SANADIN MATAR UBA

932 18 3
                                    

SANADIN MATAR UBA






Oum.... Now and old




_Sakamakon qorafi na wasu masu qarancin fahimta yasa dole badon munaso ba zamu mayar da littafin nan na kudi akan farashi daidai aljihun kowa just 100 kawai idan kinaso tuntubi wannan number zaayi Miki bayanin yanda zakici gaba da samunsa cikin sauqi._

_09013718241_





https://t.me/joinchat/GBWwy0GTRCXbTu7m




37







A bangaren su Hjy saratu kuwa bayan sun sami nutsuwa nehh ta Yan mintuna nehh hjy saratu ta kalli haj Ummi tace gsky kin jiyar dani dadin da ban taba ji ba tun da nake ba abinda zan miki sai gdy






Murmushi Ummi tayi mai dauke da Dan karamin mamaki sannan tace haj kenan ai ba nice mai dadin ba kece mai dadin dan aduk cikin matan da nake harka dasu ban taba jin mace mai dadi da gardi irin ki ba kedin ta musamman CE






Har tsakar kanta taji wannan yabon da Ummi ta mata Dan haka bata San sanda ta saki kayataccen murmushi mai nuna tsantsar farin ciki sannan tace ni alfarma daya nakeso agun ki Ummi






Kallo ta Ummi tayi da mamaki kafin tace ina jinki wacce alfarma ce haka




Haj saratu tace inason a duk lokacin da nake bukatar ki ki kasance mai bani hadin kai akasin hakan kuwa zai iya jefani cikin matsala babba Dan gsky na kamu da yawa




Abin dariya yaso yaba Ummi amma sai ta gimtse kawai ta kurawa haj saratu idanu kamar bazatayi mgn ba ta jima tana kallon ta kafin ta matso dafda ita ta janyo ta rungumeta tayi tsam a jikin ta kafin tace haj indai wannan nehh baki da matsala a tare da dani ko yaushe ko wanne lokaci ina maraba dake Dan ke din ba kalan matan da xa a ki bane






Itama haj kara rungume ta tayi tana mai farin ciki sosae a ranta sun jima a haka kafin Ummi t zame jikin t ta fuskan ci haj saratu tace






Nikam haj kasuwanci nakeson farawa gadan gadan kuma nasan zaki taimaka min shiyisa nayi tunanin neman shawaran ki






Gyara zama haj saratu tayi kafin tace keko wani irin kasuwanci kikeson yi haka





Haj Ummi tace uhmmm har yanzu dai ban yanke wannan shawaran ba dama dake nakeson muyi maganar





Shuru haj saratu tayi na wasu lokuta kafin tace to mai zai hana ki bude babban super market na abubuwa da dama kama daga kayan daki Dana kitchen kayan abinchi da kayan sawa da dai sauran su ina ganin a wannan zamanin ba abinda ya kaisu kawo kudi










Shuru ummi tayi tana tunani akan maganar haj saratu ta jima tana shawara a zuciyar ta kafin ta amince da zancen





Aiko anan take haj saratu tayi wa customer's dinta waya na kasashe da dama sunyi mgn sosae da Ummi inda kowanne ya amince da sharadin kowa su sun amince ma zasu iya bata kaya idan ta siyar ta basu kudin su albarkacin haj saratu amma sai taki hakan ita tafison tasa dukiyar ta haka kuwa akayi a cikin sati daya aka ginawa haj Ummi katon super market tamfatsetse a kasuwar kantin kwari inda yaci sunan Fatima kitchen and furniture investment Nigerian limited







A sati na biyu aka shigo da kaya na gani na fada shagon ya cika maakil da kaya komai masha Allah inda ta samu ma'aikata masu amana duk da taimakon haj saratu






Ba karamin dadi haj Ummi taji ba ganin Shago ya kammala har an fara siye da siyarwa abinda da an zuba naira nan da nan Shago ya fara habbaka customer tako ina Allah yasa mata albarka duk Inda ka wuce a kasuwan labarin Fatima kitchen and furniture investment Nigerian limited ake yi








SANADIN MATAR UBAWhere stories live. Discover now