SANADIN MATAR UBA
Oum.... Now and old
14
Dedicated to all my fans a gsky ina jin dadin kaunar da kuke nunawa wannan littafi mai suna SANADIN MATAR UBA Allah ya bar kauna
Kunkuyar da kai safna tayi kasa ta kasa kallon jamsy Dan batada wani bakin magana a gurin ta hawayene kawai suke wanke mata fuska a karshe ma sai ta fashe da kuke tare da rungume jamsy
Itama kukan takeyi ta kankameta a cikin su an rasa Wanda zai rarrashi wani sai da sukayi mai isar su kafin su saki juna jamsy ce taja safna bakin gado tare da zaunar da ita
Itama zaman tayi a kusa da ita kafin tace sweet wannan ba halin ki bane nasani kila baki ma San da wannan abin ba amma yanayin ki ya nuna min kamar kinsan musabbabin zaman wannan abin a wayan ki Dan haka ki fada min gsky sweet nasan bakya min karya
Kallon jamsy safna tayi da runannun idanun ta kawai sai ta fada kogin tunani idan ta fadawa jamsy asalin yarda akayi aka samu wannan abin to fahh akwai babbar matsala Dan haka boye mata yanzu shine abin da yafi daga baya ta zani
Girgizata jamsy tayi tare da fadin sweet magana fahh nakeyi kinyi shuru pls say me something zuciya ta tana bugawa inaji kamar ta fado sabida wani bakin ciki da nakeji kinsan yarda nake sanki kuwa baby na ke ba zaki gane bane idan bakya son fadamin ban takura ki ba Dan banason bacin ranki sabida haka ki manta da abin kawai kinji sweet ta fadi hakan tare da janyo safna jikin ta tana shafa bayan ta alamar rarrashi
A hankali safna ta budi baki tace sweet ba haka bane kawai dai ina tunanin wani Abu nehh amma ba wai banason fada miki bane nima wani nehh ya tura min su ta chat amma ban taba budewa ba mantawa nayi ban goge ba shiyisa kika gansu amma zan goge sweet ki sani babyn ki ba haka take ba kinji tana fadin hakan ta goge wata kwallah daga idanun ta Dan batason ta zube a jikin jamsy tasan kuka take dan haka saita hadiye kukan ta
Nan dai suka manta da abin baki daya suka hau hirar samarin su jamsy ce tace
Ke baby ban fada miki ba nayi wani sabon saurayi mai ji da kansa gayen ta koh ina yayi fahh ya hadu saidai tana dan shaye shaye amma duk da wannan abin bai hana kalid haduwa ba kisani kalid ya hadu ta koh ina saidai inda a ka kuma samun matsala naga kamar yana da shagala sosae kuma kamar ma shi kadai nehh a gun iyayen sa dan ranan da mukaje gidan su naga gata agun mamyn sa tako ina jin take dashi wai kinsan mai yace ma wai muje bangaren sa na rakashi ya dauko waya
Safna tace kuma kinje kin rakashin
Jamsy ta harareta tare da fadin kema kin sani Kawata ba saina fada miki ba idan da akwai abin da na tsana shine kebe wa da namiji agun da na San ba mutane
Safna tace to yi hkr sarkin fushi har kin fara hawa ai dama na San bazaki ba kawai dai na tam baya nehh
Tabe baki jamsy tayi kafin tayiwa safna hararan wasa sannan tace ai kema din ce wata iri wlh idan ana baki lvr sai ki bar mutum yayi ta zuba shi kadai
Safna tace to mai zance baby kinsan dai kwana biyu ina Gida bana fitowa muna fita tare wannan matar abban namu ta sani a gaba shiyisa komai ya tsaya min fahh
Jamsy tace hmmm nikam ina son ganin matar kawun nan naku baby na
Safna tace to baby keda bakyada lpy
Tace ai na warke dama rashin lpyn naki nehh kuma na ganki ni bari ma na shirya muje gidan ku mai gadi ya dawo dani
Safna tace tom shikenan Niko ina mutum naki kalid
Jamsy tace yana nan yauma yace zamu fita amma sauke fitar za a ayi cos nafi son zuwa gidan ku dan banason rabuwa dake
Safna tayi dariya kafin tace kinga baby nima fahh ina son ganin sabon saurayin nan naki fahh dan dagajin dan lbrn sa zai hadu sosae
Jamsy tace to Mu fara zuwa gidan naku idan yaso sai nace yaje chan after magrib ya daukoni idan yaso sai ku gaisa koh
Safna tace yes hakan yayi ki shirya bari na sauka kasa minti goma na baki idan baki sauko ba zan tafi kinsan banason jira
Jamsy tace nasani baby bazan ma wuce ba
Safna fita tayi tana fadin kima wuce ki neme ni rasa
Bayan minti goma jamsy ta sauko daga sama da wani hadadden les a jikin ta ba laifi less din ya kamata sosae dan dama ita kalan dinkin ta kenan gashi kuma ita ba kadan ba ba laifi tana da jiki amma ba chan ba sosae kirjin ta ma ba laifi itama ba'a barta a baya ba idan ka gangare kasa kuwa hmmm gsky an jishi kam tako ina masha Allah dan idan tana tafiya koh ina kadawa yake daga bayan ta har kirjinta shiyisa sukayi matukar dacewa da safna dan ita safna kwana ce gurin kyau duk da ita batada jiki sosae amma tsayin su zai xo daya da jamsy saidai safna tafi jamsy haske sosae amma ba chan b
Ba tayi wata kwalliya sosae ba a fuskanta dan karamin mayafin ta nehh rataye a kafadar ta kai tsaye ban garen Momyn ta Hajiya lubna ta nufa ta shaida mata xuwan su gidan su safna binsu tayi da Allah ya kiyaye hanya suka amsa da amin suka fice daga falon a motar safna suka shiga ta fige ta kamar zata tashi sama
A bangaren su Ummi kuwa tunda safna ta tafi wani guri ummi taji gaba daya gidan ya fita daga ranta duk ta rasa sukuni har alhaji Sauban ya gane amma daya tam baya sai ta tace ba komai d lokacin cin abinchi yayi ta shiga kitchen kawai sai tayi tagumi dan kewar safna ta hanata sukuni yanzu batajin kawar ta jana ma kamar yarda takejin safna a ranta yaune rana ta farko da tayi Dana sanin kin ruke waya yanzu da ace akwai wayan ai da sai ta kirata tace ta dawo tana Neman ta amma ba dama
Haka ta gama tunanin ta ta hada Mu su jalop din shinkafa taji kifi da kayan hadi gidan sai kamshi yake yi ta had a a dining abinchin ma kadan taci gaba daya ba ta jin wata yunwa ita yunwar ta kasancewa da safna dan haka kawai sai ta kalli alhaji tace
Alhajina wai yaushe safna zata dawo nikam har na kosa ta dawo
Murmushi yayi kafin yace lalle Ummi akwai aiki a gaban ki kam gsky wai kewar ta kike keda zaki ma bar kasan nest week insha Allah har fa na gama hada mana komai da komai kawai lokaci nake jira koh dan ban fada miki ba to lalle kam ki fara rage sabo da ita Dan tafiyar wata uku zamuyi kafin Mu dawo Nigeria ki ganta
Rasss gaban ta ya fadi tace yanzu tafiya zanyi na bar safna kai bazai yuwu ba yarda na saba da yarinyar nan irin San da nake mata to wai ma idan an barta anan a ina zata zauna ma gsky da sake alhaji ta kalla kafin tace to alhaji yanzu idan Mu tafi dukan Mu Mu ukun ina safna zata xauna ita da Mohd kenan
Kallon ta yayi yana son gano wani Abu amma bai gano komai ba dan haka yace da a ina suke zama a gidan uban su zasu zauna zasuje wani gurin nehh nidai banida kowa garin nan sai dukiya ta anan zasu zauna basu da matsalan komai har Mu dawo kuma ai akwai su jamsy kawar ta tana zuwa mata akai akai idan bama nan ba ta da matsala
Gaban ta nehh ya kuma faduwa ta mai mai ta sunan jamsy to dama tana da wata kawa kenan babbar mgn gsky akwai aiki amma nasan yarda zanyi badai saura 1 week ba zansa ta kawo min kawar tata itama baki dayan su zasu fada tarkona kafin na dawo sun goge kenan sai na fara kasa hajata
Murmushine ya subuce mata Wanda batasan sanda tayi shi ba har alhaji saida yayi mamakin wannan murmushi NATA dan haka yace
To baby na mai yasaki farin ciki a takaice tace ba komai tare da mikewa ta shige dakin ta ta turo kofah shiko yabi bayan ta da kallo bayan wani lokaci shima ya kammala ya tashi ya shiga nasa dakin wanka yayi ya shirya ya fita ya fice daga gidan baki daya ma.............
WANNAN KENAN SHIN KOH ME UMMI TAKE NUFI DA SAFNA DA JAMSY OHOOO MUJE DAI ZUWA YANZU AKA FARA TAKU DAI HAR KULLUM DA KOH YAUSHE
Oum..... Now and old
Plz shared

YOU ARE READING
SANADIN MATAR UBA
RomantizmLbr nehh akan wani azzalumin uba daya yi sanadin gurbata rayuwar yarsa ta cikin sa