9. All of me😍

199 18 7
                                    

Bismillahir rahmanir rahim.

Assalamu alaikum wa rahmatullahi taala wa bara katoh.

***
Husna ta dawo gida lafiya cikin en uwanta, ahalinta wadanda take ji sune jininta na hakika, wadanda babanta ya nuna sune nata kurum... Yusra, al-amin da amir qannanta sunyi matukar murnar dawowar yayar tasu... Haka ma antynta ba yabo babu fallasa..

A ranar da husna ta dawo unlike how she use to sit with her siblings she was very eager to be alone burinta kawai taji muryar humaid tasan shima yana can yana son jin nata muryar.

Taja trolley dinta kenan da niyyar shiga dakinta.. Sai ga abbanta ya shigo parlor din..

Dai dai lokacin kiran humaid ya shigo a daburce ta amsa sallamar abbanta tayi cikin daki da sauri tana mai daga wayarta tare da sauke ajiyar zuciya.

Babyyyyyyyy i miss u nazo gida lfy..

Dariya humaid yayi yace ur craziness can kill somebody tun kafin nace ya kika je gd har kin bani amsa...

Yes baby i miss u Allah. Ta qarashe maganan cike da shagwaba.

Dariya yayi cike dajin dadi yace i miss u more tun dazu sai conversation dinmu nake bibiya yana debe min kewa da pic dinki... Kince kinyi missing dina bayan har saida hakurina ya qare na kira ki ke baki kirani ba🙄🙄..

Sorry likitana ban jima da shigowa gd ba. Ko wanka banyi ba....

Yen yen yen dirty girl dirty wife bara nazo na wanke ki...

🤔🤔tanan ka bullo? Bye zamu hadu i will lovely blow ur mouth nd break d front teeth!

Katse wayar tayi tana murmushi shi kuma tabarshi da dariya kamar zautacce.

🤠🤠
Tunda husna ta amsa sallamar sa a gaggauce ta shige daki sannan ga wayarta na ringing zuciyarsa ta raya mai an samu matsala..

Baiyi qasa a gwiwa ba ya qarasa ya bude kofar ya tsaya bayan curtain din dakin nata, tas sai da yaji wayarta da humaid.. Gabansa ne ya buga da karfi sbd bai taba ganin husna a makamancin wannan yanayin ba hasalima ta tsani kula samari... To kowa ta samo?

Gabanshi ne ya fadi tunowa da rayuwarshi da Asma'u 18yrs back...

Ganin tana rage kayan jikinta da niyyar shiga wanka ne yasashi barin wurin..

Mamansu yusra kuwa qala bata ce ba dan ita bata shiga sabgarshi da yarsa tunda ya nuna yafi kowa qaunarta.

Daki ya shiga ya kwanta yana kallon ceiling murya husna na anbaton babyyyy cike da zumudi yake ji tana masa amsa kuwwa.

Tunani ya shigayi what if ta fara soyayya, what if asiri ya tonu husna is a bastard! She was born without marriage... Innalillahi yake mai maitawa.

Maganganun Kakarshi ya tuna tace hammadu zakuyi dana sani idan erku ta isa aure ba'ayiwa Allah wayo...

Goshi ya dafe yace naji kamr tace likitana? Doctor ne kenan ko kuwa?

Hmmm i cannot confront u with this today husna.. But tomorrow.. Huhh! rest well as i will think well abt it overnight.

😍😍😍😍

Dr. Asmau tayi matuqar kewar husna tun bayan data kaita tasha take ta tunaninta koda taje asibiti taga humaid sai taji ta qara missing er tata, har ga Allah badon tana hango matsala ba babu wanda ya dace da erta fa ce humaid sbd nutsuwarshi ya mata sosai.

Dr. Hamdiya ce ta shigo office tace au kema tunanin daughter dita kike? Humaid yana can sai juya biro yake kema kina nan.. Gsky husna akwai masoya nima dama ku soni haka..

HUSNA_HUMAID (completed )Where stories live. Discover now