar sa yayi dede da shigowan sani driver su, yanq parking yafito Hannun sa ri'ke da basket guda biyu"bayan sun gaisane yamika wa imraan basket din dake dauke da breakfast yace inji Hjy karama, kar'ba yayi sannan ya wuce sashen ash'nan batare daya ajiyewa Teemah nataba yana shiga yawuce kitchen plate yadauka yazuba mata farfesun kaza sannan yaha'da mata tea mai kauri,duk yanda yaso taci ki yayi da'kyar tasha tea shima ka'dan tasha dan batajin da'din komai, pain relief yabata tasha kana takoma takwanta.Rasa yanda zeyi da ita yayi danhaka yaciro wayarsa yayi darling din number Hajiya adama,dan hakan shine mafita kawai awajensa"lokacin dayakira suna zaune da Mamie dasu lubna da nabila,lubna dake kusa dawayar tami'kawa hjy adama tace Momy ga yaya ango nakiranki, harara hjy adama tamaka mata tare da karbe wayarta ahannunta tace magananniya kawai"Murmushi Mamie tayi tace yo meye na hararanta dan tafa'di gaskiya, picking Call din Hjy adama tayi tare dacewa aidaman bazakiga lefin ta tunda 'yar awajenki"dariya nabila tayi tace hakqne momy.
gaisheta imraan yayi daga daya bangaren cikin rawan murya,amsawa tayi tana tambayar sa matansa,cikin rawan murya yace Momy dama..
dama...dame me??hjy adama ta tanbayeshi jin yanda yake inda,daman khadija ce ba lafiya tun juyi kuma..kuma dama ko abinci takasa ci tunjiya sekuka takeyi wai na kaita gida ya'karashe cikin inda inda "toh shikenan son gani nan zuwa yanzu,thank you Momy yace tare da takashe layin.
Kallon ta tamayar kan lubna da nabila dasuka zuba Mata na mujiya sunajiran karin bayani,harara ta maka musu tace kutashi kubani waje magulmata kawai baki lubna tatura sannan suka mi'ke sukabar wajen,Murmushi Mamie tayi tace kin kyauta Momy imraan dakika koremin yara Murmushi hjy adama tayi tace sun fiye gulma sannan ta zayyanewa Mamie rashin lafiyan khadija tace zataje tadubata"cike da jimami Mamie tace Allah yabata lafiya"ameen hjy adama ta'amsa sannan tami'ke tanufi bedroom dinta tadauko mayafinta tanufi gidan imraan,tana zuwa tatardashi aharaban gidan se safa da marwa yake"ganin duk yanda yaru'de ne yasa hankali hjy adama yatashi cike da damuwa tanufi sashen khadija batare datace dashi komai ba...._VOTE_ ✅
_COMMENT_
_SHARE_*_ESHAA CE~_*🤙🏻

YOU ARE READING
ASH'NAN
FanfictionLabarine me cike da soyayya ban tausay,hakuri,juriya,makirci,tawakkali