SANADIN MATAR UBA
Oum.... Now and old
8
.........A bangaren su janah kuwa bayan kowacce ta sami nutsuwa acikin su nehh suka shiga wanka tare bayan wani lokaci suka fito kowacce ta maida kayan ta sai Ummi tace muje falo Kawata nasan yanzu safna ta kammala girki dan haka saita zubo mana tare ki ganta ina fada miki yarinyar ta hadu matukar haduwa dan a yanzu duk wani target dina akan ta yake kuma saina cika burina
Falo Ummi ta nufah janah na biye da ita ta na zuwa kofar dakin tayi turus sakamakon ganin Kofi a tarwatse a gurin ba karamain mamaki tayi ba tare da razana a zuciyar ta take fadin badai safna ta shigo bangaren nan ba kuma taga abinda mukayi ni da janah kai to ai bata shiga dakina amma kuma to mai ya kawo Kofi nan kai tabbas itace ta shigo kallon kawarta tayi tare da fadin janah yanzu karfe nawa nehh
Duba wayan ta tayi kafin tace yanzu 3:00
A fili Ummi tace tabbas itace tazo kuma taga duk abinda ya faru duk wani shiri nawa zai tarwatse Dan idan alhaji ya sani na kade amma nasan mai zanyi
Janah tace kawata wai mai ya faru nehh naga duk kinshiga damuwa iyeee
Ummi tace kawata taga komai fahh komai yana dap da chabe min Dan idan ta bude bakin ta tayi mgn shikenan na gama yawo janah safna ta shigo bangaren nan kuma taga duk abinda mukeyi kuma tabbas nasan bazatayi shiru ba dan bama shiri da ita sosae fahh
Murmushi janah tayi sannan tace haba kawata karki manta fahh kina da ni kisani indai ina numfashi to tabbas zan taimaka miki a kan duk wani lamarin ki kisani akwai hanyar da zaki bi ki hanata bude bakin ta har wani yaji wannan har ki cika burin ki kuma ki sani wannan shawara tawa tana kan hanyar da zata Sa ki cika burin ki akan alhaji sauban
Da sauri Ummi ta tazo tare da fadin gsky kawata shiyisa nake bala'in sanki dan Allah fadamin yanzu mai ya kamata nayi plz
Janah tace kawata hanya daya ce kuma ba komai bace ba illa ki nemi safna da lesbian kiyi duk yarda xakiyi kiga kinsha manta koh sau daya nehh kinga daga nan shikenan matsalar ki ta kau dan idan ta bude bakin ta to ta taunawa kanta asiri ki sani ni a ganina wannan ce kadai hanyar da zaki bi ki cika burin ki na duniya kuma ki rufah ma kanki asiri
Sakin baki Ummi tayi tana wa janah kallon bakida hankali kafin tace amma dai kawata kinsan hakan bazai taba yuwuwu ba koh yarinyar da koh mgn ta fatar baki bata shiga tsakanin mutaya haka zata kasan ce tsakanin da ita ki sani ni kam bazan iya wannan ba gsky idan da wata shawaran ki bani amma banda wannan
Janah tace gsky ni vanda wata shawara data wuce hakan wai ba kince wayan ta na gunki ba har yanzu
Ummi tace eh tananan amma yau nakeson bata wayan ta dan bama abinda nakeyi da ita
Janah tace yawwa to ga shawara yanzu zan tura miki bf na lesbian idan ta shigo saiki kunna wayan ki fara binchike a wayan kawai saiki kirata ki nuna mata wannan me yake a wayan ta daga nan komai zai kankama kawata
Kada kai Ummi tayi tare da fadin kema fahh kinzo da shawara kawata bari na dauko wayan
Bayan ta dauko wayan nehh janah ta Sa mata bayan sunci abinchi sunyi dam janah tayi mata sallama ta tafi gidan su
A bangaren safna kuwa tana tashi daga bacci taji kanta ya mata nauyi sakamakon kukan da tasha dazun kwaya ta afa sannan ta shiga bandaki ta dauro alwala tayi sallan la'asar sannan tasa karamar Riga da sket dogon hijabi tasaka Wanda ya rufe mata gaba daya jikin ta sannan ta fito ta leka bangaren hajiyarsu sallah ta sameta tana yi dan haka kawai sai ta juya ta nufi bangaren kaninta ta sameshi yana game a waya tace idan Hajiya ta idar da sallah kace mata ina bangaren anti Ummi bata jira amsar Sa ba ta kara gaba kawai
A bangare daya kuwa Ummi ce kwance akan 3sister's ta zabga uban tagumi tunini takeyi akan plan din da suka tsara ita da janah gani takeyi kamar idan ta nunawa safna hakan bata aminceba to ta daina ganinta da mutunchi duk da tasan yanzu ma ba wani sauran mutunchi a tsakanin su tunda ta kamata dumu dumu tana less a wata zuciyar kuma tace mata to waike waya fada miki ma ta ganki da zaki wani damu kanki gaba daya idan aka bibiya ma duk shirmenki nehh amma taya ma za a ce ta ganku kuma batayi mgn ba ta fita kuma ma ai zakuji shigowar ta
Tana cikin wannan tunanin nehh taji ana knocking din kofan ta tashi tayi taje ta bude safna ta gani tsaye kanta a kasa ga zumbulelen hijabin da tasha murya kasa kasa safna tace anti ina wuni
Lpy ta amsa tare da shigewa ciki ta barta anan itama shiga tayi dan idan da sabo to ta saba kai tsaye safna kitchen ta wuce ta fara aikin ta kamar yarda ta saba wanke wanke ta fara yi kafin ta dora girkin dare jalof din taliya ta dafah musu wadda taji kifi d kayan hadi sannan ta hada musu lemon abarba bayan ta gama nehh ta goge kitchen din baki daya sannan ta fito da abinchin ta jera a dining table sannan ta kalli agogon dake manne a falon 5:30 ya nuna dan haka sai ta kalli Ummi tace anti ni zan tafi
To kawai tace safna ta Sa kai tayi gaba har ta kai kofah taji Ummi ta kira sunan ta dam gaban ta ya fadi gaba daya jikin ta ya fara karkarwa a zuciyar ta tace kodai abinda tayi wa kawarta zata min nima kai to ni mai ma ya hadani da ita to amma meyasa zata kirani bayan bata saba hakan ba muryan Ummi taji tana fadin mgn fahh nake miki safna amma kinyi wani sororo koh zuwa nehh bazaki yi ba sai ki fada min
Jikin ta va kwari ta tako ta zo gaban ummi ta tsaya kujera Ummi ta nuna mata alamar ta zauna ba musu ta zauna dan yanzu tsoronta ma take gaba daya
Kallon ta Ummi tayi taga yarda take a tsorace kawai sai abin ya ma bata Dari ya amma sai ta hadiye kayar ta sun kusa minti goma ba Wanda yace da wani kala kafin Ummi tace aff dama wayan ki zan dauko miki jirani ina zuwa bata jira amsar ta ba ta Mike tare da shigewa dakin ta bayan minti biyu saiga ta ta fito da wayan a hannun ta tana dan dube dube a cikin wayan bf din nan ta kunna kawai saita zaro ido waje tare da kallon safna tana fadin ke meye wannan a wayan iyeeee tana mgn tana karasawa gurin ta tare da nuna mata bf din data gani a cikin wayan
Dammmm gaban safna ya fadi nan da nan idanunta suka cika da kwalla ta bude baki tace wlh anti Ummi bansan da wannan a waya ta ba
Kafin ta karasa Ummi ta bata wani zazzafan mari tace rufemin baki dama abinda kike aikatawa kenan bansani ba iyeeee tap bari alhaji yazo yau zaki gane shayi ruwa nehh
Kuka safna ta fashe dashi tare da durkusa wa a gaban Ummi tana fadin dan Allah dan annabi anti kimin rai wlh bani na Sa abin nan a wayana ba asali ma ban taba gani ba sai yau
Ummi tace to kina nufin dai ni nasamiki koh to fadi kawai cene ni na Sa miki tunda wayan a guna yake kinga ki tashi ki tafi ki bani guri fahh ta fada tare da daga murya
Cikin kuka safna tace anti dan Allah karki min hk koh kema zakimin shaida ba haka nakeba dan Allah kimin rai karki fadawa kowa na yarda ni nasa amma dan Allah ki rufa min asiri anti Ummi plz help me anti Ummi
Shiru Ummi tayi na wani lokaci kamar tana tunani kafin ta nemi gu ta zauna a kujera safna koh na gefe tana kuka kallon ta tayi kafin tace shikenan to kiyi shuru hk xo kiji kinji ba Wanda zan fadawa
Da sauri safna ta tazo gaban Ummi ta durkusa dagota tayi ta zaunar da ita a gaban ta tare da fadin to waye ya turo miki wannan
Budar bakin safna sai tace wata kawata ce ta turomin to ta whatsap to saina manta ban goge ba amma anti bana ma kula ta wlh kaji karya tap
Murmushin gefe baki Ummi tayi danjin karyan da safna ta gallo mata sannan ta daura hannun ta akan lallausan kumatun safna ta na share mata hawaye tana fadin shikenan kiyi shuru ba Wanda zan fadawa kinji
Kada kai kawai safna tayi alamar gamsu wa Ummi koh da taga haka kawai sai ta janyo safna jikin ta ta rungume ta tana dan buga bayan ta alamar rarrashi tare da sauke wani nannauyan numafashi tana shakar kanshin man gashin da safna take amfani dashi duk da a cikin hijabi yake....................
WANNAN KENAN
pls shared

YOU ARE READING
SANADIN MATAR UBA
RomanceLbr nehh akan wani azzalumin uba daya yi sanadin gurbata rayuwar yarsa ta cikin sa