19. Flames

100 15 2
                                    

بسم الله الرحمن الرحيم

Assalamu alaikum

Mere sohreya sohreya yee🎶🎶🎶

🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰

Sweetiee I can't believe this!

Wait! Is this true?

Ya Raheeeem thank you Rabb🥺😭😭😭🙏🏽🙏🏽🙏🏽

Baby u r carrying my baby come see d result! Ban zata zanga postive ba meqo min strip din lemme do it again!!

Ohh my smally is carrying my lil cutie!!!

Ohh Allah na gode maka.

Durkusawa humaid yayi qasa ya zube kan gwiwarshi ya daga hannu sama yana godewa Allah.

Bani ba husna ma bata taba ganinshi cikin farinciki haka ba. Ko sanda ya aureta bai nuna farin ciki haka ba.

Tsayawa husna tai kaman statue tana kallon humaid tama rasa me zatayi.

She's just mute.

She missed her period last month bata kawo komai ba.

Nd this month humaid ya matsa mata akan a duba, ita kam ta saba skipping ba dole sai tayi menses every month ba shiyasa ma bata damu ba. Lfynta lau, babu amai ba zazzabi dama hakan cikin yake?

A hnkl ta matso kusa shi itama ta ajje gwiwarta a qasa tasa hannunta saman cinyarshi tace baby, mu sake dubawa bana son ka samu false hope.

Ido ya zuba mata. Ya kama hannunta suka je inda fitsarin yake baice komai ba ya sake saka strip din ciki, bayan ya zare ya kalle ta wani sassanya murmushi ya kubce mashi yace baby Allah ne ya bamu me sauki.

Rungumeta yayi sosai, yace my love Allah ya miki albarka ya saki a aljannah. Allah ya qara miki lfy.

Na yadda bafulatanata jaruma ce.

Murmushi tayi.

Tun daga wannan rana saida humaid ya rubanya akan kulawar da yakewa husna, kallonshi kawai take tana mamaki domin ita lfy lau take. Ba abunda yake mata ciwo.

Ko tari husna tayi sai ya tmbyeta me take so.

Hatta ruwa shi yake bata. In zai fita aiki haka zai jera mata rules nd regulations baya so tayi aikin komai.

Daga sallah sai karatun kurani da azkar.

Mummy da hajja kam babu wanda baisan da cikin nan ba. Kowa yasani. Husna is a no go area babu me taba masa ita.

Mummy da adda musamman suka zo suka dubata tace itafa lau take kawai shi dinne yake ta kaffa kaffa da yawa amma lau take. Kawai dai bata iya cin abinci sosai kuma baccinta ya qaru.

Humaid yana asibiti husna ta tashi da kwari fiye da kullum duk da bawai ciwo take ba amma kana ganinta kaga me qaramin ciki duk da bai fito ba, yau kam bara na gwada mashi cewa lfy lau nake.

Tashi tayi ta gyara wake ta hada komai na alale ta niqa a blender dinta ta kulla ta dora. Sannan ta fara shirin hada jollof rice.

Sosai ta kammala aikinta lfy t jera saman dinning. Wanka ta zuga kamar ka saceta.

A gajiye humaid ya dawo, yana shigowa ya saki baki yana kallonta.

Inye babyn baby maman baby haka chakarewa.

Murmushi ta sakar mai tace sannu da zuwa love.

Rungumota yayi ya manna mata peck a goshi. Tare da shafa cikinta yace ya kuke i miss u. My boy is growing naga alama.

HUSNA_HUMAID (completed )Where stories live. Discover now