6. My world

214 21 0
                                    

Assalamu alaikum wa rahmatullahi ta'ala wa barakatuhu

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Assalamu alaikum wa rahmatullahi ta'ala wa barakatuhu.

It's been along time, abubuwa ne suka dan qaru, nauyi ya karu lol...

Godiya ta musamman ga masoyana, masoyan littafai ne, waleeda, fatima, aysha hassan aka @shatuu009 wattpad, my wattpad followers, family nd friends duk ina gaisuwa.

HUSNA_HUMAID.

😆😆😆😆😆

Ana buga bell din break hammad yai sauri ya fito dan dama shi gaba daya yau hankalin nashi ba akan aikin nashi yake ba sam.

Ya fito harabar makaranta inda ya hango wata sabuwar gossip chair sai kyalli take gefenta kuma bishiyar neam ne tai mata runfa ruf, babu rana a wurin, daga gani wurin zaiyi dadin zama.
Kuma ga dukkan alamu dalibai basu da hurumin zama a gurin, sbd yaga sun fito amma babu wanda yayi gigin nufar wannan guri..

Murmushi yayi sannan ya sa kai zuwa ajinsu Asma'u.

Ragowar en aji da basu fita ba sukai saurin miqewa domin gaisheshi, hannu kawai ya daga musu, idanunshi kuma na laluben inda zan hango Asma'u.

Karaf ya hangota can lungun aji, murmushi yayi ya mata alamar ta taso.

Ba musu Asma'u ta taso tana takowa cikin nutsuwa da salon tafiyarta...

Duk dabarar da zatai indai ta taka to sai jikinta ya motsa... Shiyasa sam bata yadda tai tafiya da sauri ko wani gagarumin motsi sbd yanayin jikinta.

Gashi babu wayewar sanya damammun tight shorts, da full supporting bras.

Yadda take takowa gaba daya wani sanyi yake ji yana ratsa brain dinshi down to his spine...
Har bai san ta karaso ba, a hnkl tace sir gani...

A wayence ya dawo hnklinshi don karta zargi wani abu ya furta breathtaking yana murmushi.. Ita dai sunkuyar da kanta tayi don tasan babu wanda baiji abinda ya fadi ba a ajinnan.

Hajara kuwa wani qululun bakin ciki taji dan from d first day da ta ga sir Hammad ta fara crushing dinshi.

Tabe baki suka shiga yi da gunaguni irin na marasa kunyar secondary...

HUSNA_HUMAID (completed )Where stories live. Discover now