SANADIN MATAR UBA

898 8 0
                                    

SANADIN MATAR UBA


Oum.... Now and old





19









           Yauma kamar kullum Ummi tazo gidan janniy sun gama sheke ayar su nehh janniy take tambayar Ummi ina wayan ta take tace har yanzu bata da waya janniy batayi mgn ba kawai ta shiga dakin ta sai gata ta fito da sabuwat waya kirar I phone 11 ta mika mata






Zaro ido Ummi tayi tace mai zanyi da wannan sweetyna ai idan na karbi wannan sai ya kashe min aure amma ki bari zan yi wa alhaji mgn idan yaso sai ya saimin hakan ya miki





Ba musu ta maida wayan ta ta zauna a kusa da ita tace to kina da account babyna tace batada janniy tace gsky ya kamata ki bude account ta yarda zan na tura miki duk abinda kikeso kinsan sabida ke zanzo Nigeria fahh



Ummi tace haba dgsk zakizo tace yarda kike da dadin nan ai idan na barki na bar dadi dole ma zanzo




Ummi taji dadin hakan Dan haka tace aiko nima zanso zuwanki dan zan yi kewar ki bayan bama tare




Janniy tace gsky



Ummi tace sosae ma kuwa musamman ke din kinsan ta daban CE  ke





Murmushin tayi jin yarda Ummi ta FASA mata kai dan haka kawai ta dauki key din Motan ta tare suka fita da Ummi banki suka wuce kai tsaye janniy tayi mata duk abinda ya kamata nan take akayi komai aka gama aka bata A T M card da komai nan take janniy tasa mata million ashirin a cikin account din





Lokacin da taji kudin da suka shigo ji tayi kamar ta daka tsalle agun dan tayi matukar farin ciki bayan nan suka wuce kasuwa janniy ta kashe mata kudi na fitar hankali dan yarda take San Ummi koh kanta bataso




Sun dawo Gida da kaya niki Niki inda suka sauka a gidan janniy dake magwabta nehh a falo suka baje dan duk sun gaji baki daya mai gadi nehh yake shigo da kayan bayan ya gama suka kulle kofan wanka suka shiga tare a cikin bandakin janniy taci Ummi San ranta har saida ta ishe ta sannan sukayi wankan suka shirya dining suka nufa already an gama hada komai suka afa suka dawo falon dan huce gajiya ba jimawa Ummi tace bari taje gidan su ta ga wainar da ake toya wa nan ta bar janniy da kewar ta dan bata taba gajiya da Ummi





             WANNAN KENAN




A nan gida kuwa kamar yarda jamsy ta fada haka lamarin ya kasance kalid da imran sunzo gidan su safna inda suka samesu koh wacce ta shirya imran na ganin safna yaji gaba daya hankalinsa ya tashi a knta ido ya kura mata kamar maye yana kallon ta itama shi din take kallo an rasa Wanda zai CE kala






Imran nehh ya sakar mata lallausan murmushi kafin ya bude hannun sa alamar tazo




Nokewa tayi tana kallon su jamsy dake ta wasa da hannun juna jamsy na ma kalid shagwaba abin sha'awa






Kallon ta imran yayi a zuciyar sa yace wato idan basu zakizo kenan koh zaki shiga hannu nehh yarinya a fili kuma murmushi yayi tare da fadin baby safna kunya ta kikeji lalle akwai aiki a gaban ki kuwa ya fadi haka tare da zma akusa da ita dan janyewa tayi kadan sabida cinyar sa da ta dan gogi tata kallon ta yayi itama shi ta kalla sannan ya kalli tazarar da ta bayar a tsakanin su yace lalle wannan saliha CE amma nasan yarda zan yi dake yarinya





Mikewa yayi yana fadin hello gays ya isa haka soyayyan kuzo mutafi kunsan lokaci batare da bata lokaci ba suka fice a gidan kalid nehh ke Jan motar inda gimbiyar sa ke gefen sa sai kallon ta yake yana tande baki lokaci bayan lokaci idan sun hada ido ya sakar mata murmushi itakuma ta gallah masa harara dan ita tun ba yauba ya nuna mata maitar sa a fili taki yarda Dan haka take taka tsantsan dashi sabida bacin rana wannan ma tayi nehh sabida besty din ta safna








A gidan baya kuwa masoyan kurame nehh inda imran ya kura mata ido yanasan kashe mata jiki amma taki kallon koh idanun sa wsa kawai take da zoben daya bata kallon zara zaran yatsun ta yayi kawai sai ya kai hannu ya kamo su ta tare da fara taba zoben hannun ta






Ido ta kura masa da alamar tambayar mene haka kakeyi





A fili ya furta masha Allah ban taba ganin yatsu irin naki ba gsky sun birgeni ya fada yana mai basu kyakyawar sunba hannun ta fara janye wa amma sai ya ruke su sosae kuma janyota yayi kadan ya dora hannun a kan kirjin sa ba yarda ta iya dan ya riketa sosae ita kuma batason su jamsy su San maike faruwa dan haka saita kyaleshi a hakan amma ta dan kuma matsawa kadan







Wani club suka nufah inda su imran suka saba zuwa gurin ya hadu matuka sosae ko ina ka duba manyan kwari nehh kowa da yarinyar sa suna rawa idan ka duba kasa kuwa daga mai shan lemo sai mai shan giya sai mai shan taba da sauran su dai kowa a chake yake







Imran da kalin suna shigowa filin dj ya tsaida kida chak nan take kowa ya juyo bayan sa dan ganin ko waye ya shigo filin ai ana ganin su sai sowa d ihu kwari suka fara kawo gaisuwa nan take Yan mata masu ji da kansu suka fara yin chaaaaa a Kansu amma basu kula kowa ba har suka isa inda musamman dansu akayi gurin suka zauna tare da su safna da jamsy da suka zama cikakkun kauyawa a gurin sai kalle kalle suke







Hannu imran ya daga alamar aci gaba da chasu nan take DJ ya saki sauti aka fara rawa tako ina





Imran nehh ya mike tare da fadin Yan mata mai zakusha nehh koh bakwa bukatar komai





Jamsy bata kawo komai a ranta ba tace cock zatasha itama safna tace shi zatasha dan haka kawai sai imran yace to kawai a karbo shi baki daya







Yana zuwa matsaya mai saidawan ya kawo gaisuwa ya amsa sannan yace Oga da kanka ai da kayi kira sai azo


Imran yace ai akwai wasu nehh a kasa ka gane ka basar kawai ka bada cock guda hudu sun isa




Karba yayi a hanya ya bude biyu ya zuba kwayoyi da yawa a cikin ko wacce daya sannan ya nufi gunsu yana zuwa ya ajiye daya a gaban jamsy da safna ya ajiyewa imran NASA shikuma ya bude NASA ya fara sha kalid ma bude NASA yayi ya fara sha suko duk hankalin su yana kan wata yarinya da aka saka mata wakar Malians tana rasa duk ta tafi da imanin su jamsy dan haka jamsy SANDA ta bude murfin bata kula da abude yake ba kawai ta bude ta fara sha itama safna NATA ta dauka ta fara sha ganin jamsy tasha






Kallon juna su kalid sukayi sannan suka sakar wa junan su murmushi kawai sai suka tashi suma suna taka irin rawan da wannan yarinyar keyi dan take kallo ya dawo kansu dan kaf gidan rawan ba Wanda ya kaisu iya rawa baki daya kowa ya sansu kuma kowa yana sansu.................






              WANNAN KENAN



more comments more typing fans ngd





VOTE
comments and shared

SANADIN MATAR UBAWhere stories live. Discover now