57&58

18 0 0
                                    

💞🌸 *ASH'NAN*💞🌸
_( LOVE AND ROMANTIC STORY)_

*STORY AND WRITTEN*
             _BY_
*REAL ESHAA ~*

*WATTPAD*
_Realeshaa~_

*FREEDOM WRITER'S ASSOCIATION.* 📕🖊️
( Ƴanci don cigaban al'umma, ƴan ci ya ɗara bauta, freedom writters._ )

            *( F.W.A)🖌*

https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/

*_Ya Allah Ubangiji kajikan mahaifina ya Allah kagafar tamasa zunubansa ya Allah kakai haske kabarinsa ya Allah kajikan dukkan musulman dasuka rigamu gidan gaskiya ya Allah kasa innamu yazo mucika da imani._*

*SADAUKARWA GA*
_MY aunty Baby_ _tundaga farkon ash'nan har'karshe sadaukarwace gareki my son so fisabilillah_

_Dedicated to TEEMAH wannan page din kyauta ne agareki kiyi yanda kikeso dashi ha'ki'ka inajin dadin comment dinki_

_Am so sorry ba kullum zaku dinga jinaba saboda zanfara exam gobe a school befi kujini sau biyu ko ukuba asati_

    *PAGE 57&58* 🖊️

_____________________________________📖Turus Teemah tatsaya tana Kallon su cike da tsantsar mamaki, wannan wani irin cin amana ne lalle namiji munafikine kuma macuci,tunda yake dakin khadija baya yadda ko hannun sa tari'ke daga ta ta'ba jikinsa zenuna mata hakan bedaceba anma yanzu saboda bakin zalunci shine ita washe garin kwaninta ze fake yana latsa wata"Allah ya isa bazan yafemaka ba mugu azzalumi kagama hakke min jiya ko warkewa bangama sannan yanzu kazo kana cin amanata,acikin kwana na zakazo kana latsa wata kucaka kwaila"Muryan ta yadawo dasu daga duniyar dasuka lula"cike da bacin rai yajanye bakinsa daga na khadija batare daya raba Jikin suba yamayar ga Kallon sa ga Teemah yarasa wacce irin shedaniya ce wacce batason lafiya shin meyakawota ?.
Cike da matsanancin kunyar ta ash'nan tajanye jikinta daga na imraan tabbatas tasan basu kyauta ba hakan yasa tunjiya take kaucewa imraan anma seda zuciyar su tarinjayesu"anma kuma aganinta bedace tajefi mijin auren ta da irin wannan kalaman rashin 'da'a ba"tana Cikin wannan tunanin taji saukan wani lafiyyan mari,batadawo hayyacinta ba taji Teemah tashaketa, ke karamar karuwa, karamar ki dake harkinsan salon kissa da munafurci Har kinada surar da zakija hankalin da namiji dashi,ki kalli idanu na da kyau in iya duniyan ci da iya shegene baki kainiba...Kisa keta Fatima karki kuskura in nuna miki ainihin kala na,amatu'kar fusace tajuyo kansa cikin hargagi tace ka da'de baka nuna min asalinkaba mugu azzalumi me Satan kwana mayaudari maha'inci dame wannan yarinyar tafini da Har zaki dinga biyota kuna cin amanata.A matu'kar fusace imraan ya kwasheta da mari duk da kasancewar bayasan saka hannu ajikinta anma takaisa bango"Kuka ash'nan tafashe dashi dan arayuwata tatsani tashin hankali musamman ma ace tasana diyyanta ne dan Allah yaya kabari ta'fada tana ri'ke hannayensa daya 'daga da niyyan sake marin Teemah.Wani matsiyacin kallo Teemah kebin khadija dashi hannu ta kyasta sa'a biyu afuskar khadija tace ash'nan kifara kirga kwanakinki acikin gidan nan domin keda farin ciki kinyi sallama acikin gidan nan sena kuntata na musgunawa rayuwarki Wanda ko da makiyinki ne seya tausaya miki ukubar da zaki fuskanta acikin wannan gidan kirubuta ki'ajiye,tana gama fa'din haka tafice daga dakin tana share hawayen ba'kinciki.
"Durkushewa ash'nan tayi awajen tare da fashewa da Kuka metsuma zuciya kalaman Teemah nayimata yawo akanta,durkusawa imraan yayi daniyyan rungumota jikinsa turesa tayi tami'ke dasauri tace karka ta'ba ni duk kai kaja wannan abin taya zaka shigo kana ta'ba ni bayan kasan ba kwana na bane konice naganka a'dakin ta aranan kwana na zanyi abinda yafi haka saboda ina sonka kuma Ina kaunar ka na rokeka dan Allah karkasake dawowa bangarena inhar ba kwana nabane"anma khadija....Hannu ta'daga masa tace bana bu'katan jin komai daga bakin ka,kafita kawai tana gama fa'din haka tashige bedroom din ta tare da rufe kofa harda sanya key.
Kai yadafe tare da furta ya salam,ganin bazata bu'de masa kofar bane yasanya shi Fita yanufi sashen Teemah kwanciya yayi a parlour batare daya shiga bedroom din ta ba dan wani irin haushin ta yakeji,shikenan dan kwananta ne ba shida yancin ta'ba matarsa,awannan karon zenuna Mata kuskurenta.
"Wayarta dake kan mirrow ta'dauka number momynta tayi dialling ringing biyu tadauk,tare da sallama,murya ashake Teemah tagaisheta"amsawa hjy Habiba tayi tare dacewa lfy kuwa teema na naji muryan ki haka??Kuka tafashe dashi tace inaaa lafiya kuwa Momy ya imraan yamaida kamar jaka bashida aiki kullum se dukana da zalunta ta"ashar hjy Habiba takunduma masa tace bari dadyn ki yadawo yau ba se gobe ba zansanya shi,yasa wannan la'anannen yaron yasa keki"Kuka Teemah tafashe dashi tace gaskiya Momy ina sonshi sede kidauki wani mataki daban anma banda maganan saki"Shiru hjy Habiba tayi nawasu mintuna sannan tace bani minti biyu ina zuwa"toh Momy Cewar Teemah tanakashe kiran.
"Number hjy Zainab talalumo tana kira hjy Zainab ta'daga bayan sungaisane hjy Habiba tace agaskiya aminiyar inada matsala tun washe garin auren Fatima tafara fuskantar matsala awajen imraan abin haryakai yanasa hannu ajikinta dasu nan duka"Numfasawa hjy Zainab tayi tace ai wannan yaron badan mutunci bane inna fa'da miki abinda yayiwa kubra ranan da kika aiketa gidan se kinyi mamaki, koda yake ma bawani mamaki tunda kinsan tsagerancinsa,wai hadda cewa in yasake ganin kafafunta acikin gidan seya kakkarya.
Ohh nide Allah yaha'da ni da tsagerin siriki anma kiyi hakuri tsagerancinsa yazo karshe Cewar hjy Habiba"Dariya hjy Zainab tashe'ke dashi tace shiyasa nakeji dake nasan baki daukar raini duk Wanda yaci tuwo dake miya yasha,uwarsa ma me tasamu awajenki bare shi karan kada miya yanzu yakikeso ayi dashi??Murmushin mugunta hjy Habiba tayi tace inaso kirakani kauye wajen wannan mutumin zuwa nanda sati daya in Alh yayi tafiya"Dariya Hajiya Zainab tashe'ke dashi tace baki da matsala"Allah yakaimu raran tafa'da tare da katse layin.wayar Teemah hjy Habiba takira tana dagawa tace kiyi hakuri kin kusa juya imraan ahannunki kamar rakumi da akala haka haka zaki mayar da imraan"ihu Teemah yayi tace Momy I can wait to see"Dariya hjy Habiba tayi tace haka nikeson jin ki cikin farin ciki ako da yaushe tattaunawa sukaci gaba dayi yanda zasu juya imraan yanda sukazo.

ASH'NANWhere stories live. Discover now