SANADIN MATAR UBA

932 11 0
                                    

SANADIN MATAR UBA




Oum.... Now and old




_Sakamakon qorafi na wasu masu qarancin fahimta yasa dole badon munaso ba zamu mayar da littafin nan na kudi akan farashi daidai aljihun kowa just 100 kawai idan kinaso tuntubi wannan number zaayi Miki bayanin yanda zakici gaba da samunsa cikin sauqi._

_09013718241_


20







         Safna ce ta juyo ta kalli jamsy tare da fadin Kawata nifahh jiri nakeji wlh zan fadi kina ina ta fadi hakan tare da ruko jamsy ta fada jikin ta



Jamsy da itama ta fara gani hudu hudu ta yi saurin ruke safna tare da fadin bestyna mai yake faruwa nehh nifahh komai biyu nake gani gsky akwai matsala bata gama rufe bakin ta ba sai jikake yifff sun zube a gurin baki dayan su gabadaya hall din kallo ya dawo kansu kowa na musu sannu amma basa gane kowa musamman jamsy da abin yafi shigar ta sosae







Kalid da imran nehh suka kutso cikin mutanen da Sauri kowa ya daga tasa tare da tambayar ta abinda yake faruwa amma ba amsa sai dariya kawai da sukeyi lokaci bayan lokaci





Jamsy ce ta kwanta a jikin kalid tare da fadin kai waye kai meyasa kake tabani ka sake ni mana bakaji nehh






Kallon juna sukayi tare da imran sukayi murmushi imran nehh ya fara sabar safna sai mota shima kalid ya dauko jamsy da kalli fuskokin su kasan suna cikin farin ciki na daf da cika burinsu akan Yan matan nasu







Tafiya kalid kawai yakeyi amma gani yakeyi tafiyar ta masa nisa dan haka ya kara gudun motar tamkar zasu tashi sama dayake dare nehh ba kowa a hanyar sabida haka yayi ta sharara gudu ga jamsy a gefen Sa idanta a rufe sai surutu takeyi Ita kadai






Itako safna bata ma iya maganar gaba daya basan inda kanta yake ba da wannan damar imran yayi amfani gurin fito da manyan boobs din ta waje yana shafasu tare da matsawa baki yasa yana shan daya dayan kuma yana matsawa yana nishi






Gabadaya iya safna ma batasan abinda yake faruwa ba ita dai taji ana tabata amma ta kasa mgn






Ta madubi kalid ya hango imran yasa safna a gaba sai matseta yake Dan haka shima abin ya bashi sha'awa nan da nan abar Sa ta mike kawai sai ya kai hannu ya kamo boobs din jamsy shima ya shiga shafawa da hannu daya ya na tuki da hannu dayan nishi ya fara saki yana Dan gurnani dan Allah ya horewa jamsy manyan boobs dan haka ba karamin dadi yakeji ba lokaci guda gaba daya hankalin Sa ya bar kan tukin da yakeyi ya koma kan jamsy da idanun ta suka fara lumshewa wani mai tifah nehh shima ya zubo da gudu sai ganin motar su kalid yayi tana layi tayo kansa horn ya danne da karfi amma gabadayan su ba Wanda yaji sakamakon glass din da suka rufe baki daya









Kalid yana dago kansa yaga saura kadan su hadu da mai motar da shima ya rasa birki kada motar yayi da karfi amma duk da haka saida mai tifar yayi awo gaba da su baki dayan su motar ta mirgina chan gefe





A matukar tsorace mai motar ya fito gaba daya rigar Sa ta jike da gumin tsoro motar ya fara lekawa ta glass din daya tarwatse baki daya






Dukkan su hudun ya gani acikin halin suma koh mutuwa a tsorace ya mike ya fara kalle kalle yaga ba wanda ya ga abinda ya faru dan haka da Sauri ya dauki motar Sa ya bar gurin da gudun tsiya






Bayan minti kadan da tafiyar sa saiga motar Yan sanda tazo fito zagaye nan take sukaga su imran da Sauri suka kira motar asibiti ba jimawa akazo aka fito da su sai asibiti baki dayan su aka duku fah akan su






Anyi sa'a ba Wanda ya mutu a cikin su sai karayar da kalid yayi a kafa guda daya an daurashi sai imran shikuma ya karye a hannun hagu shima an daurashi suko su jamsy buguwa kawai sukayi baki dayan su an samo kansu dan haka sai aka fara Neman ta yarda za'ayi a nemo iyayen su






Kwamishinan Yan sanda nehh ya shigo ganin su yana ganin kalid da imran gaban sa ya fadi dam a fili ya furta imran kalid kune wani dan sanda nehh ya matso tare da fadin yallabai ka sansu nehh kada kai kwamishina yayi tare da nuna imran yace wannan da kake gani shine imran amjad dan kwamishina mai ci na yanzu wannan kula kalid suraj dan mataimakin kwamishina mai ci yanzu kasani wadannan yaran yarda ake ji dasu a wannan garin koh dan gwamna albarka akan yaran nan sai iyayen su su kashe mutum ba komai bane shiyisa suke abinda sukaga dama ba mai kwabar su yanzu Mu bari sai gobe sai asan yarda za'ayi baki daya







Washe gari da sassafe safna ta farfado daga nannauyan bacci daya dauketa sakamakon kwayar da tasha a cikin lemo jikin ta ta kallah taga ba kayan ta na jiya bane kuma ga rauni nan kala kala a jikin ta kawai sai ta fashe da kuka tare da farakiran sunan jamsy da karfi nan take nurse suka shigo aka fara bata baki dakyar tayi shuru bayan sun mata alkawarin zasu kawo mata jamsy nan kusa da ita dan sun fada mata itama taji ciwo sosae






Sai a lokacin take tambayar su mai ya samesu itada besty din ta anan suke fada mata ai accident sukayi harda maza biyu ma acikin mazan daya ya karye a kafa daya a hannu nan take ta fashe da kuka Tana kiran sunan Allah








Kamar yarda ta kasance da safna haka al'amarin ya kasance da jamsy dan NATA ma har yafi na safna da kyar suka shawo kanta nan kuma ta tibire sai an kaita dakin safna dan dole suka hadasu a daki daya dan kowacce kuka takeyi akan yar uwarta






Kwamishina yayi wa iyayen su kalid waya Inda ya sanar musu da abinda yake faruwa hankalinsu ba karamin tashi yayi ba dan duk duniya koh wannan nehh su da daya ya mallaka saida sukaji basu mutu ba sannan hankalin su ya dan kwanta asibitin ya fada musu koh minti talatin ba ayi ba sai gasu tare da iyalan su baki daya






Lokacin da suka yaran su kuka suka fashe dashi daga matan har mazan an rasa mai rarrashin wani dan gaba daya jikin yaran ciwo nehh na glass din daya fashe ga kuma karaya nan take kwamishina ya nemi transfer daga asibitin anan nehh ake shaida musu ai da mata biyu acikin motar su ba'asan iyayen su ba gaba daya akayi transfer zuwa babban asibitin koyarwa na Malam aminu Kano dake nan garin Kano Nigeria







Sai bayan awa daya da rabi kowannen su ya farfado lokacin da sukaga iyayen su kuka suka fashe dashi kamar wasu yara suko sai rarrashin su sukeyi dakyar aka suka samo kansu sai a lokacin sika tuna da Yan matan su




A tare suka kalli juna suna masu zaro idanu tare suka kowannen su ya kira sunan budurwan sa





Gaba daya iyayen suka zuba musu ido imran nehh yayi karfin halin kallon mamyn sa yace mom ina safna take ta mutu nehh mom itace rayuwata duk duniya ita kadai nakeso idan na rasa ta kuma kun rasani tana ina dan Allah ya fadi hakan tare da kokarin tashi amma jikin sa ya hanashi




Shima kalid kuka ya fashe dashi yana jijjiga alhaji surajsa yana kiran sunan jamsy daya ke abban nasa yanajin labarin yarinyar a bakin Hajiya fati nehh yasa shi saurin gane ta nan take ya ruke dan NASA yana fadin kayi shiru son tana raye dukan su suna raye kuma suma mun taho dasu nan din






Kalid najin haka ya sauke wata nannauyar ajiyar zuciya tare da fadin na godewa Allah shima imran wani sanyi yaji a ransa shi kadai ya fara murmushi tare da rufe idanun sa safna yake hangowa tana masa murmushi mai kayatar wa da Sauri ya bude idanun sa tare da fadin safna da karfi amma sai yaga ba ita sai iyayen sa da suka zubo masa idanu da mamaki kunya ce ta rufe shi dan haka sai ya koma ya kwanta yana murmushi






Gaba daya iyayen kallon juna sukayi kafin suyi murmushi nan take dan gaba dayan su sun kosa suga yaran nasu sunyi aure dan suga jikokin su dan su girma ya ruskesu dan haka wannan labarin ba karamin dadi ya musu ba baki daya................






          WANNAN KENAN

_Sakamakon qorafi na wasu masu qarancin fahimta yasa dole badon munaso ba zamu mayar da littafin nan na kudi akan farashi daidai aljihun kowa just 100 kawai idan kinaso tuntubi wannan number zaayi Miki bayanin yanda zakici gaba da samunsa cikin sauqi._

_09013718241_





plz shared

SANADIN MATAR UBAWhere stories live. Discover now