SANADIN MATAR UBA

1.4K 17 0
                                    

SANADIN MATAR UBA






3






Bayan sati biyu da faruwan wannan lamari tsakanin alhaji sauban da Fatima Ummi nehh ta fara jin sauyin yanayi Wanda ya tabbatar da shigar ciki jikin ta bata tabbatar da hakan ba saida janah ta raka ta asibiti aka tabbatar mata dashi kuma aka bata a rubuce murmushin mugun ta ta saki a fili ta furta alhaji ka shiga hannu ina son ka alhajina tana gama fadin haka ta mike tare da yafuto janah da hannu suka bar asibitin basu zame koh ina ba sai gidan alhaji sauban inda suka sameshi yauma kamar kullum yana rabon kudin daya saba na muna furci





Daga nesa suka tsaya ita da kawar tata Inda suka zuba masa idanu ba tare da sun karasa inda yake ba bayan minti Biyar alhaji sauban ya dago kansa domin ganin Yan matan dake gaban sa kwatsam sai ya saukesu akan Ummi da janah dake gefe daya ruke da file din asibiti suna hada ido da Ummi taji gaban sa ya fadi rass amma sai ya basar yaci gaba da abinda yake yi amma duk sanda ya dago sai yaga Ummi shi kadai take kallo Dan haka sai ya mikawa PA kudin da zai raba ya shiga gida bayan wasu Yan mintina PA ya gama rabon kudin nehh zai shiga ciki domin tambayar alhaji lpy yau bai zabi wadda zata debe mai kewa ba kawai sai ganin Ummi yayi a gaban sa cikin zazzakar muryan ta  ta budi baki tare da fadin







Malam idan baka manta ba sati biyu da suka wuce Kaine kaxo har inda nake ka tallata min hajar mai gidan ka na yarda ka kaini inda yake to yanzu ma gani na kuma dawowa kuma Kaine zaka kuma kaini inda yake sabida hk bisimillah maza muje







Kallon kurillah PA ya bita dashi sosae d sosae nan take yaga wannan takarda dake hannun sa kawai yaji gaban sa ya Sara amma daya tuna waye alhaji sauban sai yayi murmushi tare da fadin







Yan mata ai hakan ba laifi bane idan kin shirya zamu iya shiga koh





Juyawa tayi ta kalli inda janah take janah ta daga mata kai alamar taje kada taji tsoro kawai sai ta CE muje koh ba musu ya wuce gaba  har cikin gidan alhaji baya haraban gidan Dan haka kai tsaye suka nufi dakin hutawar sa suna isa Ummi taja ta tsaya kana ta kalli PA tace







Ka gama aikin ka Malam Dan hk nan nehh madakatar ka idan na fito ma hade koh kallon sa bata tsaya yi ba ta kai tsaye ta shiga tare da rufo koh fahh









Alhaji sauban yana zaune acikin dakin hutawar sa yaji alamar an bude koh fahh an shigo baiko juyo ba Dan yasan PA nehh kawai yake da damar shigowa wannan sashin amma ba mamakin sa sai ya tsinkayi muryan mace tana fadin






Sannu da hutawa alhaji ya gajiya fatan kana cikin koshin lpy tana mgn tana tafiya har ta isa inda kujera take ta zauna tare da dora kafa daya kan daya sannan ta zaro cingam daga cikin brez dinta ta bude ta fara ci






Shiko alhaji sakin baki yayi yana kallon ta tamkar mahaukaci sabon kamu ya jima yana kallon ta kana daga bisani yace




Ke waya baki ixinin shigowa nan gurin yana maganar nehh kansa tsaye   kuma ransa a matukar bace






Cikin isa da gadara tace ni na bawa kaina damar shigowa cikin nan kuma Dan na isa shiyisa na shigo idan kuma da mai fitar dani to saina gamshi





Cikin zafin rai ya taso da nufin zabga mata mari da sauri ta daka masa tsawa tare da fadin karka yarda ka taba jikina wai da sunan duka idan ba haka ba kuwa zan baka mamaki alhaji sauban Dan yanzu dai dai nake da lavel din ka ka nutsu muyi mgn cikin nutsuwa na tashi na kama gabana idan kuma ba haka ba rai ya baci suna ma ya baci alhaji sauban mai taimakon talakawa yana kwakule musu gindin yara tana kaiwa nan ta tuntsire da wata shu'umar dariya








Sakin baki alhaji sauban yayi tare da kura mata idanu Dan San gano wani abu a kanta amma ya kasa gano komai Dan haka sai ya koma ya zauna tare da fadin



Ehem ina jinki mai ke tafe da ke






Cikin isa da kasaita ta karkace ta zaro file din asibitin dake gurin ta sannan ta mike tare da karasawa inda yake zaune ta zauna a kusa dashi sannan ta mika masa ba musu ya karba karba tare da fara dubawa








Dasauri ya dago yana kallon ta kallo na mamaki da kuma zargi kawai ya hau mitsike idanun sa Dan gani yake tamkar a mafarki wai tana da shigar ciki na sati biyu daga yin Abu sau daya kai karyane wannan a fusace ya mike tare da wullah mata takardar ta yana fadin ke dallah karki rainamin hankali daga yin Abu sau daya sai ciki koh to kisani ina da hankali ba yau nazo duniyar ba yarinya idan kudi kike bukata kixo zan baki amma wannan hanyar da kika dauka bazata bulle dake ba dan haka ga tsiyar ki nan ki tashi ki bani guri kuma idan na kuma ganin ki saina sa an kashe min ke baki daya ma Dan hk ki kiyaye alhaji sauban ba sa'an wasan yarinya bane na huce duk yarda kike tunani yana zuwa nan ya mike ya fara tafiya dan shiga cikin bandaki kamar daga sama yaji tana fadin dakata anan malam tsayawa yayi chak danjin dame kuma zata zo







Takowa tayi cikin isa ta karaso inda yake sannan ta kalleshi tayi da sakar masa murmushi mai kayatarwa tace lalle alhaji bakasan wace Ummi ba to kasani ni murucin kan dutse CE ban fito ba sai da na shirya kuma ka sani batun ciki ba karya bane gsk nehh kuma nakane domin na tabbatar lokacin daka cini a samuwa kasameni ba tsohuwa ba dan bansan kowa ba sai kai kuma bazan taba sanin wani ba ka sani ni sharadina daya nehh ka aureni Mu rufawa juna asiri idan ba haka ba kuma zan saki wannan wayar ta taciro ta kunna masa recording din duk maganar da yayi yanzu har zancen daya furta na zai kashe ta





Zufahh CE ta fara tsatsafo masa yana kallon da Sauri Ummi tace to alhaji ai ba iya wannan bane alhaji harda video tana gama fadin haka ta kunna masa video na cin daya mata baki data tun daga farko har karshe cikin shammata ya kawo hannu da nufin ya warce wayar da Sauri ta kauda hannun ta tare da fadin




To alhajina meye haka kuma ka sani PA yana kofar side din nan yana jiran ka sabida haka karkayi abinda zaka taunawa kanka asiri nidai kaji tsaradina duk abinda ka yanke kana iya nemana domin Mu sasan ta amma tabbas nan da 2days idan banji sakamako ba to a labaran ranan zaka ga lbrn ka a koh ina a garin Kano tana gama fadin haka ta juya tana taku dai sai har tabar falon bai motsa daga inda yake ba gaba daya ya jike da gumi Abu na farko dayake tsro shine iyalin sa idan sukasan da wannan ya kade sabida haka ya zama dole yayi wani abu







PA ya kwallawa kira da Sauri ya shigo ya zube a gaban alhaji sauban kallon sa alhaji yayi tare da fadin lalle lalle PA a nemo min inda gidan su yarinyar nan yake sunan ta Ummi lalle yau din nan nakesan komai



PA yace angama alhaji tare da mike wa ya fice daga side din.................

SANADIN MATAR UBAWhere stories live. Discover now