8. With you for you

201 23 0
                                    


بسم الله الرحمن الرحيم.❤
Assalamu alaikum wa rahmatullahi taala wa barakatuhu💖

HUSNA_HUMAID
 
8

watt pad @fatima_zarewa

😄😄😄😄😄

A razane husna ta bude dukkan nin idanuwanta..  Sbd ganin yawan Doctors da Nurses da suka shigo dakin...  Kowa ita yake kallo, kafin tayo wani positive tunani, abunda yazo ranta kawai surgery za'ayi mata,  humaid da mummy boye mata sukayi.

Nrs. Maryam ce take qara nuna ma nrs. Amina husna tana ce, yes she's d one, d daughter of Dr. Asma'u.

Duk kuma sai taji ta tsargu duk da fuskokinsu na cike da fara'a suka qaraso bakin gadonta sukai mata ya jiki.

Wata ce dai take ta watsa mata harara acikin doctors din ta rasa dalili..  Tag dinta ta kalla taga ansa Dr. Aisha aiko ta riqe sunan.

Basu fi 5mins da shiga ba humaid ya shigo yace alright dan Allah ku fita ku barta da huta..  Daga fada muku shikenan kunzo kun zagaye er mutane san ku tsorata ta..   Oya oya my pipu let's go ai kunga lil queen din tawa..

Dr. Aysha ce tace lallai fa lil queen, she should be lil i see..

Dariya humaid yayi yace danma ba last year muka hadu, had it been i met her last year...  I will just wife her muje musha sweet sixteen din tare😀

Dariya kowa yayi banda aysha da husna..  Ita husna haushinta yana maidata qaramar yarinya a idon abokan aikinshi, ai sai su rainata..  Aysha kuma in opposition tana jin kamar magana yake yaba mata.

Dr. Abubakar ne yace mutumina wlh bakaji.. 

Anyway Allah ya ba husna lafiya, mu zamu tafi..

Amin amin yace...  Su kuma duk suka marawa Abubakar baya suka fita.  Kowa yana san barka aranshi banda shatuuu😂😂😝😜.

Suna fita humaid ya juyo yace babe why d face? 

Hararanshi tayi tace i nearly faint..  Kawai ina waigowa naga mutane sunsha white..  Kai amma sun tsorata ni,  meyasa ka turo su?

Dariya yayi yace sarkin tsoro ba turosu nayi ba, nadai fada musu matata to be bata da lfy kuma tana VIP amenity 12.

😖 shine kuma zasuyi gayya haka?

Wait 😒 wacece Dr. Aysha nd whats between u too?

Ohhh aysha is a colleague don't be jealous...

Jealous?  Then why should i?

Coz u love me jaanu😜

who love who? 😏

Man u r my Doctor nd i'm only ur patient.

Oh my God..  Meri jaan did i just say ur Dr.?  Wow wow..  Yh yh am ur doctor, urs forever..  Nd pls be my only patient u see we gonna turn d hospital into a happy home right?😁😀.

Goshi husna ta dafe tace..  Just kindly leave my room, go out pls...

Hhhh see what patient is doing...  Sending her Dr away😂😂😂

Husna look, i will keep stalking u for d rest of my life, don't even attempt sending me away..  I am ur half. Hmmm? 😎

Hannayenta ta daga tace Ohhhh Allah, i love this crazy man standing next to me, protect him nd let his heart beat for me alone❤💖

Ta juya taja bargo ta bashhi a tsaye..  Dariya yayi yace my selfish girlfriend 😍❤

Sannan ya fice yana jin sonta na qaruwa a zuciyarshi.

HUSNA_HUMAID (completed )Where stories live. Discover now