SANADIN MATAR UBA

1K 9 0
                                    

SANADIN MATAR UBA




Oum.... Now and old






10







.........A bangaren safna kuwa tana isa bangaren su bata zame koh ina ba sai dakin ta tana shiga ta maida kofah ta rufe ta je bakin gado ta zauna da ta rufe idanun ta abinda suka aikata take gani gaba daya hankalin ta ya tashi wai matar baban na CE ta neme ta kuma ta yarda koh Dan ta karfi ta mata amma hakan bai dace ba kuma ta cuceni har abada baxan yafe mata ba ji tayi gaba daya kasan ta sai zafi yake mata Dan haka sai ta cire Dan karamin was don dake jikin ta Dan koh pant dinta a hijab ta boyo shi kallon gurin tayi taga yarda ya kunbura yayi ja hannu tasa ta Dan shafa wani uban zafi taji agun batasan SANDA ta saki yar karamar kara ba lokaci guda hawaye ya ciko a idanun ta tana kara yi wa Ummi Allah ya isa ban daki ta shiga ta hada ruwa mai dumi ta shiga ciki ba karamin zafi takeyi ba amma a haka ta daure ta sami kamar minti ashirin a ciki kafin nan fuskarta duk ta jike da hawaye sai a wannan lokacin ta ji saukin abin Dan haka ta tashi ta kuma hada wani ruwan ta yi wanka ta fito ana kiran sallah Dan haka sai ta dauro alwala tayi sallah sannan ta dauko qur'anin ta ta fara tilawa har aka kira sallan isha sannan ta yi sannan ta yi shirin bacci ta kwanta









Ta kusa minti talatin tana juyi baccin yaki zuwa ba abinda take tunawa sai kasancewar ta da Antin ta abin ya mata dadi sosae amma kuma bataso hakan ta faru ba tana cikin wannan tunanin nehh bacci yayi awon gaba da ita








A bangaren Ummi kuwa tana nan kwance har akayi sallan isha kafin ta tashi ta yi sallah ta kuma komawa ta kwanta tana game din ta tana nan alhaji sauban ya shigo da sallmar Sa kasa kasa ta amsa tare da mikewa tare da shigewa jikin sa sun jima a manne kafin ta jashi dakinsa ta cire masa kayan sa baki daya ruwa ta shiga bayi ta hada masa ya shiga yayi wanka kafin ya fito ta ware masa kayan da zaisa t shet ce da gajeren wando sai doguwar jallabiyya milk bayan yasa suka nufi dinning table bayan sun gama nehh suka zauna a falo Dan hutawa kallo suka kunna suna kallon wani Nigerian film inda Ummi ke cikin jikin alhaji ya manne ta sai kace wani zai kwace masa ita








Bayan wani lokaci alhaji yace Ummi wai yanzu cikin jikin ki watasan sa nawa



Tace wata daya da sati biyu yanzu



Hannu ya kai tare da shafa cikin yace kinason sa kuwa tace mai zai hana naso abuna alhaji kajika da wata tambaya




Gefe ya kallah tare da hade rai Dan a yanzu duk duniya ba abinda ya tsana sama da wannan cikin nata kallon ta yayi sannan yace shikenan dama acikin wannan watan muke zuwa umara da hajiya so nake muje tare dake kuma kinga bazai yuwu kije da juna biyu ba Dan daganan zamu wuce yawon bude ido duka dai zamu iya kwashe wata biyar kafin Mu dawo kinga kafin lokacin kinyi nauyi bazai yuwu Mu dawo gida ba kinga kin zama kaya sabida haka kawai ki zauna a Gida tare da su safna wani shekaran sai muje dake koh







Da Sauri tace a a gsky alhaji nidai ina San zuwa ba wata matsala kaji alhajina





Yace gsky tafiya dake a haka akwai matsala mafita daya ce a zubar da cikin nan saimu tafi tunda dama kinga bazai ta hanyar aure aka sameshi ba idan kin yarda da hakan to






Kogin tunani ta fada gaba daya hankalin ta ya tashi tunanin ta daya idan akaje zubar da wannan cikin kuma ta mutu fahh kai gsky tsoro nake ji bazai yuwu ba to amma ai wannan wata dama na samu dazan kuma shiga jikin alhaji dole ma na yarda dan haka saita kalli alhaji Sauban tace na amince alhajina amma kuma naji ance ana mutuwa agurin zubar da cikin nan fahhh




Murmushi yayi sannan yace to ke in banda abinki taya ma zanje asibiti wani kato ya kalle min zukekiyar matata ai akwai wani maganin zubar da ciki Dana tawo dashi kina sha minti Biyar yayi yawa komai ya kammala






Da Saudi tace to alhaji yana ina




Tashi yayi ya dauko mata maganin ta karba ta bude tare da daga kwalbar ta kwankwada murmushin nasara yayi Dan ganin burin sa ya cika tabbas yanason ya haihu da ita amma wannan din nehh bayaso tana gama sha ta miko masa kwalbar tare da kwanciya a jikin sa







Ba'a fi minti goma ba cikin ta ya fara murdawa ta ruke alhaji GAM idanun ta suka chanza launi cikin wata kalar murya tace alhaji zan mutu ka taimaka min kallon ta yayi yace bazaki mutu ba matata ki daure zo muje ban daki daukan ta yayi ya nufi bayi da ita suna isa jini ya balle mata ta jima tana zubar da jini mai yawan gaske




Alhaji Sauban ya rikice Dan ganin jikin yaki tsayawa nan da nan ya dannawa likitan sa kira dan dama shi ya bashi maganin bayan minti biyar sai gashi lokacin ta galabaita sosae da sosae taimakon gaggawa ya bata da kyar jinin ya tsaya kafin nan ta suma gwaje gwaje ya fara inda ya tabbatar wa da alhaji da fitar cikin yayi murna matukar sannan ya sa mata ruwa ya bata magun guna ya ya tafi







Alhaji sauban fita yyi ya tafi sashin Hajiya saratu kai tsaye dakin safna ya wuce ya sameta tayi dai dai a gado daga ita sai kayan bacci ido ya kura mata yana lashe lebe sai kace tsohon maye kanta yayi kai tsaye saida ya kai bakin gadon yayi birki tare da Marin kansa sannan ya dan zauna ya sami nutsuwa sannan ya tashe ta bacci nehh a idon ta sosae da sosae dan haka sama sama take kallon sa tace Abba lpy meya faru nehh?






Yace antinki ce batada lpy dan haka ki tafi chan ki tayata kwana yanzu haka bacci takeyi bata tashi ba ni zan kwana anan bangaren kinji ki tafi yanzu bai jira amsar taba ya fita dan kara rikitashi takeyi







A zuciyar ta tace ohh matar da yanzu ta gama lalatani kuma itace batada lpy ikon Allah Bari dai naje kada Abba ya dawo ban daki ta shiga ta wanke fuskarta sannan ya fito ta nufi sashin Ummi





A gado ta same ta da ruwa a jikin ta sai bacci takeyi bandakin ta ta leka taga yayi kacha kacha da jini tace innalillahi badai jinin ta nehh wannan ba ikon Allah






Wanke bandakin tayi a lokacin ta gyara koh ina ta sa air freshner ya dauki kamshi sannan ta dawo dakin ta gyara ko ina ta sa turaren wuta sannan ta hau gadon ta kwanta a kusa da Ummi tana kallon ta a zuciyar ta tace sannu anti har kin dan rame wlh amma wannan wace cuta ce haka abindai ba sauki haka tayi ta tunanin har bacci ya dauke ta............





            WANNAN KENAN





pls shared

SANADIN MATAR UBAWhere stories live. Discover now