SANADIN MATAR UBA

796 6 1
                                    

SANADIN MATAR UBA



Oum.... Now and old




_Sakamakon qorafi na wasu masu qarancin fahimta yasa dole badon munaso ba zamu mayar da littafin nan na kudi akan farashi daidai aljihun kowa just 100 kawai idan kinaso tuntubi wannan number zaayi Miki bayanin yanda zakici gaba da samunsa cikin sauqi._

_09013718241_








32








Lokacin da safna ta shiga cikin falon a zaune ta tarar da jamsy ta rafka ta gumi sai kuka takeyi ita kadai a bakin kofah safna ta tsaya tana kallon jamsy a ranta tana matukar tausaya mata haka a ranta tace yanzu Wanda ya zauna yana kka sabida baigan ka ba ya zaiji idan yaji wani mummunan Abu ya sameka kai bestyna bazan iya fada mki kalid nehh yamin wannan abun ba ban San halin da zaki shiga ba idan na fada miki ki gafarceni besty tana kaiwa nan a tunanin ta ta shiga cikin falon a hankali har ta isa inda jamsy take batasan tazo gurin ba









Wahaye nehh ya zo was safna ta kasa yi wa jamsy magana kawai ta tsaya tana kuka mai karamin sauti





Sautin kukan NATA nehh ya sa jamsy gane cewa da mutum a kusa da ita da sauri ta juyo safna ta gani tsaye a manta fuskarta tayi kaca kaca da hawaye gashi idanun ta ya kunbura hannun ta ta kallah taga shatin bulala baro baro ta sami nasarar ganin hakan nehh sakamakon karamar rigar dake jikin safna mara hannu







Zabura tayi ta mke ta mai  rungume tana shafa fuskarta tako ina ta kasa magana sai karkarwa da bakin ta yakeyi da kyar ta kakalo murya tana fadin bestyna ina kika he tun jiya ina ta Neman ki mutuwa nehh kawai ban yi ba amma Allah na a gani nasha wahala akan Neman ki sannan mai ya sameki naga gaba daya fuskarki ta kumbura ga hannun ki kamar an dakeki Dan Allah ki fada min ta karasa maganar tana mai fashe was da kuka







Kallon ta Kawai safna ke yi dan bazata iya fada mata aika aikar da kalid y mata ba sabida tana matukar San bestyn nata vatason bacin ranta kasa magana tayi ta zuba mata idanu da ke ta xubar kwallah







Girgizata jamsy ta hau yi tana fadin bestyna magana fahh nake miki ki dawo hayyacin ki mana nice fahh jamilanki safna plz Ashe bazaki iya fada min damuwar ki ba ni ina nan na damu dake kamar zan mutu idan kika min haka baki min adalci ba safna plz ki taimaka min wlh kirjina kamar zai fashe haka nakeji







Safna kam nauyi takeji ta fada mata cewa kalid nehh ya yaudareta amma sabida ganin yarda ta birkice mata nehh ya sa ta sakin wani marayan kuka kafin ta fara fadin bestyna ya cuce Mu ya cutar dani bazan taba yafe masa






Jamsy tace waye shi safna fada min Dan Allah waye shi plz mai ya miki







Safna tace kalid nehh jamsy shine wlh shine wlh ina zaman zamana ya kirani ya cemin imran baida lpy yana ta kiran sunana ba yarda zanyi haka na tashi naje inda yake Ashe yaudarata yayi akwai wani Abu a ransa nan ta kwashe komai ta fada mata bata karasa fada mata ba jamsy ta yanke jki ta fadi kasa sumammiya







Wata kara safna ta kwallah itama ta bita kasan tana jijjiga ta rana fadin ki tashi bestyna wayyo Allah na shiga uku na idan kika mutu nima banga amfanin rayuwata ba a duniya Dan Allah ki taimaki rayuwa ta wayyo Allah na Hajiya wayyo Abbana Ku taimaka min karta tafi ta barni idan na rasa ta kuma kun rasani har abada










Baba maigadi nehh nehh ya jiyo ihun NATA ya cika gidan da gudu yayi cikin gidan a falo tya sameta ta kankame jamsy sai surutu take shima a kidime ya karasa gurin da kyar ya samiu ya dauke safna daga kan jamsy nan ya kara hannun sa a hancin ta gaji da alamar numfashi ai da gudu ya dawo dakin sa ruwa ya diba ya koma ya yayyafa mata wata doguwar ajiyar zuciya ta ajiye kafin ta fara bude idanun ta a hankali ta saukesu akan safna dake gefe hawaye wani na bin wani








SANADIN MATAR UBAWhere stories live. Discover now