SANADIN MATAR UBA

1K 17 0
                                    

SANADIN MATAR UBA



Oum.... Now and old





5






Bayan sati daya kamar aka daura auren alhaji sauban da ummi auren daya zowa mutane a bazata dan kowa yayi mamakin wannan aure nasu amma dayake alhaji sauban babban mutum nehh sai akaja baki akayi shuru sabida ansan halin sa baida mutum chi koh kadan





An kai amarya dakin ta inda yasa aka sauketa a sashin bakin sa ranan farko da aka kawo ummi gidan ta fito harabar gidan nehh tayi arba da wata tsaleliyar budurwa tsaye a jikin wata mota tana waya kallo ta fara bin wannan budurwa dashi sama da kasa taga yarinya bane daga nan ba dan itama wutar kyau ce yaji komai na kayan more rayuwa musan man shaf din kugunta lokaci guda ummi ta nemi nutsuwarta ta rasa kawai sai ta tafi gun wannan yarinya kai tsaye ba tare da tsoron komai ba tana isa kusa da yarinyar kawai sai ta kai hannu ta warce wayar dake hannun ta




Da sauri SAFNA ta juyo a fusace dan tasan ba Wanda zai mata wannan abin sai kaninta Abdul dan ya mugun rainata amma ga mamakin ta said taga sabanin haka baki ta saki galalatana kallon ummi dake tsaye tayi kwafah tana girgiza




Safna ce tace malama mene hakan ina Cikin yin wayana zaki wani kwacemin waya tukun na ma ke awa da zaki kwace min wayana


Cikin tsiwa tace ni a tsohuwar ki tunda ni yanzu kishiyar Maman ki ce kingana zama uwa agunki koh kinki koh kinso abinda yasa ummi ta fadi haka ta gano YAR alhaji sauban ce ta farko kuma ganin safna ba karamin farin ciki ya sata ba dan har ta dana tarkuna masu matukar tsauri akan safna




Muryan safna ta tsinkayo tana fadin hmm lalle yarinya kin girma to awa ma da zakiyi kishi da uwata ki sani abban Mu b abinda zaiyi dake dan ni banga abinso a gurin nan balle aso dan haka ki bani wayana tunda ba gado a cikin ta




Ran ummi idan yayi dubu ya baci sabida abinda safna ta fada a kanta cikin daga murya tace ke ni kike fadawa wannan maganar ni sa'ar wasan ki ce



Tace an fada din kuma ki bani wayana ai ba tsohone ya siya


Kafin safna ta gama rufe bakin ta Ummi ta wanke ta da wani gigitaccen mari mai shiga jiki

Abinda da farar fata nan take shatin hannun ummi ya fito a jikin safna baro baro safna tadafe kuncin ta sakamakon tsananin zafin da taji dan tunda tazo duniya ba'a taba dukan ta nan take idanun ta suka kada sikayi jajawur ta dago ta kalli ummi da ke tsaye ta rike kugu




Safna tace ni kika mara

Tace ehh ke na Mara koh zaki rama nehh Mara kunya to wlh bama ke ba koh wanchan tsohon naki ba abinda zai iya tana kaiwa nan ta sa kai tayi tafiyar ta da wayar safna a hannun ta itama safnan sabida bakin ciki tama manta da wayan ta ta shige bangaren su tana matsar kwallah




A falo ta samu Hajiya saratu wato MATAR alhaji sauban ta farko a hakince akan kujera tana karanta jarida mace har mace daka ganta kaga yar Hutu wadda Hutu da jin dadi ya ratsa ta shigowar tilon yar tata nehh yasata dagowa da sauri tana kallon ta tare da mikewa ta ruko ta shatin hannun da ta gani nehh a kuncin safna ya matukar daga mata hankali da sauri ta shiga tambayar ta mai ya faru da ita haka waye ya dake ta





Cikin muryan kuka tace wata bakuwace nagani yanzu acikin gidan nan wai tace wai ita kishiyar ki ce uban Mu nehh ya auro ta amma Hajiya Abba har yayi aure ba tare da sanin Mu ba kai gsky ni ban yarda da abinda tace ba






Wani rasss Hajiya saratu taji gaban ta ya yanke ya fadi a fili ta furta a lalle biri yayi kama da mutum tabbas ba karya ta fada miki ba dan wannan satin na fuskanci akwai rashin gsky a lamarin alhaji tabbas wannan lamarin yake boyemin to idan na sani me zanyi ba abinda zan iya tunda ra'ayin sa nehh amma tunda ya zabi ya boye min shikenan nima bana bukatar na sani tunda dama ba damuwa yayi dani ba nima na huta tana kaiwa nan a zancen zucin ta ta koma kan kujera ta zauna tare da ci gaba da karatin jaridar ta amma sai ta kasa burinta kawai alhaji ya shigo ta tambayeshi gskyr wannan lamarin da yarta taxo mata dashi





Itako safna ganin Hajiya batayi komai akai ba yasa ranta ya baci dan haka kai tsaye ta huce sama ta shige dakin ta ta rufe kofah tare da fashewa da kukan da batasan koh na mene ba






Da rana tsaka alhaji sauban ya shigo cikin gidan nasa Wanda a yanzu yake tsoron zuwa gidan ma baki daya kai tsaye sashin Hajiya saratu ya wuce wato uwar gidan sa a dakin ta ya sameta ta fito daga wanka tana ganin sa ta kauda kai taci gaba da abinda takeyi shiko sai ya zuba mata idanu baice mata kalaba koh da Hajiya saratu taga shirun yayi yawa sai ta ce alhaji ina amaryan tamu nehh ya ka baro ta koh har ta hkr hk





Dam yaji gaban sa ya fadi cikin in'ina ya soma fadin wace amar ya kuma Hajiya





Juyowa tayi ta kallesa tare da fadin ka daina boye min komai haka alhaji dazun naga komai da idanu na to alhaji idan banda abinka idan ma kazo ka fada min na 'isa na hanaka abinda kakeso kaifa ke aurena bani nake auren ka ba kawai Allah ya Sanya alhairi shine kawai abinda zance ni tana kaiwa nan ta fice daga dakin baki daya





Shiko gogan yana ganin ta fita ya mike yayi sashin ummi dan a matukar bukace yake so yake kawai yaji burar sa a cikin gindi yana gwatso har tun tube yake yi sabida sauri..............




            WANNAN KENAN

SANADIN MATAR UBAWhere stories live. Discover now