16. Love journey

115 19 15
                                    

Bismillahirrahmanirrahim

Aslamualaikum wa rahmatullah

Not edited 😟


Haka aka gudanar da shagulgulan biki har tsawon kwana biyar cike da aladu masu matuqar nishadantarwa...
iya kosawa kam humaid ya qosa, gashi Adda tayi kicin kicin ta hanashi ganin husna, hajja da mommy ne suka bashi baki akan ya qara hakuri anjima dai za'a kai mashi ita.

Aranshi kamar ya rufe adda da duka, mutum da matarsa ai tsahon kwana biyar bai ganta ba an boye masa ita, kuma yai magana ace baida kunya dan tsabar mugunta😕😕

Husna kuwa tana gun adda, tsabar yadda take dura mata abinci da magunguna har jikinta ya saki... bata ma iya gaddama inners dinta kullum a jiqe saita sauya sau uku sbd abun is discomforting 😞

Rana dai bata qarya akace, humaid kwata kwata gani yake ranar bata masa sauri, duk wani second da yake giftawa yana sane jira yake 8pm kawai tayi wlh ko minti 1bazai qara ba zaije yga husna...

He was so nervous just wanting to see his damn princess...

Wajen 7:30pm duk en kai amarya sun fito adda da mommy suna ciki ana tayiwa husna fada...  kuka take kamar ranta zai fita bayan sun gama mommy ta rungume yarta itama tana hawaye tana wa Allah godiya...

A razane ta saketa ta ce husna??😳

Zazzabj kikeyi baki fadawa kowa ba??

Adda tace zazzabi kuma?

Aka gwada temperature dinta was high...

Mommy tace oh husna u need treatment....

8pm prompt ana batun a je clinic a mata test kafin a fara treatment humaid ya bayyana...

Ranshi idan yayi dubu ya baci😡

Daya bayan daya ya kalli iyayen hajja ma na gun, ya kama hannun husna yace kun hanani ganinta ashe ba kula ake da ita ba...

Adda ce tai caraf tace toh dan iya, aikai ka iya kulawa da ita ko kallonta baiba yaiwa husna daukar jarirai fuskarta a rufe amma yana iya jin hucin zazzabin da take a jikinshi..

Hajja tace humaid clinic zamu mu mata test.. I'm a Doctor kawai ya fadi ya qara gaba.😠

Yasan ba komai yasa husna zazzabi illa tsaban takura ta da stress da suka sanya mata, a small girl for that matter...

Ba wanda yai yunkurin binshi sbd ya hade rai, ita kanta hajja bata taba ganin ran humaid a bace haka ba, sbd he's a gentle nd cool guy.

A hankali yayi adjusting front seat din motar yayi kamar an kwantar ya dora husna akai.. kamshi take sosai.

Lumshe ido yayi ya dan bude fuskarta, idonta ya kumbura alamun tasha kuka, amma fa ba qaramin kyau fatarta tayi ba, tsaki ya saki yace baby adda ta sa munke kuka ko?

Bata amsa masa ba, shima bai expecting aranshi yace auren yarinya kam ai dole na koyi hakuri...

Driver seat ya koma ya figi motar a goje har saida husna ta dago ta kalleshi..

Bai tsaya ko ina ba sai gidansu dake tal'udu.

Su aneesa kuwa akan idonsu komai ya faru sai admiring suke harda yin video.. suka koma dakin suna ta fatan Allah ya basu mazaje kamar humaid the coolest lion inji su.

Dayar ce tace ke bakiji voice dinshi ba? A haka ma he's very angry i just can't imagine how he will sound in soyayya mood🤯

Dariya sukayi kawai sbd humaid ya basu assignment.

A parking lot ya aje sabuwar BMW dinshi ta amarci lol 😝

Ya fito ya zagayo inda husna take ya bude ya dauketa kamar baby, da qafarshi ya rufe motar ya sa remote yayi locking dinta. Waigawa yayi yace malam mahe rufe qofar babu me shigo min gida.

Murmushi me gadin yayi yace yau naga oga a sama yake...

Dakinshi straight yayi da ita, ita kuwa ta lafe a qirjinshi tana ta shaqar kamshinshi...

Kwantar da ita yayi akan gado yace baby kinyi sallah?

Sunkuyar da kai tayi tace I'm on my period...

Kallonta yayi yace nd kina period kina zazzabi zasu kaiki asibiti?

Wait hajja da mommy wai ba doctors bane? Anyway y zanyi iyayenmu ne, but baby bakya buqatar wani test, kinsan kowani lokaci akwai yadda menses yake zuwa couple with stress dole zaki iya yin zazzabi.. amma akwai inda yake miki ciwo ne?

Kai ta girgiza... yace alright.

Kayanshi ya cire gaba daya har singlet din daga shi sai nicker... sai faman kau da kai husna take tana runtse ido..

Murmushi yayi yace babe ki bude ido ki kalla baiwan da Allah ya miki ya baki sexy husband... see packs nd muscle en mata..

Dan Allah ka mayar da kayanka baby, don't scare me..

Dariya yayi kawai ya wuce toilet, ruwa ya debo a bowl da sabon clean towel ya aje a gefe...

A hankali ya fara cire mata kayan jikinta, bata mishi musu ba har saida yazo kan under skirt dinta tace no pls kasan me addini yace ko?

Murmushi yyi yace na sani baby.. so nake zazzabin nan ya sauka ki samu sound sleep bayan nn ba abunda zan miki..

Bayan ya cire komai ya dauko towel ya daura mata daga waist dinta zuwa gwiwanta.

A hankl ya koma ya balle mata bra.. humaid is humbly trying to do away with feelings... sai cije lebe yake ido kuwa yana turning 🤭

Kwatar ta ita yayi yasa towel din a ruwa yana dan shafa mata duk wani saqo da lungu na jikina banda cibiyarta zuwa kasa..

Cikin dishewar murya tace baby, akwai sanyi..

Shima murya a sarke yace sorry zazzabin zai sauka.

Bayan ya gama ya maida AC 18 a hnkl komai na dakin yake daukar sanyi har ita husnan.. bayan mintuna jikinta tayi sanyi zazzabin ya ragu sosai...

Yogurt ya dauko mata ya bata a hnkl tasha kadan tace ya isheta..

Yace no ki qara mana..

Tace Allah adda kmar zata kashe ni da dairy milk ka barni kawai..

Dariya yayi yce ashe adda temakona tayi..

Kallonshi tace tace how?

Bai bata amsa ba ya hade bakinsu, niko nace asuba ta gari🤪🥳

A bangaren en kawo amarya kuwa kowa ya kama gabanshi, mommy ko a ranta tasan humaid zai ba husna dukkan kulawar data dace...





Nasan page dinnan yyi kadan amma da babu gara ba dadi... pls manage i did this for only u my Wattpadians.. I'm becoming very very lazy😒

Thnk you.

HUSNA_HUMAID (completed )Where stories live. Discover now