SANADIN MATAR UBA

1K 9 0
                                    

SANADIN MATAR UBA






Oum.... Now and old





13









A bangaren su Ummi kuwa tun kafin gari ya waye ta tashi tare da zame jikin ta daga na ummi ta nufi bandaki tayi ta wanke bakinta da fuskarta sannan ta nufi kitchen abinchin kari ta fara hada musu Mara nauyi sannan ta goge koh ina a kitchen din ta wanke komai sannan ta jera a dining ta hau gyaran falon koh ina saida ta goge ta kunna turare koh ina ya gauraye da kamshi Sannan ta zauna ta Dan huta bayan wasu mintuna ta leka dakin Ummi ta hango a bakin gado sai mika takeyi kura mata idanu tayi tana hango abubuwa da yawa a jikinta ji tayi gaba daya jikinta ya saki a jikin ta takeji kamar taje ta kama na shanun ummi ta matsasu amma kuma sai ta basar tana cikin wannan tunanin neh taji ummi tana fadin





Babyna kin rugani tashi kenan koh shine ni baki tashe ni ba





Safna tace ai anti naga bakida lpy ya kamata ki huta da sosae shiyisa ban tashe ki ba ya jikin naki






Ta amsa da sauki ai na warware ma tana kaiwa nan ta shige ban daki itama ta wanke bakin ta da fuskan ta ta fito dining suka nufah suka karya tare bayan sun karya nehh safna ta dubi ummi tace






Anti ummi Dan Allah wayana nakeso Allah nayi missing din ta






Kura mata ido ummi tayi tanason gano wani abun amma bata iya gano komai va Dan haka tace kije daki a cikin kayana ta nan a sama ki dauka






Da sauri safna ta ruga dakin har tana tun tube Dan Sauri bayan ta dauko wayan nehh ta fara dube dube koh akwai abinda ummi ta goge mata yarda wayan yake haka yake sai dumbin kira da suka taru Dan miss call 60 something ta gani kuma yawanci duk na babbar kawar ta nehh jamsy allah ya had a jinin ta da jamila yar gidan sanata ce maici na wannan lokacin tun wata rana da Hajiya saratu taje da safna gidan to dama MATAR sanata Hajiya lubna kawar ta ce anan safna da jamila suka hadu inda suka kulla kawance mai karfi daya baya jurar rashin daya koh kadan abin har daga wa iyayen su hankali yake Dan sun San idan ba mutuwa to akwai aure






Murmushi safna tayi har ta danna wa number jamsy kira kuma sai ta katse sakamakon tunawa da Antin ta tana gurin yanzu zata kashe ta da tambayoyi binchike ta ci gaba da yi a wayan tana shiga video taci karo da bf din nan har guda talatin dago kai tayi suka hada ido da ummi da itama ita take kallo da Sauri ta fita daga gurin Dan kada ummi tayi zargin wani abu taje ta zauna a kusa da ita tace








Anti to yanzu ina yake miki ciwo a jikin ki






Kallon ta Ummi tayi kafin ta nuna kirjin ta tace nan safna tace da kuma ina Volvo dinta nuna tace da kuma nan






Safna tace ba wannan ba anti a jikin ki fahh ina nufin abinda ya danganci rashin lpyn ki




Ummi tace to su wadannan ba ajikina suke ba babyna





Kauda kai safna tayi alamar koh kadan vatason zancen kafin tace to Allah ya sawwake bari naje bangaren Mu na dawo yanzu anti Dan Allah idan Abba ya shigo kada kice masa na tafi na barki zaimin fada tana kaiwa nan ta mike ta fara tafiya a nutse koh ina a jikin ta kadawa yakeyi ummi ta kura mata ido kawai tana kada kai a zuciyar ta tace lalle yarinya zaki kawo kudi da yawa idan kika hau layi fahh







Itako safna tana zuwa sashen su ta nufi bangarenta bandaki ta fada tayi wanka tasa wani less nata mai santsi sannan ta tsantsara kwalliya kafin ta dauki wayan ta ta kira jamsy dan hankalin ta gaba daya a tashe yake bugu daya aka daga wayan da Sauri safna tace tuba nake sweet wlh wayana baya guna yana gun amaryan abban Mu ta kwace min sai yau ta bani wlh gaba daya banajin dadin zaman gidan Mu sabida Dan banzan Sa idon da takemin banda wani katabus gashi alhaji ya maida ni gunta wai ina taya ta zama da kuma aiki Allah nidai ina cikin matsala sweet








SANADIN MATAR UBAWhere stories live. Discover now