SANADIN MATAR UBA
Oum.... Now and old
Dedecated to ummu hairan
P 38
ASLM ALKM MASOYA DA MABIYA NA WANNAN BOOK NAWA INA MAI BAKU HKR NA JINA SHURU KWANA 2 HAKKAN TA FARU NEHH SAKAMAKON WANI DAN AL AMARI DAYA FARU AMMA INSHA ALLAH YANZU KOMAI YAYI DAI DAI KUMA A SHIRYE NAKE DOMIN CI GABA DA NISHADAN TAR DAKU MASOYA KUMA INA MAAI KARA BAKU HKR
................Ba da wani bata lokaci ba haj ummi tasa aka saka kayan safna da jamsy a motar ta itama an saka nata komai bata bari ba dan komai yana muhimmanci agunta
Haj saratu ce ta fito tana mai karewa ummi kallo idanun ta sun kada kana ganinta kasan bataso tafiyar ummi ba kawai dai dan ba yarda zatayi nehhh ta na nan tsaye haj ummi ta fannawa motar ta wuta sai sabon gidan ta
Su safna sunga gida masha allah komai dai dai daki daya taba safna da jamsy inda suna shiga jamsy ta fada ban daki tare da watsa ruwa ta dauro alwala dan a lokaci ana tsaka da kiraye kirayen sallar azahar nehh tana fito wa itama safna ta fada bandakin cire gaba daya kayanta tayi dan ta watsa ruwa amma sai tayi turus tana kallon volvo dinta yarda ya kumburo wasu hawayen takaici nehh suka xubo mata hannu tasa ta shabo kasan nata dan karamin ihu ta saki sakamakom wani azababen zafi da taji da sauri ta cire hannun ta durkusawa tayi agun kawai ta fashe da kuka a ranta tana kara tsinewa kalid
Ta jima a cikin wannan yanayi kafin ta mike dan kanta ruwa ta watsa tana cije baki dan zafin ruwan da ke sauka akan tsokar volvo dinta a haka ta kammala ta dauro alwala ta fito
A zaune ta tadda jamsy kuma da alama bata yi sallar ba ita take jira karasawa inda take tayi tare da ruko hannun ta tana fadin besty taso muyi sallan dan nasan baki yi ba
Ba musu ta mike nan suka gabatar da sallan su tare da doguwar addu'a safna ta jima tana ja wa kalid allah ya isa a addu'ar ta kafin ta shafa suka fito falo
A zaune suka tadda haj ummi tana kallon wani American firm sanye take cikin wasu tsinannun kananan kaya gaba daya na shanun ta waje yake ga dan karamin sket din da tasa wanda koya ta bude kafarta har fant dinta sai ka hango bata san da zuwan su ta dora kafa daya kan daya tana shan 🍇
Da sauri safna ta juya baya dan tasan ba karamin aikin antin nata bane yanxu tace xata tsotse ta kuma ba iya hanata zata yi kuma ita xata cutu dan ciwon dake kasanta
Jamsy ce tayi saurin kamota tana fadin safna ina zuwa kin manta dazun ta tambayeki kince lpyn ki lau yanxu idan kika koma zata gano wani abu asirin mu y tonu
Shuru safna tayi tana tunanin daga bisani ta gano abinda jamsy ta fada gsky nehh dan hakka sai ta juyo tare da rangada sallama
A hankali haj ummi ta juyo tana mai fuskantar su fuskarta dauke da murmushi tace a a har kunfito kenan yan biyo
Jamsy ce ta maida mata da martanin murmushin tare da fadin eh wlh anti sannu da hutawa
Yawwa jamsy ya gajiya ummi ta fada tana mai mikewa tare da karasawa gaban safna tana mai dafa kafadar ta tana fadin babyna yadai me yake faruwa nehh
Kada kai safna tayi Alamar ba komai
Haj ummi tace good haka nakeson ji maza mu zauna ki tayani kallon ko zaki tayani
Daga kai tayi kawai amma ta kasa mgn
Janta haj ummi tayi ta zaunar da ita a kusa da ita jamsy kam ta jima da yi wa kanta guri tare da kura musu idanu tana mamakin wannan rayuwa wai kici ya kici uwa uba ya ciki babbar magana ta fada a ranta
Haj ummi kam gaba daya hankalin ta yana kan kallon da takeyi itako ummi haj ummin ta kurawa idanu wasu hawaye masu zafi suna kokarin zubowa daga idanunta amma saida matse su dan batason kowa ya fahimci hakan
Jamsy ce tayi wata mikaa tare da zare hijab dinta tan rangado hammu alamar bacci kawai sai ta kirifce agun
Duk abinda tayi akan idanun haj ummi tayi su wdda ta kura mata idanu da dan banzan mamaki a ranta take fadin wayyo allah na kaga wasu ajiyayyun kaya kay ina ma zan samu wannan da na yi mata abinda ban taba yi wa wata ya mace shi ba a duniya
Jamsy kam ko kadan bata lura da kallon da haj ummi take mata ba hankalinta baya gun bayan minti kadan bacci mai nauyi yayi awon gaba da ita
Dai dai tayi akan kujerar sai sharar baccin ta take inda gaba daya hankalin safna baya gurin hankalinta gaba daya ya tafi da gurin tunanin halin da kalid ya sata wani irin zafin kuna ranta ke mata ji take ta tsani kalid da duk wani wanda ya dangance shi baki daya ta jima a cikin wannan yanayi kafin daga bisani ta dago kanta dan ganin halin da jamsy ke ciki
Kwance ta hango ta akan kujera gaba daya rabin na shanun ta a waje yake sakamakon yar yaloluwar rigar dake jikin ta kura mata idanu safna tayi da mamakin ko yaushe ta fara bacci ita bata sani ba idan ta nehh ya kai kan na shanun ta ga sunan bula bula jajawur kamar ka taba jini ya fito dan kawar da kanta tayi daga kallon jamsy dan batason tasa wani abu a ranta a yanxu kam
Bangaren da haj ummi take safna ta kallah da son tambayar ta inda kitchen yake dan yunwar dake azalzalar ta ta isheta hankalinta nehh yayi mummunan tashi sakamakon ganin yarda haj ummi ta wani saki baki ta kurawa inda jamsy ke kwance idanu ko kyifta idanu batayi abin bai bawa safna mamaki da haushi ba saida taga haj ummi ta fara kame kamen na shanin ta ita kadai wani kululu nehh yaxo mata wuya kawai saita tashi a nutse dan kada haj ummi ta gano ta ta karasa inda jamsy take ta soma tashin ta tana mai dauko hijab dinta tare da yafah mata a kirji ko kadan ba ta kalli inda haj ummi take ba balle tasa ran haj ummin tasan da zamaan ta agun
Farka wa jamsy tayi tana mai ambaton sunan allah kafin tace kai bestyna gsky baki ba baccin ya fara miki dadi sosae fahh kika tashe ni
Murmushin yake safna tayi tare da shafo kan jamsy tana fadin haba babyna kinsan fahh an kusa kiran sallar la'asar ki bari ayi sallan idan yaso nima saina tayaki baccin yanxu tashi mu koma dakin mu naga har uku ma tayi tq fadi hakan tare da kamo jamsy tana mai mikar da ita tsaye
Haka jamsy ta bita badan taso ba itako uwar gayyar gaba daya sakin baki tayi tana kallon yarda safna ta ruke jamsy ji tayi gabanta ya bada wani zurrrrrrrr da sauri ta shafo gurin tana mai binsu da idanu kawai, , , , ,
WANNAN KENAN HKR HKR HKR INA MAI KARA BAKU HKR NA TSAIDA WANNAN LITTAFI DA NAYI INA FATAN ZAKU KASANCE MASU AFUWA A GARENI INA MAI TABBATAR MUKU DA CEWA MUDDIN KUKA BANI HADIN KAI YARDA NAKE SO TO SANADIN MATAR UBA NAKUNE DAGA NAN HAR NA KAMMALA BAZAN TSAYA BA INSHA ALLAH KUDAI KUYI👇
Vote
Comments
And
Shared
👆NIKUMA INA TABBATAR MUKU INA TARE DA KU AKO DA YAUSHE
Takuce har kullum da ko yaushe
Oum.... Now and old
YOU ARE READING
SANADIN MATAR UBA
RomanceLbr nehh akan wani azzalumin uba daya yi sanadin gurbata rayuwar yarsa ta cikin sa