5. How it all started 2

183 16 0
                                    

Assalamu alaikum wa rahmatullahi taala wa barakatuhu.

HUSNA_HUMAID💕💕💕

It been a while.

Abin ne sai a slow, thank God i told u earlier don't expect regular post.

This whole page is dedicated to any HUSNA, ASMA'U, HUMAID AND HAMMAD that come across this novel.

Na samu korafi wai husna ta zaqe, bai kamata tayi saurin fadin abinda tace ba a previous chapter, this nd that.

*_Maganar gaskiya this is hausa novel, amma bawai zallan aladan bahaushe ne a ciki ba, this is 2019 already, soyayyar yanxu dana da ba daya bane, bawai rashin kunya bane, zamanin ne yazo a haka._*

Sannan akwai mistake sunan baban husna ba IBRAHIM BANE HAMMAD ne kamar yadda na fadi a first page, sai daga baya nai going through sannan na gani.

Alhamdulillah as i told u before i'm trying to give u d best NOT PERFECT.

*****

A wannan rana haka mummy ta yi aiki sukuku babu kuzari, shima humaid office dinshi ya tafi don rage wasu ayyukan.

Husna kuwa tana office din mummy sai chatting take abinta.

Twitter ta hau tayi tweeting "i found love at first sight" nan fa qawaye sukai chaaa kowa da kalan nashi comment din, wasu suce u r too young for that, wasu suce husna kin sauka daga tsarin "no love until 20" kenan.
Wasu suna son barka kowa dai da abinda yake fadi ita kam sai murmushi take zubawa.

Duk abinda takeyi mummy na kula da ita har suka gama zasu tafi gida.

Ita dai husna burinta su sake haduwa da humaid koda ganinshi ne kawai tayi sai tafi jin dadi.

Tunowa tayi dazu ya karbi wayarta yayi dailing wata number, a ranta fadi take Allah yasa digits dinta ya dauka., tsintar knta tayi tana mai dubu call log dinta, sai dai abin haushi bata ga number ba, aranta tace ya goge, ko kuma qila ma ba digits dinta ya dauka ba.

A hnyarsu ta komawa gd mummy tace, husna ya kikaji asibitin da dadi ko?

Murmushi tayi tace eh mummy da dadi.

Ita kanta mum saida tai mamakin yadda husna take farin ciki haka, abinfa ya soma yawa, ta fadi a ranta.

Courage mummy ta hada wurin cewa husna: daughter umm ammma kina ganin baki taking risk ba?

HUSNA_HUMAID (completed )Where stories live. Discover now