SANADIN MATAR UBA

801 9 2
                                    

SANADIN MATAR UBA





Oum... Now and old




_Sakamakon qorafi na wasu masu qarancin fahimta yasa dole badon munaso ba zamu mayar da littafin nan na kudi akan farashi daidai aljihun kowa just 100 kawai idan kinaso tuntubi wannan number zaayi Miki bayanin yanda zakici gaba da samunsa cikin sauqi._

_09013718241_





31








Tunda ta yi wannan baccin bata farka ba sai da sanyin asuba ya kada sannan ta farka ji tayi gaba daya jikin ta ya mutu ba wani kwari ko yatsan ta ta kasa daga wa ga wani tsami da jikin ta yakeyi sakamakon dukan da kalid ya mata gefe ta kalla ta ganshi ya yi nashe nashe sai bacci yakeyi hankalin sa kwance wani tukukin bakin ciki nehh ya taso mata taji kamar ta kashe shi amma ba damar hakan da kyar ta mike tare da fadawa kasan gadon dan bazata iya daga kafar ta ba a hankali ta fara jan jiki zuwa bandaki gaba wani zafi takeji a kasanta kwallah ce ta fara xubo mata amma a haka taci gaba da Jan ciki har taje kusa da kofar da kyar ta bude kofar tan ihu da muryan ta da har yanzu bai dawo dai dai tana budewa kofar ta tafi da ita luuuu ta zube agun nan take bakin ta ya fashe sai jini hankalin ta nehh yayi masifar tashi sakamakon ganin wannan jinin amma a haka ta samu ta karasa ruwan zafi ta hada mai zafi sosae ta fada ciki







Wata kara ta kwallah sakamakon wani arnen zafi daya zuyarci kasanta ji tayi kamar ana zare mata rai ihu take amma ta kasa fita daga abin wannan haka ta zauna sai kuka takeyi ga jinin dake zuba a bakin ta leben ta ya kumbura sosae ga zafin da gun yake mata haka dai ta daure






Ta kusa minti talatin a cikin ruwan kafin ta fara jin sauki da kadan da kadan har ta daina jin zafin ruwan ta zubar ta kuma sakin wani na zafin shima ta jima a cikin sa kafin tayi wnka ta fito da a hankali haka ta mike da kyar tana tafiyar Yan kaciya ta fito da kin







Gaba daya kayan ta sun yi kacha kacha da jini sakamakon ba hagon cin daya mata gashi duk ya FASA ta ya dagar gazata ita kadai take zabura haka dai take daurewa taje ta bude gurin da yake aje kayan sa wata jallabiyya ta dauko ta saka a jikin ta sannan ta fara kokarin Neman mukulin dakin






Sai da tasha wahala sosae bata gani ba da ta nutsu sannan ta tuna a wandon sa yasa wandon ta dauko tayi sa'akuwa yana ciki da Sauri ta bude dakin ta fice haka na falon ma ya bude ta fita tama manta da motar da tazo da ita kai tsaye ya nufi kofahh da sauri tana tangadi







Sai da taje bakin kofar taga mutum tsulum a gaban ta mai gadin kofar nehh ya tare ta yana fadin kiyi hkr Hajiya alhaji kalid bai bada izinin idan kinzo ki fita ba yace sai yasa a bude miki dan haka ki bari yaxo







Wani banzan kallo ta masa tare da fadin kai anya kuwa kana da imani baka ga abinda shi mai gidan naka Yayi ba kasan ni wace agun sa kuma kasan mai yamin da kake fadin wannan maganar to ka gaugauta bude min kofahh ko na samawa kaina yanzu







Kallon raini ya mata yace aiko saidai ki samawa kanki din ya fada yana dariya







Kofar ta nufa gadan gadan dan ta fita da Sauri ya dakatar da ita yana fadin kiyi hkr Hajiya bana son nayi miki wani Abu da zai bata ran mai gida kuma ma mai ya miki shi Oga kalid din haka da kike cewa wani Abu







Kuka nehh ya kwace mata ta kasa magana shikuma bai hanata ba ta jima tana kukan kafin ta tsagaita tace bawan Allah kasan ni wace to kasani sunana safna kuma ni budurwar imran ce kalid nehh ya yaudare ni ya yaudari abokinsa imran yamin karya yace min imran baida lpy yana nan Nazi Ashe karya yakeyi ba wata rashin lpy shirin sa nehh kawai kasani kalid fyade Yayi min yanzu ma da kyar na fito nan dan Allah ka taimaka ka bani hanya na wuce






Ido mai gadin ya zaro waje yana fadin fyade fahh bai war Allah kuma kikace ke budurwar imran ce kai wannan cin amana dame Yayi kama gsky ba adalci anan to amma naga ai alhaji imran din shima yana ciki to shi aikin mai yakeyi






Safna tace to kodai yana ciki ni banganshi ba gsky dan saida na fara Neman sa ko INA ban ganshi ba dan Allah ka bude min wlh bestyna tana chan hankalin ta a tashe na sa ni plz ka taimaka








Bude mata kofar Yayi yana fadin kiyi hkr dan Allah madam kuma insha Allah saina fadawa imran kalid zaiga sakayya allah zai saka miki yanzu muje na sa ma miki abun hawa daga baya kyazo ki dauki motar ki






Sai a lokacin ta tuna da mota ma taxo juyawa tayi ta kalli motar tana hawaye kofar ya bude mata suka fita tare tana tafiya a hankali sabida zafin da takeji hakan ma daurewa takeyi da kyar ta kai titi a daidaita ya sa ma mata ta fadi inda zai kaita shi ya biya mata kudin a ransa yana tsinewa kalid da wannan cin amana da yayi







Har taje kofar gidan su kuka takeyi ana tsayawa ta fice ta buga kofar baba mai gadi nehh ya zo ya bude Allah sarki dattijon arxiki yana ganin ta ya washe baki yana fadin alhamdulillah Allah ya dawo dake lpy Hajiya run jiya Hajiya jamsy take Neman ki nace kin fita da mota hankalin ki a tashe gaba daya hankalin ta ya tashi ba Irin naiman da bamuyi miki ba bamu ganki ba gashi wayar ki tana gida amma ina motar ki take naga kinzo ke kadai







Hawaye nehh ya cika a idan ta ta kasa bashi amsa gidan kawai ta shiga a hankali ta nufi falon gidan tana tafiyar Yan kaciya har ta kai kofar falon baba ita yake kallo da mamaki a fuskar sa fall zuciyar sa amma da yake ba Wanda zai tambaya ya bashi amsa sai Yayi gum da bakin sa ya zauna a bencin sa ya rafka uban tagumi shi kadai...............






WANNAN KENAN




PLX SHARED

SANADIN MATAR UBAWhere stories live. Discover now